Search results

Search Results


Jealousy or What? General

I dated my Ex for about 4 years due to unavoidable circumstances we couldn't get married anma kowa yasan muna son Juna, Allah ne kawai ya kaddara ba mijina bane, yanzu i am married with 2 kids, and i just find out my younger sister is dating my Ex har ana shirin kawo gaisuwan Aure, nikuma ina ganin be dace ba tunda Ex dina ne, tunda akayi zancen mundena maganar arziki da sister na se fada, na rasa waze fahimtar dasu abunda nake nufi, wlh inna tuna raina mugun baci yake, nace Mata indai bata rabu dashi ba am not participating in her wedding,Dan Allah jamaa am i over reacting ?

Jul 16, 04:28 PM
confusion Advice

I've been wanting to ask this question for a very long time..Between male and female who is more honest in relationships (Dating alone)??

Jul 15, 08:55 AM
My love for food Food

Is it only me that even hearing the word "food" makes my whole day

Jul 14, 10:58 PM
Relationship problem Advice

I have this boyfriend which I’m hoping to get married to after school. We’ve been dating for the past 2 years and everything was going so smoothly I really liked his approach, attitude and his Deen is Alhamdulillah He was so serious about me and even parents are involved. But ever since I came to school in a different country he suddenly changed and he expects me to tell him everything including my whereabouts and all I understand he’s doing it out of care but that doesn’t justify the fact that we can’t have our normal conversation without him bringing up the topic about men asking me all sort of questions, telling me to use the Quran to swear and all sort of things which I feel is unnecessary I can’t remember the last time I felt comfortable around him and I feel it’s a bit too much because he’s indirectly worried about his insecurities and trust issues towards me. Sometimes you have to give a person a chance to show what he’s capable of doing and I know myself better than anyone I’m very much careful about men and I try so hard to avoid anything that would cause a problem I want him to understand that definitely days will come and I’ll need someone ( a guy or two) reason being I’m not at home but he refuses to understand And this problem includes school and my interactions with people because he even asked some people to watch out for me Should I just move on or not ?

Jul 14, 08:17 AM
Dilemma Advice

Please Help me yanzu na fara makaranta university in another State, senake zama gidan uncle dina he is always travelling from one country to another, nida matarsa da yayansa muke kwana a gida daya, wallahi duk sanda na ganta senaji wani iri, i am falling in love with her by day, batason yawan magana ko part dinta na shiga badadewa zata tashi, sometimes har labewa nakeyi in ganta ta taga inji muryarta, narasa yanda zanyi indena, duk yanda nake Avoiding dinta inna ganta se abun yadawo sabo, gashi i have no where to stay bayan gidansu, Dan Allah advise me banda zagi nikadai nasan menakeji wlh.

Jul 13, 07:21 PM
Is Virginity a Big Deal??? General

Virginity is overrated, The best gift for every man is to marry a woman with an attitude, virginity doesn’t sustain marriage. Attitude is what keeps, grows and sustains the marriage NOT her virginity. Virginity is a woman’s reputation for herself in d sight of her Lord nd d world. It is never a gift to man,not about a man. Some men marry divorceès their first time, if virginity was a big deal, they wouldn’t have. Attitude is d gift to Man?, even prefer divorcees self.

Jul 12, 02:44 AM
my cousin has come to stay with my family and i feel tempted General

wata cousin dina tazo gidan mu zama for a short time haka like 2 weeks from now ma zata tafi amma matsalar shine yanda take yi ni ban gane ba gaskiya, i am the only boy in the house she is really friendly with me and sometimes even come to my room muyi hira. da safe ma ita ke tashi na sallah sometimes ni gaba daya abin yana mun wani iri no one in the house suspects anything duk cikin gidan muke zama with my other sisters. ni ina tsoro kada wata rana a samu ba dede ba because i have alot of sexual urge whenever she comes, ya kuke ganin ya kamata in hana ta zuwa min daki at all, yanda baza ta yi feeling unwanted ba.

Jul 11, 06:41 PM
Cheating Husband Advice

Good Morning, I have a question, how can one deal with a cheating Husband? I recently caught my Husband cheating on me with random girls, when i confront him, his answer was, I should be happy upon all this issues I still have the privilege of being his wife and every one will call me Mrs, and respect me that is why i am in house as the mother of his kids, that i should stay on my lane, i ask if I've done something wrong, he said i am the wife he always dream of having. I become confused, is he trying to justify his actions or what? How can i stop him from seeing this girls? Thank you.

Jul 9, 07:43 AM
Please help with answers according to the teachings of islam Religion

What is the Islamic ruling on LIPO suction and laser for stretch marks. Thank u

Jul 6, 03:52 PM
Masturbation Confession

I have a problem that I've been battling with for the past ten Years,I am addicted to masturbation, i don't know how to Stop it, All my efforts to get rid of this bad Habit went down the drainI got married few months ago, immediately after s** with my Husband I will hide and perform the act again, the problem is eating me up. Please I need your help and advise me

Jul 6, 05:19 AM
please menene sunan tsaka da turanci? General

I need it this information for something. Thanks

Jul 4, 07:44 PM
Child Abuse in Northern Nigeria Crime

How can we tackle the issue of Child Abuse in Northern Nigeria. Let's discuss

Jul 4, 10:02 AM
what will happen if you don't get married? Relationship

my girlfriend cheated on me after 3 yrs of relationship I am heartbroken and can't trust any girl again. Kuma all because the guy is from abroad and is rich. dama haka Mata suke? abin duniya ya dame su ba mutum ba. I am thinking if I continue like this (no girl friend) and don't get married what will happen? Good or bad please say your opinions

Jul 2, 03:18 PM
if you have agreed on marriage can you stay with your future spouse? Advice

I have finished exams and would go home in 3 days, my boyfriend said I should come and spend 1 day with him soboda idan na tafi baza mu sake haduwa ba sai next semester. shine nake neman shawara tunda boyfriend dina ne Kuma zamuyi aure after graduation zan iya zuwa ko kuma ya kuke gani?

Jun 29, 05:10 PM
what was your most embarrassing moment recently? General

i just feel like getting this off my chest, jiya na zo zan hau machine ban san meya faru ba kawai se dai naji wando na ya yage. kuma in public i was so embarrassed kuma yagewan sosai. A haka na koma Gida na fasa zuwa inda zan je to change. i know we all have these moments in life so share yours too.

Jun 29, 08:45 AM
BINCIKE NA MUSAMMAN: ZINA TSAKANIN MUHARRAMAI (INCEST): Advice

ZINA A TSAKANIN 'YAN UWA MUHARRAMAI ---------------------------------------------------------------------- ---------------------------------------------------------------------- KU DAURE KU KARANTA HAR ƘARSHE. Binchike Na Musamman Akan Yadda Dangin Miji Ko Dangin Mata Suke Lalata da Yayan Yanuwansu..... Aunty Ummancy Shin Iyaye! Ko kunsan Akasarin Kananan Yara 'Yan Uwansu Na jini ne Ke Soma Lalata Dasu? Wannan bincike ne na Musamman da yake bukatar Karatun ta Natsu domin daukar matakan da suka dace waken shawo kan wannan Matsalar da take neman zama ruwan Dare a Tsakanin Al-umma. Al-amarin yanada ban tsoro, akwai takaici a cikinsa Cin Amana shi ne abunda wannan binciken ya gano dangane da yadda 'yan uwa na jini ne suka fi yawaita bata yara mata da aka aminta dasu aka saki jiki da su. Daga watan Janairun na Shekarar data gabata zuwa watan Janairu sabuwar shekarar nan ta Dubu Biyu da Sha Tara 2019, Wani Mutum da matarsa sunyi aikin baiwa samari da 'yan mata Shawarwari wanda yawansu a cikin littafin su na adana bayanan sirri na irin wadannan mutanen suka kai Dubu Goma sha Biyar da Dari Uku da Goma sha Daya. (15,311). A cikin wannan jimmilar Dubu Takwas da Hamsin mata ne, Dubu Biyar da Dari Bakwai 'yan mata ne wadanda basu haura shekaru Ashirin da Biyar 25 ba. A cikinsu Dubu Hudu da Dari Biyu da Hamsin sun taba zina, Sannan Dubu Uku da Dari Shidda 'yan uwansu na jini ne sune suka Fara yin Lalata dasu. Wannan yasa muka yanke shawarar fitowa da wannan binciken namu domin kowa ya gani musamman iyaye domin nazari da kuma daukan mataki na kiyaye afkuwar ire iren wannan lamarin. Babu shakka Addini da Al-ada sun baiwa 'yan uwa damar kusantar 'yan uwansu koda kuwa mata da maza ne, Da wannan ne shima Shedan yayi Alkawarin sai yayi amfani da wannan damar domin ganin ya cusa son zuciya a tsakanin muharramai domin cutar dasu. Akasarin wadannan 'yan matan basu wuce shekaru 10, zuwa 13 ba a lokacin da akai masu wannan Mummunan Aikin ba " Wata daga cikin Yaran da akaba Shawara ta Bayyana yadda ta tsinchi kanta a cikin wannan Mummunan Lamarin tace: Bani mantawa ni dai kanin mahaifiyata ne ya soma lalata dani, tun ban yi wayau ba yake haba-haba dani har lokacin da na soma wayau. Kamar yadda kika ganni inada girman jiki domin wasu idan na fadamusu shekaruna basa yarda saboda yanayin jikina, Nayi saurin fito da Nonuwa tun kamin na soma Al-ada. "Akwai wata Rana ne da shi kawuna ya zo Gidanmu a lokacin kuwa babu kowa a Gidan sai ni kadai, Kuma daman can ya sha yi mani wasannin banza yana taba mani nonuwa tun ma bai kai haka ba, A wannan ranar ne dai ya samu yayi Lalata dani, A gaskiya ba wai ya tilastani bane, domin tunda na soma wayau na gane yana sha'awata duk da nasan kanin mahaifiyata ne, yakan mani wasannin da ni kaina inaso idan muka faki idanuwan mutane. Kuma daga wannan ranar na soma sanin Da namiji a dalilinsa". Binciken namu ya nuna cewa cikin wadannan 'yan matan da 'yan uwansu na jini suka soma lalata dasu, kannen iyayensu mata sunfi yawa. Domin kashi 70 cikinsu kawunansu ne suka Fara Kauda/keta budurcinsu, Wanda masu karatu zasu fi tunanin 'yan uwansu na 'Dan wa da Dan kani ne zasu fi aikata hakan, amma ina wannan sune ma suka zo kashi na uku baya ga mazan iyayensu mata. Sai 'ya'yan yayye ko kanne a na uku da kannen mahaifa sai kadan daga wadanda iyayensu da suka haifesu ne suka soma yin Lalata dasu. Wannan yasa muka sake dubawa domin sanin ko mi yasa su kanne iyaye mata suka fi yawa cikin mutane masu lalata da jininsu. Sai muka fahimci cewa irin yarda da Amana da uwa take yiwa Dan uwanta yasa maza masu wannan halin cin wannan Amanar. A duk lokacin da aka ce ga 'yarku ta fita da Dan kanin Mijinta ko Dan yarta ko kanwata, ana kaiwa wani lokaci hankalin iyayen bazai samu natsuwa ba, cikin abunda zai shigo ransu kuwa harda tunanin Lalata a tsakaninsu. Haka nan da za ace kun fita kun barsu a Gida su Biyu nan ma babu kwanciyar hankali kuna tunanin komai na iya faruwa. Amma idan da kanin matarka ne ko kaninka babu wani abunda zai zo maka na tunanin wani Al-'amari irin wannan ko da kuwa dukkaninsu kusan shekarunsu guda sabanin Dan wanka ko kaninka ko na matarka. To fa anan gizo yake tsakar. Da wannan aminta ne da kuma haramcin dake tsakaninsu yasa ake kauda kai. " Wata Yarinya itama ta bayyana yadda kanin mamanta har ciki yayi mata, tachi gaba da cewa, Domin tun ina karama yake dorani akan cinyansa har na soma girma sai ya rika goga mini Azzakarinsa a gabana kuma ya tsoratani da cewa kada na fadawa kowa. Yana matukar nuna mini kauna, kuma iyayena sunyi matukar yarda da shi, Shike kaini makaranta shike daukoni. Da zani ummura da Aikin Hajji dashi aka hadamu, A lokacin da na nace inason zuwa Dubai naga Garin saboda yadda dashi aka hadamu aka bamu kudin hotel na kwanaki 10 kowa da dakinsa amma a daki guda muke kwana. " Kuma bazaka taba ganin wasu alamun cewa akwai wata alaka ko soyayya a tsakaninmu ba. Domin ana ganin shine mutumin da nake shakka da tsoro iyayena kuma basusan shine mutumin daya lalatani ba, Ya zama bana iya barci idan ba a jikinsa ba, gaskiya abunda yasa ma nazo wajenki #Aunty_Ummancy inaso ne ki bani shawarar yadda zan daina sonshi ina son yin Aure tunda nasan bazan Aureshi ba". Masu Auren maza sunada yara mata suma suna cikin wannan masifar, domin binciken ya tabbatar da cewa mazajen wasu matan sun taimaka matuka wajen lalata musu yara duk kuwa da haramcin Auratayya dake tsakaninsu. Ga Bayanin wata Yarinya tace "Ina da shekaru 10 a duniya mahaifiyata ta Auri mijinta bayan mahaifina ya rasu, Tun bamu shekara a Gidansa ba ya soma nuna alamun yana son yin Lalataa dani. Da yake shi ba wani mai tsauri bane, yana da son mutane kuma yana daukata tamkar 'yar cikinsa duk da yanada wasu yaran matan amma basu kaini shekaru ba. Yana daukanmu muje ya mana sayayya amma nawa daban yake mani,Tun ban fahimceshi ba har dai na soma fahimtarsa. Akwai wata rana mahaifita ta fita unguwa nayi wanka ina shafa mai kawai sai naji ana wasa da nonuwana ta bayana kamin dai nace wani abu aikin gama ya gama, kuma daga wannan ranar lokaci zuwa lokaci muna yi. sai dai da kansa yace mu daina kuma gaskiya ya daina amma ni kuma na saba inada samari da nake samunsu idan ina sha'awa, sai dai kamar yadda na fadamiki yanzu na samu wanda zan Aura shine na miki bayanin matsalar da yanzu ake ciki", Wannan ma mijin mamanta ne ya soma lalata da ita. Hirarraki suna da yawan gaske, Sai dai abin bukata shine iyaye su fahimci irin hadarin da suke ciki domin sanya idanuwa a inda zasu iya saka idanuwan. Sai dai kuma irin wasu da iyayensu da suka haifesu da yayyensu ne suka soma lalata dasu su kuma yaya za ayi? Da akwai 'yan mata uku cikin wadanda muka baiwa shawara biyu cikinsu iyayensu da suka haifesu sune suka lalatasu, guda kuwa wanta ne uwa daya uba daya. Bayaga mata, cikin maza suma mun samu wadanda kannen iyayensu ne suka soma koya musu Lalata, wasu kuwa 'yan uwan iyayensu ne suka yi luwadi dasu wal Iyazu Billah. Manufar fito da wannan binciken shine mu na bada shawara ga Al-umma su fahimci babu abunda zuciya bazata iya aikatawa ba idan Mutum ya baiwa shadan damar yin hakan. Yanada da kyau iyaye suyi iya abunda zasu iya yi domin sauke hakkin dake kansu na baiwa 'ya'yansu da yaran dake karkashin kulawarsu. Kada iyaye su dauka wane bazai iya yin haka ba, haka kuma kada iyaye suyiwa na kusa dasu mummunar zato ko fahimta, illa dai wannan binciken yana son ya ankarar da iyaye ne su fahimci yanzu haka akwai abubuwa marasa kyau dake gudana a cikin gidajensu ko dai basu maida hankali wajen ganowa ba, ko kuma an tsorata wadannan yaran da ake cutarwa akan kada suyi magana. Allah Ya shirya, Ya kuma tsaremu da iyalanmu Ya bamu ikon sauke nauyin tarbiyan dake kanmu Ya kuma sa mufi karfin sha'awan mu Amin. Dan Allah duk Wanda yaga sakon nan da kuma karanta shi har karshe ya fahimta yayi kokarin Kaishi gaba domin wasu su ankare su Amfana Allah ya zaunar damu lafiya Amin.

Jun 28, 05:17 AM
women of nowadays General

15 year ago there was no or little attention on the internet.. women then preserved themselves, took advise from their mothers and worked on themselves to become better wivies.. because no matter what a man builds a house but it takes a good woman to make it a home and bring forth a family.. So for this reason a man will always bring his eyes down in search of a wife.. fast forward to the present day.. 80% of the girls with big ass will not post a picture without taking a clear shot of their ass and some twerk half naked in a 60 sec video. which means hey boy don't you want to taste this body? Let's exciting for a guy to see a girl who smokes and all of that because it is believed that once she's high, she will be very easy to manipulate and not because that is the kind of girl he really wants for life.. You will say some guys really love girls like this, yes some guys will genuinely love a girl like this but just about 10%. Lastly most of them have this sense of entitlement, two days in a relation a guy already owes you money or should be responsible for your wig and all. Then those that are bit independent thinks they don‘t need a man. This is Africa but we keep chasing a course that is destroying us and our culture.. sex and attention is sweet but can we stop passing it around like an offering box and stick to one man. Men on the other hand, we have a roll to play because in one way or the other we have contributed to this.

Jun 27, 04:10 PM
DO NOT GHOST THE LOVE OF YOUR LIFE WITHOUT A VALID EXPLANATION Relationship

Have you ever walked away from a relationship whilst you were still in love with that person? How can you quantify and relate the problem, the ensued psychological trauma and the feeling of guilt and not being good enough?

Jun 25, 10:31 PM
Something very horrible i did in the past Confession

till this day i still regret and feel ashamed of something i did since during my university days (4years yanzu). i fear kuma it doesn't happen to my daughter or close relative. i actually drug raped a girl and left her unconscious kuma nayi threatening dinta not to tell or i will publicize her nude pix. tsakani da Allah nayi regretting kuma i wish i can see her and deeply apologize to her i dont know what got into me that day amma yanzu i am a changed person. i can try finding her through Facebook do you think i should send her an apology message i really want her to forgive me kuma ina so in bata hakuri kuma Allah ya yafe min or what is the best way i can achieve this? please don't judge me but advise me

Jun 25, 08:51 PM
my wife has left me because of a minor misunderstanding. Marriage

Wednesday last week na bude whatsapp dinta naga chat din su da wani guy har yana turo mata hearts da love words ni kuma abin ya bani haushi da na tambaye ta she tried to defend the cheating and i slapped her out of anger, sai thursday kafin in dawo da yamma ashe har ta hada kayanta ta tafi se dai nazo kawai naga letter then i called her to apologize ni ma banji dadin marin da nayi mata ba gaskiya, na bata hakuri amma tace wai se na zo gidan iyayen ta anyi wata magana, nace mata there is no need bazan sake ba to har yanzu taki dawo wa, jiya nace mata zan zo tace a'a wai sunyi tafiya sai thursday zan iya zuwa ni na ji zaman gidan ma babu dadi i really missed her kuma nayi alkawari bazan sake ba. so yanzu not knowing what she told her family da har suka barta ta dade haka kuma banyi magana da su ba ya kuke ganin ya kamata inyi handling abin?

Jun 24, 09:36 PM


Trending

friendship Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage