why are men now not talking about marriage to us, is it that they have who they really want to marry and just want to throw smoke around. we are tired of irrelevant talking stage that is not leading to nothing
who get time for talking stage. the moment muka fara soyayya na 3 months to 6 is enough dga Nan ayi engaging nmu less than 3 months a wuce wurin. no time abeg.
the thing be say some of us no get enough money to funds the wedding tunda an saka karya ba'a auren Sunna na musulunci.
wadda baya samun 50k a month ana so yyi boxes 5-7 da luxury abubuwa how
Comment has been deleted
if you know you're serious plz and for Allah's sake. tom
Comment has been deleted
okay
ahtoh
Allah ya taimaka maka mana kowa da nashi kam
hk ne. Allah ya hada ki dana kirki but a cikin 6 months yci mutum ya fara tunanin turowa ayi magana. Kuma bbu wni amfanin zuwa gurin yarinya baka da intention na auren ta
yes
Exactly mallam... Idanda iyayenmu damu yanmatan zamu hakura ayi yadda sunnah ta tanadar... Da anzauna kuma anyi aure lafiya.. Amma yadda mukasan dadin kudi yanzu saidai shiriyan ubangiji
wlh fh abun na cin mun tuwo a Kwarya Muna son aure Amma komai yyi tsada ace se ka kashe nawa kayi abubuwa bna wasa bh. Allah ya taimake mu kawai.
the problem is that idan aka ce za'ayi haka da yawa mazan ba zasu mutunta matan ba. ke dai yi addu'a Allah ya Baki miji na gari da ze kula dke sosai
Ameen thumma ameen
Amma yadda wasu mazajen suke... Hakan neh daidai dasu
sosai ma. idan yga anyi Masa sauki Gani zeyi kamar bata da daraja. wni ma dga nn har Gori ze iya ya Rika mata akan ba'a aura da ita da tsada ba
Hakane kuwa.. Wanima cewa zaiyi sadaqa akabashi ita
yes
Allah yashiryemu baki daya.. Damatan da mazan bakidaya.. Allah kuma yakawo saukin lamarin
Ameen ya Allah
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment