Anonymous
Aug 15, 09:50 PM
Maza masu dukan matansu da yan uwar kishiya masu zuwa dukan Uwarguda ko Amarya
1
Aslm dafatan kowa yana lapiya, akwai Wani abu dana lura this days yawan korafe korafe akan maza masu dukan matansu ko Yan uwar kishiya masu zuwa dukan uwargida ko Amarya pls wannan abu bai dace ba saikaga mutum ya tasa yar mutane kamar dabba yana duka Kuma yanda sukaga ba'a daukar mataki yasa sukeyi Wani ya batama rai awaje ka huce akan na gida walahi yan uwana Maza ba kowani gidane zakama yarsu haka su barka ba duk Wanda yatabamin yar uwa wlh wlh sai mun rama mata Koda duk duniya gatanshi ne saidai duk abinda zaifaru ya faru sannan Kuma yan uwa masu zuwa dukar matan gida bakusan Mai yafaru waike Mai dangi kinki rasu wlh baruwanma Kuma taba mana Yar uwa saimun rama mata Dan Allah mutane akiyaye not everyone has a heart of forgiveness Kai in this aspect forgiveness is a sin