Hadiza Muhammad mamman
Oct 1, 06:16 PM
Ganin Lefe????
2
Ganin lefe is a culture that should be abolished!
All it breeds is jealousy and lack of contentment.
Ban yarda da wannan Al'adan ganin lefe ba da yawa gulma ne kawai yake Kawo Su .Some pple don't even like u amma za suce munzo ganin lefe , and bcos of this ganin lefe many parents will be putting high hopes for lefe so that pple won't complain and all that😢
“An kawo lefen wanche”
Barakallah Allah ya sa albarka. Allah ya basu zaman lafiya”
Why do they have to check how many boxes and what’s inside to put “Albarka”? Atampa nawa ne. Wani irin body cream ne aciki. Etc
Just to know whether you are responsible enough to take care of her or not because that's the starting point for people to start judging you and her future😏💔
Kwata Kwata banason Wanna Idea na ganin Lefe
some see it as an achievement
A zo a ga kayan da mijinta yakawo That thing is just rubbish,Su kuma kawayen amarya gulma Sai ayi video a na ta posting a social media
Kowa sai ya ga me mijin ki ya saka a lefen ki 😏
That's where all the gulma starts
Ai mijin ta atampa 10 kawai ya saya mata (Ashe bai da karfi)
It's absolutely for munafurci wallahi . You can Saka albarka wherever you might be🙂
No body Will try that nonsense with we