Assalamu Alaykum.. Ina da wata friend wacce is close to 30 years Yanxu. She really wants to get married, however har Yanxu babu wani serious person. Tana dan zuwa aiki haka, bata tara samari Kuma ta Kama mutuncinta. The issue is her dad is really "tormenting" her about getting married. why do I call it "tormenting", duk lokacin da yaga wani wa'azi Akan Aure sai ya tura mata. Recently, she celebrated her birthday, sai ya tura mata message a WhatsApp, after wishing her happy birthday, the next thing he said was "Kash, gashi nan u are getting old and u are not married"... his action is really making her depressed. Do u guys think what he is doing is right?
Gaskiya what he's doing is not good shi yakamata ace yana bata shawara da kwarin gwiwa amma Kash
Nima inada wata cousin haka wlh tausayi take bani gata da addini amma Allah bai kawo mata miji ba
I can’t imagine how she’s feeling wlh
I’m 25years and have family members trying to oppress me about marriage 😂 Ta cire wa kanta damuwa wlh, aure fa dole sai lokacin ta yayi kar ta je ta hallaka kanta
abinda yke bbu kyau. on behalf of Arewa forum Muna so ta shigo nan mu Kara bata kwarin gwuiwa. kada ta dare Allah ze kawo mata masoyin gsk in Sha Allah
gsk ne😂😂 just ignore them. ki kula da lpyn ki da samarin banza kawai shknn. Amma duka mu a son yi abunnn kawai lkc muke Jira. Allah yasa muyi a sa'a
I got pressured, married and out less than a year. i went for just anybody, matar sa ta koro ni kuwa 🤣🤣. dont let anybody pressure you oo
like seriously 😂... but why are u laughing?
its funny, how i stooped so low just to leave the house and ended up being oppressed and abused then returning back to before the beginning 😂 as bazawara that our arewa men and parents look down upon
Sorry Sissy
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment