Search Results
why are men now not talking about marriage to us, is it that they have who they really want to marry and just want to throw smoke around. we are tired of irrelevant talking stage that is not leading to nothing
Sep 20, 06:01 AM
Aslm inuwana please i need you advice Wlh rayuwata tun tasuwata naki fuskanta kalubale daban daban harzuwa yanzu ina fuskantasu Labarina yanada fadi Yanzu matsalar d tafi damona itace gidanmu mahaifiya ba abunda banayi wurin kukarin kyautata mata d biyaya aduk abunda tasani tun ina karami haka naki kullum gurina tayi farin ciki To saidai awajenta Bahaka abunyakiba kullum bana samun soyaya awajenta kullum saita kirkiru abunda zataci nayima tayita aibantani kullum agaban kanina kumai nayi laifi ne ta tsanini sosai Abu kadan zatayimin maganar d sai na tafi toilet nayita kuka kullum bibiyar aibina taki ku kuskurina bata fadar alkhairina ku daya sanan wasu kanina yanzu basa ganin mutuncina wanan yasa kullum nakiganina mai laifi akulum amma nakasa fahimtar laifin wani lokaci ma masalolin d muki fuskanta awajen mahaifina saita dauramun laifin Na (2)wurinda naki Sana'a tarida mahaifina muki Kullum bacin rai naki Kalo d rashin gaskiya Sana'a gyra muki dayaga nasamu gyran zaiyi kukarin kaucishi saina boye gyran kada yagani da dai sauran wasu abubuwa Wlh natsani zama gidanmu d shagunmu Ina iya rashin lfy sati 1 ku fiye maganin naira 100 bai sawumunba Wlh wani lokaci har aikin soji nakijin kamar nashiga Ji naki kamar nabar kasar nan wlh Yanzu dai ina krt a university saura shikara 2 nakari wlh kullum idan banji mkrnt b bana samun sauki Kubani shawara dan allah Yanzu haka banida lfy Ina kwanci amma kullum kukarin Kagu laifina taki Kuma matsalar dana ki ciki Ina famada d matsalar Damuwa deffresstion . I have 21 ages
Sep 15, 08:55 AM
There is this guy new in our estate, i see him time to time, we both wave at each other and greet. I like his looks and the whole way i am just seeing him. its like 2 weeks now, its just greetings and hi. what should i do?
Sep 13, 10:56 AM
So I am getting married next month, based on our culture in Arewa? what are general expectations from both sides, husband and wife. From, emotional, financial, welfare and all Lets discuss
Sep 10, 01:42 PM
I don't mean Hausa Fulani ladies should be classless, but they should work on their attitude. The way ladies are complaining babu mijin aure is the same way the guys are complaining ba matar aure. Ji ji da kai irin na matan Arewa is making it difficult for many responsible guys to approach them, even the ones that develop the confidence to approach them end up being disrespected in the name of jan aji. Please idan mutum yazo miki kuma kin yarda da ɗabiun sa and everything just give him greenlight. To be honest ba kowa bane zai iya tsayawa sai yayi ta maida kanshi wani soko soko a gaban yarinya kafin ta nuna mishi so, wannan aikin sai samarin shaho. A zamanin nan da muke ciki in kika samu namiji Mai ilimin addini da na boko, kyawawan ɗabiu da sana'ar yi, baya shaye shaye to ki rufa wa kanki asiri yana zuwa kice ya turo iyaye ayi magana. Ba yadda za ayi ina namiji mai qualities din nan da aka irgo in dauki raini agun wata in the name of jan aji.
Sep 9, 06:15 PM
hi actually, I act like an okay but deep down I need someone to call mine🥺 someone I can be talking to everyday
Sep 7, 08:57 PM
Yan uwa nazo da gudu gudu sauri sauri ku bani shawara. Al'amarin babba ne wlh matsananciyar sha'awa nake fama da ita kuma na dade cikin wannan hali abun ba'a cewa komai ni namiji ne dan Allah ku bani shawara ko akwai wanda ya shiga cikin irin wannan halin kuma ya yayi ?
Sep 6, 07:53 PM
I have a friend that was married last year, we are good friends and i visit her often and i think i like her husband and he likes me too, we ended up being in contact but she doesn't know.. he hasn't made any serious move but we communicate lightly. Is what i am doing wrong? what are your opinions?
Sep 4, 07:07 PM
Assalamu Alaykum.. Ina da wata friend wacce is close to 30 years Yanxu. She really wants to get married, however har Yanxu babu wani serious person. Tana dan zuwa aiki haka, bata tara samari Kuma ta Kama mutuncinta. The issue is her dad is really "tormenting" her about getting married. why do I call it "tormenting", duk lokacin da yaga wani wa'azi Akan Aure sai ya tura mata. Recently, she celebrated her birthday, sai ya tura mata message a WhatsApp, after wishing her happy birthday, the next thing he said was "Kash, gashi nan u are getting old and u are not married"... his action is really making her depressed. Do u guys think what he is doing is right?
Sep 4, 06:48 PM
I don't know you guys but this app kinda sucks, it is slow and constant glitches And for the matchmaking part, that's even worst. I think in my opinion it should be mandatory to put on some pictures/images on profiles because Gaskia even though we want marriage, everyone has physical preferences too 🤷🏾♀️ At least a picture one can access to when matching or before accepting a request
Sep 3, 02:59 PM
it's sad when someone you know becomes someone you knew. people hurt people cheat people misjudged people behind your back Allah yabarmu da masoyanmu na kwarai.
Aug 31, 06:23 PM
pls just say something nice for me ko zanji saukin kuncin dake damuna.
Aug 31, 06:12 PM
Don Allah ina cigiyar wani bawan Allah yau muka hadu a Runjin Sambo layin gidan Muntari Shagari yana cikin wani mota dark blue yamin horn na jiyo sai aka kirani a waya ina receiving kawae naga ya wuce please Say Hi if you're seeing this
Aug 30, 03:35 PM
Dan allah wane card ne zan iya payment a app store/icloud. duk cards dina sunkiyi?
Aug 29, 10:52 PM
love
Aug 27, 06:25 PM
10 days! And no one made a single post? Don't you guys have problem to share with us now? We do sub because of this oo! Please say your minds, Ko dai Sai na fara giveaway zan dinga ganin ku active?
Aug 25, 06:43 PM
Aslm dafatan kowa yana lapiya, akwai Wani abu dana lura this days yawan korafe korafe akan maza masu dukan matansu ko Yan uwar kishiya masu zuwa dukan uwargida ko Amarya pls wannan abu bai dace ba saikaga mutum ya tasa yar mutane kamar dabba yana duka Kuma yanda sukaga ba'a daukar mataki yasa sukeyi Wani ya batama rai awaje ka huce akan na gida walahi yan uwana Maza ba kowani gidane zakama yarsu haka su barka ba duk Wanda yatabamin yar uwa wlh wlh sai mun rama mata Koda duk duniya gatanshi ne saidai duk abinda zaifaru ya faru sannan Kuma yan uwa masu zuwa dukar matan gida bakusan Mai yafaru waike Mai dangi kinki rasu wlh baruwanma Kuma taba mana Yar uwa saimun rama mata Dan Allah mutane akiyaye not everyone has a heart of forgiveness Kai in this aspect forgiveness is a sin
Aug 15, 09:50 PM
Agaskiya yan uwana ina cikin wani yanayi da har ma ina gurin mutuwa nakasa gani alqibla rayuwata Shekaruna 21 amma gaskiya ina mumunar yanayi ina cikin mutani d suka taba tunanin kashi kansu Ina cikin yanayin neman agaji wlh har kaunar mutuwa nakiyi Kutaimakini d shawara
Aug 15, 04:27 PM
The strictly rules and guidelines of this App, made it boring and dead. Do you believe me?
Aug 14, 03:33 PM