Search results

Search Results


how do i know if my boyfriend is not wasting my time Relationship

slm pls advice me Nagari da saurayina 4month ago I love him and I think he loves me too but am not too sure about his love for me reason why i said so is he has promised me 3times and he failed he promised to come to our house yagaida mom 2times bezoba this last one abin yatabani but he called mutan gida to apologize for not showing up bcos wai bashida lafiya I have asked him several times does he loves me and he always says yes that idan yanada niyan yaudarane bazamu dadeba dayawuce but wlhi am not still convince bcos he hasn't shown any sort of seriousness yanda koh agida za asani mind u wai if he is coming he is coming alone without any of his frnd and I asked why is he coming alone wai he want privacy koh annabi yace kaboye nemanka da samunka..but am not still convince bcos kaman blue niyake my mind is telling me am not the one he wants to marry yanadai kulani ne kawai tunda shiya kawo kanshi amma he has not made up his mind on me Bana rokan saurayi Abu saboda mutumci na shida kansa zaiyi promising Abu kuma bazeyiba ahakan kuma yace I should be telling him idan inason Abu yarinka siyamin but I never did that pls how do I manage him do u think I should sit him down and talk to him if he is not serious yakama gabanshi koh koh I should just leave it to flow Yadda yayi Dani pls advice me and I don't want to look desperate to him ngd

Apr 23, 11:16 PM
I need advice on marrying a woman older than you. Relationship

is it proper for a man to marry a woman aged than himself, man age 42, woman age 53

Apr 21, 05:11 AM
i am in difficult stuition my friends help me with advise Advice

My friends yanzu i am 21 years old yanzu ina fama d ciwon Damuwa diffresstion sanan i was very addicted with masturbation and porn since i was in primary school yaron daddy dina ya lalatani sabida shago baba na muki zama taridashi yana yin sodomy dani tun inada shikara 9-10 Ina karami after that i have problems in our house Natasu Cikin matsaloli agida har yanzu kuma Ina facing dinsu Damuwa ta munyawa wlh Ku yaushi Ina tuba akan masturbation Ina Kara kumawa because i was very addicted with it I can't sleep without do it Saidai Ina yinshi kawai lokacin bacci kawai Gaskiya i love married sai dai babu hali Ku house banda karatu naki a university Udus sokoto Ina 200 level ne Sanan every day i am not feeling fine cuttutuka kalakala I don't know what i do wlh i wante to die I don't know what i do Wlh Allah ya jarabine d Mata wlh danaga mace sai hankalina ya tashi saidai bantaba aikata zina Ku love wlh bantabayiba Ina kukarin Kari Kaina amma Gsky na Kwari akan masturbating Ina iya bari har 2-3 Amma nakara kumawa wlh i love wife i love married wlh sai kuda inada hali gida baza a bariba Yanzu yazanyi Nabar masturbating dan Allah har abada yafara illatar dani wlh

Apr 19, 09:27 PM
Karin aure dan samun lafiya... meye ra'ayin ku? Marriage

Tambaya nake yi wai dan Allah idan namiji bashi da karfi sosai wajen mu'amalan aure idan ya kara aure zai samu lafiya?haka naji mutane suna fada.na nemi magani har na gaji ban dace ba.ina tunanin ko aure zan kara idan dagaske zan samu sauki. ina gudun kuma ko ba dagaske bane.ina neman shawarma. Nagode

Apr 19, 02:06 PM
ku bani shawara please Advice

assalamualaikum warahmatllh wabarakatuh Yan uwa ku bani shawara please saurayi nane muka dauki 7yrs Muna dating dashi, kamar yadda muka sani a al'adar Mal bahaushe gidan maza sune suke neman aure su suke matsawa akan maganar but in my case mu ne masu bibiyarsu, first akayi musu maganar idan da gaske suke su fito sukaki har sai da akayi threatening dinsu da za'a bawa wani sannan sukazo gaisuwa, sai da aka sake magana sannan suka kawo kudi for more than a year ba su sake yin komaiba sai da brother dina yace kar ya sake zuwa gidanmu sannan suka kawo lefe ba rana sukace zasu dawo after 8months brother dina yace su zo su dauke kayansu an fasa. Now it's more than a year da break up din namu yana son dawowa, I'm confuse nayi addu'a sosai da azuminnan akan ubangiji ya bani mafi alkhairi, banason na ki bashi chance ya zama Kuma shine alkhairin da ubangijin ya kawomun ba kuma na son bashi chance na maimaita abinda ya faru before na kuma zubarwa da kaina Dan sauran mutuncin da ya ragemin idon iyayensa.

Apr 14, 08:45 PM
My relationship experience with a Christian girl Relationship

Aslm Dafatan anyi sallah lpy Kuma kowa na cikin koshin lpy Nakasan ce mutum ne Wanda ba abinda yadameshi da soyayya zallar niman kudi kawai nasa agaba sai mama tarinka min magana Yaka mata na kawo mata surika Wanda zamu sasanta juna tare. nafara hunting niman budurwa kawai Allah yahadani da wata christian girl she's very beautiful smart and can cook muka shaku da juna har soyayya tashiga tsakanin mu am visiting this girl house nt knowing her elder brothers are nt happy seeing me with dei little sister. Rana daya kawai ta fada agida wai itafa aure zamuyi akace ta gaiyace ni zuwa gidansu . Nasha farar shadda na nufi hanya Ashe duka aka shirya min bansani ba nashiga muka fara magana akafara zaginta kawai sai abu yakoma kaina kawai Daya yasamun duka haka muka fara kokawa dashi da suka fara dukana haka suka fito dani waje zasu kasheni Harda kawo petrol Wani tsoho ne yakira Yan sanda suka kwace ni shadda duk ta yage ga Baki na jini ga targade naci wuya bani ba tare wata christian girl har abada

Apr 13, 10:28 PM
Girlfriend dina da zan aura suddenly taji ta tsaneni Relationship

Girlfriend dina da zan aura suddenly taji ta tsaneni and bata son kowa kuma koda yaushe tana cikin kunci bata da walwala for the past 2 years taki relationship ta tsani soyayya so after bincike wani malami yace Aljanu ne ta hadu dasu Sabida tana Shigar banza kuma tana da kyau na jiki sosai gaskiya. bana so na fada mata Dan Allah ina neman shawara ko taimako yanda zaayi a rabata dasu

Apr 11, 02:06 AM
✨🌙عيد مبارك General

Allah Ya Karbi Ibadunmu Ya sa Muna daga cikin Yantattun bayinshi Ya amsa dukk bukatun mu, Ya tsare muna imanin mu Ya kuma nuna muna many more Ramadan da Eid to come in good health. Ku zozzo online ku fara posting, Forum yayi shirun kwana biyu

Apr 10, 02:01 PM
(Inter tribal marriage) A Christian Yoruba lady marrying a Muslim Hausa man Marriage

Salaam alaikum, what is your advice or opinion for a Christian Yoruba lady planning on marrying her Muslim Hausa boyfriend. Note. She is willing to convert to Muslim

Apr 8, 07:09 PM
A medical solution for those suffering from Addiction Health

Hello everyone, I have a solution for those suffering from addiction be it, Drugs, Porn or Masturbation. Using a plant called Iboga. you can read about it online to see for yourself and you can contact me on 08081415225 (WhatsApp). I have it available.

Apr 7, 12:16 PM
need more light on Abortion during ramadan Religion

Assalamu alaikum, we where attack by robbers and unfortunately I was raped, that was last month, and some few weeks ago I found out that I am pregnant, and i just aborted it 2 days ago. please I want to know the state of my fasting need more light on it, I'm to repay what I miss or l'm to do more than that. please if you can't help with any reasonable answer don't comment with insult or being judgmental. thank you

Mar 30, 02:09 PM
How and when ake ZAKKAN fidda kai? Religion

As-salamu alaika wa rahmatullah wa baraka tuhu Yaya ake zakkan fidda kai, kuma a yaushe akeyi, Nagode.

Mar 29, 04:11 AM
am i eligible for Zakkan fidda kai ? General

tambaya ne dani ina aiki salary na yafi 50k shine nakesan sanin zakkan fidda kai ya halatta akaina macece ni mahaifina ya rasu

Mar 27, 04:26 AM
my boyfriend bought me sabaya Relationship

aslm nakasance banida jiki sosai Amma kuma ni ba Rama ma bace can can kuma inada tsayi cos akwai wa anda nafi su jiki and am not married kuma haka Yan gidanmu suke sai munyi aure Muke mur murewa so my boyfriend is suggesting I should start taking sabaya for weight gain he wasn't open directly cemin yyi nasan inda akesiyar da maganin kiba? nace eh wai yanaso yasiya ma sis dinshi Nima kuma zaisiyamin inrinka sha kuma fa shima da bakinshi yace zanyi kiba nangaba I didn't know why yakeso inrinka sha tun ynx Dan Allah how do you see it sai nake ganin kaman yaraina halitata or is it that bayasona ne

Mar 23, 10:57 PM
I have a crush on someone and i cant help it Relationship

assalamu alaikum yan uwana musulmaii da fatan kowa yasha ruwa lafiya🥺dan darajan da Allah yayi wa annabi muhammad da kuma darajan wannan watan da muke ciki me albarka inaso ku sakani cikin Adduan ku😭😭😭😭wallahi ina cikin wani mawu Yacin hali😭akwaii wani bawan Allah anan kano ana kiransa Abdul gaya😭😭yan aji allah ya daura mun qaunar sa😭😭wallahi wallahi wallahi yafi qarfin 2 years nayi adduan nayi adduan akan ubangiji ya cire mun sansa amma kullum qaruwa yikeyi 😭😭to the extent that ko axumi nakaiii wallahil azeem shi nike farawa addua Allah ya kareshi aduk inda nike😭😭wannan ya zama mun masifa 😭😭💔ku taimaka ku sakani cikin adduan ku ubangiji ya Ciremun sansa dan allah😭🙏🙏

Mar 23, 09:37 PM
Men what's your dream woman like ? Marriage

You are given 1000 naira to spend on these qualities you would require your dream woman to have . Which are going for ? Religious= 500 Beauty = 400 Good cook= 300 Intelligent= 200 Romantic = 300 Wealthy= 300 Neat = 200

Mar 23, 07:34 PM
What's the big deal about Ramadan basket? Relationship

I don't know when the tradition of handing out ramadan basket started but it seems most of our Muslim ladies particularly those in the north carry it on their head. What significance does it hold ? What's special about it ? My lover has been disturbing me to get one for her.

Mar 18, 10:38 PM
I have irregular m**ses and its affecting my fasting Religion

Pls about taking pills during ramadan. But mine is kind of different. Sai nayi 2months banyi period ba after 2 months sai yazo ya kai har 2 to 3 weeks wlh sometimes ma sai nasha primulut N kafin ya saya. To now before fasting yazo ya kusa kai 3 weeks sai nasha magani 3 days to fasting ya tsaya. Unfortunately daya 1 of ramadan yazo kadan i hv to break it and then took the pills again. It stops and yesterday wlh ya sake zuwa har yau kuma kadan kadan yake dropping. I don't even know what to do wlh pls help me maybe I can get way out.

Mar 18, 09:39 AM
I only prefer girls older than 25 for marriage, whats your opinion? Relationship

I am 27year old guy, I have never dated any lady before, now I am ready to start a relationship because I want to marry before I reach 30. My problem is that I only have interest in ladies older than 25 years but I use to hear people saying that one should not marry a lady if their age interval is less than 5, some of their reason being za ta raina ka, za ta tsufa ta barka etc. Please I need advice especially from people that married their age mates. Honestly speaking bani son shirmen yan yaran nan under 25

Mar 17, 02:29 PM
Is it wrong for me to only like older men, like twice my age Relationship

Aslm dan Allah is it a sin to love an elderly person that is twice ur age? dan gaskiya bana son mijin daya girmeni with kamar 5years haka 😂dan ganin nake zan rainashi dayawa but when ever I said my mind out saiakamacewa wai ban da sense😂or something like that plc a ban shawara should I change my mind or nabi zabin raina kawai

Mar 15, 07:29 PM


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage