Aslm inuwana please i need you advice
Wlh rayuwata tun tasuwata naki fuskanta kalubale daban daban harzuwa yanzu ina fuskantasu
Labarina yanada fadi
Yanzu matsalar d tafi damona itace gidanmu mahaifiya ba abunda banayi wurin kukarin kyautata mata d biyaya aduk abunda tasani tun ina karami haka naki kullum gurina tayi farin ciki
To saidai awajenta Bahaka abunyakiba kullum bana samun soyaya awajenta kullum saita kirkiru abunda zataci nayima tayita aibantani kullum agaban kanina kumai nayi laifi ne ta tsanini sosai
Abu kadan zatayimin maganar d sai na tafi toilet nayita kuka kullum bibiyar aibina taki ku kuskurina bata fadar alkhairina ku daya sanan wasu kanina yanzu basa ganin mutuncina wanan yasa kullum nakiganina mai laifi akulum amma nakasa fahimtar laifin wani lokaci ma masalolin d muki fuskanta awajen mahaifina saita dauramun laifin
Na (2)wurinda naki Sana'a tarida mahaifina muki
Kullum bacin rai naki Kalo d rashin gaskiya Sana'a gyra muki dayaga nasamu gyran zaiyi kukarin kaucishi saina boye gyran kada yagani da dai sauran wasu abubuwa
Wlh natsani zama gidanmu d shagunmu
Ina iya rashin lfy sati 1 ku fiye maganin naira 100 bai sawumunba
Wlh wani lokaci har aikin soji nakijin kamar nashiga
Ji naki kamar nabar kasar nan wlh
Yanzu dai ina krt a university saura shikara 2 nakari wlh kullum idan banji mkrnt b bana samun sauki
Kubani shawara dan allah
Yanzu haka banida lfy Ina kwanci amma kullum kukarin Kagu laifina taki
Kuma matsalar dana ki ciki Ina famada d matsalar Damuwa deffresstion .
I have 21 ages
Ka fara zuwa gym. And focus on your studies, they will be proud of you
Ka/ki yi hakuri watarana sai labari... Ko meh sukamaki iyayenki neh... Karkice sabida abinda suke maki zaki masu rashin kunya ko wani abu... A'a kiyi kokari kina lallabasu hakanan harku rabu lafiya... Sukuma allah yaganar dasu...
Aslm
Ina godiya
Amma me kaki nufi da gym
wai lamarin iyaye fa sai da hakuri Ranar da babu su zaka gwammace suna raye
aslm alk,my friend su iyaye dole hakuri zamu dinga saka ma rayuwa, Sai dai kuma ka rinka tuna komai da lokaci
gymnasium (wurin motsa jiki)
ana samun irin haka a wasu family ka rasa mene yaronyyi wa iyayen
shawara ka koma hostel idan kasan Zaka iya daukar nauyin kanka tunda ka iya sana'à. ka nema izini su zaka koma hostel sbd zaka Fi samun damar yin karatu haka zaka gaya masu.
ka dage da addu'a Allah ya shirye su. you should give them space in Sha Allah komai zeyi normal but ka fara Neman izinin komawa.
ka bamu feedback idan Abu na lafawa sbd muga abi da zamu iya na shawara
Aslm Dan allah kaban WhatsApp number dinka
+234 814 794 4662
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment