mata Mu rage kwadayi
Hadiza Muhammad mamman Oct 4, 04:38 PM

mata Mu rage kwadayi 1

i'll chop this guy money, i'll chop this guy money abii😪 Kina tunanin they won't fine ways da zasu fanshe kudin su right,or maybe karma doesn't have an eye. Ba Kowane Namiji bane will allow you to eat his money for free, Ladies should know this ,if u eat mr A's money and run, Mr B might not be as humble as Mr A....😂 sau tari zakaji wasu yanmata na fadi wane ba'a cin Abin hannun sa haba sister,saboda haka ki kama girmanki da karkibari san Abin duniya yasa ki ringa rokon saurayi saboda gaskiya zubar da class😒 While kece samari zasu na takaran Throwing Ma birthday parties here and there Saboda Rashin sanin darajan kai Da kwadayi, idan an hango ki a fasa ihu ana fada miki "pepper them'kina jin kanki on top of the world with your nose in the air😏,kina kallo haka maza na gari zasu dinga zuwa suna tafiyar su Saboda Tsaban Kwadayi Da Son Abun Duniya Kin Kasa ma Kanki fada😢 Y'all ya kamata mu gane cewa shifa roko bashi da Amfani Most of our ladies Kwadayi ne yake kai su yake Barowa,saboda tsabar Kwadayu da San Abun duniya Sai aje a fada wata hanya ta daban wadda za azo ana da nasani ....... Do you know when sense will start hitting you, When your friends and younger siblings started to settle down 😹
post

Replies

(4)
Saaderh Oct 4, 06:48 PM
kuma wlh 80% n samarin ynx idan kika ci kudinsu,wasu sae sun sami haryar d xasu fanshe atoh,Allah yasa mu dace kuma mu gane gsky Don wlh wasu matan suna mantah darajar d Allah yayi musu,sae suyita wulakanta kansu a banxah,sae kiga wata macen kamar b mace ba,Allah dae y shiryamu baki Daya🙏
reply 3
Anonymous #1 Oct 4, 06:57 PM
majority of wannan matsalar tana farawa ne tun daga iyaye . iyaye wasu sunyi sake da tarbiya basu bincikar yaran su mata ,wasu kuma sune suke muna musu cewa ai diya ta matar manya ce to tun daga nan yarinya zata ringa gani cewa ai dole taxi kudin samari . kuma abunda suka kasa ganewa shine zubar da qima ne walllahi akwai Wanda Yace min shifa yafi son mata irin mu masu sanaa babu ruwan mutum da tunanin budurwa zata iya tambayan shi abu sedai don kanshi yayi mata .lokuta da dama maza sunfi darajta mace ita suka san cewa abun hannun sh baya gaban ta
reply 3
Abubakar Nasiru Oct 4, 09:02 PM

Ameen ya Hayyu ya qayyum
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage