Jun 23, 01:06 AM

Pls ya ake approaching ladies

Assalamualaikum barkan ku da warhaka, to ni dai gaskia na rasa ya zanyi ina neman wacce zan aura amma daga zarar naje ni sai nace am serious ga abunda ya kawo ni, kawae daga nan sai naga sunyi loosing interest an fara hi hi ni kuma sai naga cigaba da tafiya ta.

Replies

(9)
Jun 23, 12:02 PM
wa’alaikassalam, Yauwa barka dai . maybe abindai ba daga approach naka bane tunda kace har sai kun fara maganan aure sai kuma su zama cold towards you, for me I think you should check the way you treat and talk to the ladies, they are certain things da mata suke Mena in a relationship, try and build a strong and comfortable relationship with them be committed and make sure ladies da kake nema a also ready for marriage. Allah ya tabbatar mana da alkhairi Ameen
Jun 23, 02:49 PM
ikon Allah ni kuma idan nace musu nafison namiji me niyan aure nima se su share ni no serious conversation kowa de da nasa
Jun 23, 02:57 PM
pay for mentorship
Jun 23, 11:53 PM
Anonymous #1 Jun 23, 12:02 PM
wa’alaikassalam, Yauwa barka dai . maybe abindai ba daga approach naka bane tunda kace har sai kun fara maganan aure sai kuma su zama cold towards you, for me I think you should check the way you tr[...] wa’alaikassalam, Yauwa barka dai . maybe abindai ba daga approach naka bane tunda kace har sai kun fara maganan aure sai kuma su zama cold towards you, for me I think you should check the way you treat and talk to the ladies, they are certain things da mata suke Mena in a relationship, try and build a strong and comfortable relationship with them be committed and make sure ladies da kake nema a also ready for marriage. Allah ya tabbatar mana da alkhairi Ameen
0
Eh ban sani ba dai amma dai ni first approach dina kawae zan nuna me ya kawo ban son naje na shiga inda baka san matsayarka ba thats why tun a farko nake nuna me ya kawo ni. Kuma nidai nasan am been respectful towards expressing my interest.
Jun 23, 11:56 PM
just keep praying for the best. Allah’s timing is the best. maybe this things happens because Allah want to test your patience…it’s just a matter of time, komai zaiyi daidai… And insha Allah you will marry the best and we’ll also marry the best. Ameen
Jun 23, 11:59 PM
Jibril saeed Jun 23, 02:57 PM

pay for mentorship

0
😅 a wace makarantar?
Jun 24, 12:00 AM
Qween fateemah Jun 23, 11:56 PM
just keep praying for the best. Allah’s timing is the best. maybe this things happens because Allah want to test your patience…it’s just a matter of time, komai zaiyi daidai… And insha Allah y[...] just keep praying for the best. Allah’s timing is the best. maybe this things happens because Allah want to test your patience…it’s just a matter of time, komai zaiyi daidai… And insha Allah you will marry the best and we’ll also marry the best. Ameen
1
Allahumma Amin Insha Allah anayi kuma zaa cigaba dayi. Jazakallahu khair.
Jun 24, 12:01 AM
Anonymous #2 Jun 23, 02:49 PM

ikon Allah ni kuma idan nace musu nafison namiji me niyan aure nima se su share ni no serious conversation kowa de da nasa

0
Gaskia dai ikon Allah kowa da abunda yake facing Allah ya iya mana ya kawo da sauqi
Jun 24, 08:20 AM
Anonymous Jun 23, 11:53 PM
Eh ban sani ba dai amma dai ni first approach dina kawae zan nuna me ya kawo ban son naje na shiga inda baka san matsayarka ba thats why tun a farko nake nuna me ya kawo ni. Kuma nidai nasan am been r[...] Eh ban sani ba dai amma dai ni first approach dina kawae zan nuna me ya kawo ban son naje na shiga inda baka san matsayarka ba thats why tun a farko nake nuna me ya kawo ni. Kuma nidai nasan am been respectful towards expressing my interest.
0
oh na gane , if that is the case then maybe baka haduwa d mutanen da are ready for marriage and commitment kodai yan sweet 16 kake nema 😂😂 , sorry just kidding. keep being you they are still good people out there abinne sai a hankali mu nice mazan ku kuce matan But I believe kowa zai samu rabonsa insha Allah.
×