Ina fama da Karfin sha'awa
Anonymous Sep 6, 07:53 PM

Ina fama da Karfin sha'awa 1

Yan uwa nazo da gudu gudu sauri sauri ku bani shawara. Al'amarin babba ne wlh matsananciyar sha'awa nake fama da ita kuma na dade cikin wannan hali abun ba'a cewa komai ni namiji ne dan Allah ku bani shawara ko akwai wanda ya shiga cikin irin wannan halin kuma ya yayi ?
post

Replies

(9)
Anonymous #1 Sep 6, 10:54 PM
Hmm anata niman kudi da lahira waketa sha'awa Kuma lapiyata kalau amma bashi bane agabana yanxu
reply 1
Anonymous #2 Sep 7, 03:09 PM
ka ta yin irin azumin annabi dauda
reply 0
Anonymous #3 Sep 7, 09:35 PM
Kayi aure.
reply 0
Anonymous #4 Sep 9, 06:34 AM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ malam hakuri nima nke am 28 kullum rimi nke Amma Muna hkri Kuma mun dage in Sha Allah za'a samu kudin aure. ama gsk ni ko azumi na Rika yi Kara mun shaawa yke. zamu Kai virginity gdn matar mu in Sha Allah πŸ˜‚ masu ce Masa ana Neman lahira da kudi. toh kinji ku sani bbu ydda zeyi apart from yyi aure tunda ya Kai ya fara Jin shaawa Allah ya Hana mu fadawa harkan banza. ka dage da addu'a ka nema kudi ayi aure ayi addu'a sosai ba don market kawai za'ayi aure ba
reply 1
Salmabakr Sep 24, 10:03 AM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Ayshertuh Sep 24, 11:52 PM
se aita azumi kuma adena kallon films narashin hankali kuma ajitsoran Allah
reply 1
YUSUFSAED1 Sep 29, 02:28 PM
kanemi sabul mana
reply 0
YUSUFSAED1 Sep 29, 02:29 PM

aisha baikamata ki bashi wanan shawaranba sabida shi ba erin wanan shawaran yeke nema ba
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage