Oct 4, 09:45 PM

finding a love is something else

men don scarce serious, kana son kayi aure Amma Babu nagari all they want is just to use you.....must we allow our body to be used before we get a man to marry? all the suitors I have just want to date for fun and claim they want to marry you but they will say you are all acting up innocent and they know u are not clean so why dont u come together and have fun then sai a rufa wa juna asiri ayi aure daga baya.....wai dole sai anyi iskanchi kafun ayi aure ne ni Kam na gaji wlhi all serious men are taken gaba daya wlhi ni ko Mai aure ne yazo inde da gaske yake wlhi I'll marry him.

Replies

(33)
Oct 4, 10:09 PM
akwai nagari kam har ynzu. you should keep calm. ki cigaba da addu’a InshaAllah duk zamu dace da abokan zama nagari
Oct 4, 11:08 PM
Na rasa me yake damun wasu mazan kam bayan sunsan duk abunda sukaiwa wani suma sai anyiwa nasu 'yayan.. Just keep on praying inshaAllah the right person will come
Oct 4, 11:14 PM
Ki karanta Yaa Wadudu 1000 times saiki roki Allah bukatan ki InshaaAllah za'a dache Kuma ki kama istikhara InshaaAllah.Allah yayi Muna zabi da mafi alkhairi ya kawo muna na gari🙏
Oct 4, 11:18 PM
Hafsatu manga Oct 4, 11:14 PM

Ki karanta Yaa Wadudu 1000 times saiki roki Allah bukatan ki InshaaAllah za'a dache Kuma ki kama istikhara InshaaAllah.Allah yayi Muna zabi da mafi alkhairi ya kawo muna na gari🙏

4
Amin
Oct 5, 09:23 AM
What men are doing is wrong, if its their own daughter they wouldn't like anyone to do that to her but they are busy ruining other ladies, Women are emotional and can fall easily that is the weakness they take advantage of and its not Good.
Oct 5, 04:18 PM
Wallah most of them haka suke, ba Allah a ran su. When you stand your ground Sai kiji ance ba ki waye ba. In dai haka ne wayewa Allah kar yasa mu waye. Ba ma tsoron Allah shisa muke ta shan wahala... Ayi aure kwana biyu ya mutu... Ayi so a waje in anyi aure a zama enemies. Ya Allah Kaga zuciyoyin mu ka hada mu da mazaje masu son ka da bin dokoki ka
Oct 5, 09:05 PM
hakane ashe am nothing the only one going through this Allah yasa mu dace ya bamu na gari
Oct 7, 06:43 PM
Maryam3120 Oct 5, 09:05 PM

hakane ashe am nothing the only one going through this Allah yasa mu dace ya bamu na gari

1
Amin
Oct 8, 05:09 PM
my sister wlh hk suke ooo men don over scarce sosai mu dai Allah gamu gareka. wlh koh meh aure neh I don’t even mind to be 3rd wife wlh
Oct 8, 05:11 PM
Maryam3120 Oct 5, 09:05 PM

hakane ashe am nothing the only one going through this Allah yasa mu dace ya bamu na gari

1
Ameen ya Allah ashe muna da yawa
Oct 8, 07:32 PM
Anonymous #4 Oct 8, 05:11 PM

Ameen ya Allah ashe muna da yawa

0
prayers is the best. is just metter of time
Oct 9, 07:25 AM
Anonymous #4 Oct 8, 05:09 PM

my sister wlh hk suke ooo men don over scarce sosai mu dai Allah gamu gareka. wlh koh meh aure neh I don’t even mind to be 3rd wife wlh

2
Ashe de abun yayi zafi😂.....Allah ya rufa asiri
Oct 9, 07:25 AM
Anonymous #2 Oct 4, 11:08 PM

Na rasa me yake damun wasu mazan kam bayan sunsan duk abunda sukaiwa wani suma sai anyiwa nasu 'yayan.. Just keep on praying inshaAllah the right person will come

4
they are few and hard to get and those few usually end up with the wrong wives
Oct 9, 07:25 AM
Nameerah20 Oct 5, 04:18 PM
Wallah most of them haka suke, ba Allah a ran su. When you stand your ground Sai kiji ance ba ki waye ba. In dai haka ne wayewa Allah kar yasa mu waye. Ba ma tsoron Allah shisa muke ta shan wahala... [...] Wallah most of them haka suke, ba Allah a ran su. When you stand your ground Sai kiji ance ba ki waye ba. In dai haka ne wayewa Allah kar yasa mu waye. Ba ma tsoron Allah shisa muke ta shan wahala... Ayi aure kwana biyu ya mutu... Ayi so a waje in anyi aure a zama enemies. Ya Allah Kaga zuciyoyin mu ka hada mu da mazaje masu son ka da bin dokoki ka
2
Amim fa
Oct 9, 09:36 AM
Fatima Muhammad husain Oct 9, 07:25 AM

Ashe de abun yayi zafi😂.....Allah ya rufa asiri

0
wlh kuwa sosai kuma ni an takura min da in fito da miji wlh saurayi ma yanxu babu wlh
Oct 10, 08:58 AM
Anonymous #3 Oct 5, 09:23 AM
What men are doing is wrong, if its their own daughter they wouldn't like anyone to do that to her but they are busy ruining other ladies, Women are emotional and can fall easily that is the weakness [...] What men are doing is wrong, if its their own daughter they wouldn't like anyone to do that to her but they are busy ruining other ladies, Women are emotional and can fall easily that is the weakness they take advantage of and its not Good.
0
sorry dear
Oct 11, 08:05 PM
Not all, yar uwa. You don't have to generalize. Wallahi I can confidently say that I ain't one of them, I'm heading to 28yrs now but wlh up to now ban taba dora even 'yar yatsata akan koda hanun mace ba ne da nufin enjoyment..Kuma insha Allahu sai dai akan matata ta sunnah. So, there are many God-fearing samaritans out there. Just the fact that you have met bad ones doesn't mean we are all the same..
Oct 11, 08:08 PM
Anonymous #4 Oct 9, 09:36 AM

wlh kuwa sosai kuma ni an takura min da in fito da miji wlh saurayi ma yanxu babu wlh

0
Where are you from?
Oct 11, 08:10 PM
Anonymous #5 Oct 11, 08:05 PM
Not all, yar uwa. You don't have to generalize. Wallahi I can confidently say that I ain't one of them, I'm heading to 28yrs now but wlh up to now ban taba dora even 'yar yatsata akan koda hanun mace [...] Not all, yar uwa. You don't have to generalize. Wallahi I can confidently say that I ain't one of them, I'm heading to 28yrs now but wlh up to now ban taba dora even 'yar yatsata akan koda hanun mace ba ne da nufin enjoyment..Kuma insha Allahu sai dai akan matata ta sunnah. So, there are many God-fearing samaritans out there. Just the fact that you have met bad ones doesn't mean we are all the same..
0
majority thou
Oct 11, 08:55 PM
Fatima Muhammad husain Oct 11, 08:10 PM

majority thou

0
I concur with you But she says; "all serious men are taken" Na Allah basa qarewa.
Oct 12, 09:39 AM
how do u ppl post pls, I don't see a box where I can type and post
Oct 12, 11:00 PM
They're good men amma basu da yawa amma it shouldn’t stop you from keeping your chastity a good man will come your way Insha Allah
Oct 17, 10:49 PM
wlh Allah de ya rufa mana asiri duniya da lahira kawai
Oct 21, 02:51 PM
Akwai mazaje nagari sunanan dayawa insha'Allah mucigaba da Addu'a insha'Allah Allah zai hadamu dasu Allah ka Aurar damu gamazaje nagari sukuma mazan Allah ya basu mata nagari
Oct 25, 11:39 AM
Sorry to ask, where do u base and tell me ur specification
×