Sep 30, 10:33 PM

Mutane????????

Wani Lokaci Idan ka Hadu Da Wani sai kawai kaji Ya darsu Aranka 🥰 irin Mutanen Da Kake Bukata Arayuwar ka Kenan Saboda Suna da Wata baiwa Ta Musamman da zasu Canza Yanayin ka Da Zarar ka Kallesu Su Saka Dariya 🤓 Su Saka jin nishadi🤩 Sannan Suyi Mu'amala dakai ta Mutuntawa😚 Komai sukayi Sai ya burgeka saboda yayi dai-dai Da Ra'ayinka Wani bacin rai,Tsoro,Duk Sai Su kau🤗 idan har kayi dacen mallakar daya daga cikin irin wannan mutanen arayuwarka To karka sake Karabu Dasu🥺🥰

Replies

(5)
Sep 30, 11:13 PM
kalaman ki sun burgeni akwae hikima aciki🥰 Allah ya sadamubda mutane na gari
Sep 30, 11:13 PM
Mimiiy Sep 30, 11:13 PM

kalaman ki sun burgeni akwae hikima aciki🥰 Allah ya sadamubda mutane na gari

0
amin thumma amin 🥰🤲🏼
Oct 1, 06:45 AM
Mimiiy Sep 30, 11:13 PM

kalaman ki sun burgeni akwae hikima aciki🥰 Allah ya sadamubda mutane na gari

0
ameen.
Oct 5, 10:31 PM
Mimiiy Sep 30, 11:13 PM

kalaman ki sun burgeni akwae hikima aciki🥰 Allah ya sadamubda mutane na gari

0
Ameen ya rabbi 🙏 Kullum fatanmu kenan 😇
Oct 9, 04:24 PM
hka yake 👍🏻Allah ya sadamu da alkhairi
×