Agaskiya yan uwana ina cikin wani yanayi da har ma ina gurin mutuwa nakasa gani alqibla rayuwata
Shekaruna 21 amma gaskiya ina mumunar yanayi ina cikin mutani d suka taba tunanin kashi kansu
Ina cikin yanayin neman agaji wlh har kaunar mutuwa nakiyi
Kutaimakini d shawara
me yake faru wa Tel us
how sure are you ayyukan da kayi zasukaika Aljanna Inka mutu da kake wishing ma kanka mutuwa. Komai tsanani yana tare da sauki keep on praying Allah yashige mana gaba amen
sorry bro. you're depressed! Allah ya baka mafita, Amma mene ke faruwa da Kai??
pls dear whenever kasamu kanka a wannan yanayi na bacin rai or bakin ciki.ka karanta wannan addua wlh Allah zai kawomaka mafita.
Lailahaillallahu azizulhalim
lailahaillallahu rabbularshir kareem
lailahaillallahu rabbussamawati wa rabbul ardi rabbul arshilkareem.
suicidal thoughts and ideation… Gaskia you need professional help. you need to drop ko da email ne saboda wani yayi contacting Dinka
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment