Malama I need your advice and yan aji abt our relationship with my cousin.. Muna soyayya dashi amma no any sign of care, affection or anything, in na mishi magana sai yace shi haka yake kuma b4 kafin mu fara soyayya mun fi shiri sosai amma yanzu I don't know why ya chanza yanzu abun ma ya zama worse cuz sometimes ma ce min yakeyi ya fasa daga bays kuma yazo yace wasa yake min but still babu any sign of care.. I'm confused Malama yana min wasa da hankali kuma abun yana damu na kuma ya fara affecting karatu na. Pls I need your advice and yan aji. Thank you
Jun 9, 07:19 AM
I was dating a guy ,irin lyk we met on Instagram, to be Frank he loves me and nima ina sonshiii buh we've never met and yanaso y aure niiii Kuma yanaso na hada shiii da parents Dina and idann nace yazo sae y banii uzuriii and gsky I really wants to see him in person sbd I'll take it more serious,is it okay mu cigaba da dating nd nabashiii no. Parents Dina ko kuma nayiii insisting yazo?pls help a sister and wat do u think any this?
Jun 9, 06:26 AM
i have this friend everything seems okay about him except he likse to be touching/holding my hand sometimes like when we will cross the streets and be putting his hands around my neck when we are sitting or walking. i really hate it i am even avoiding him now because what he is doing looks gay. he calls me sometimes to hang out or escort him somewhere even during Sallah amma se in bashi excuse kawai soboda abinda yake yi is irritating. is it normal that some guys are like this or am i taking it too far?
Jun 8, 02:47 PM
Few days back, while I was slaughtering some chickens at home, I felt remorseful full after the deed, watching those creatures grasping for oxygen, it was painful to the extent I couldn't continue, same thing happened when I saw some people slaughtering a ram, This is not my first time slaughtering animals but this time it felt different, Like I don't have power to give life but I was taking it from this creatures. It was a sad day for me.
Jun 7, 05:23 AM
I have porn addiction problem. Please I'm looking for someone who can help me out.
Jun 6, 05:24 PM
my boyfriend that has promised to marry me asked me for nude pictures yesterday I don't feel comfortable to send but I don't want to offend him please what do you guys think? should I send or not? Thanks
Jun 5, 08:08 PM
Pls i need your advice I has girl friend i love her so much i even want to marry her kuma itama tana sona na amma problem din shine batason yin magana ko irin firar masoya dinnan bamuyi ko a waya inna kirata sedai mu gaisa tai shiru bata magana ko kuma innaje wajen sedai naita magana ni kadai batason magana pls i need your advice me ya kamata nayi ta dinga magana da kalaman soyyaya haka
Jun 5, 05:50 AM
Assalamu Alaikum Malama Ya ibada an sha ruwa Lafiya, Dan Allah ayi hiding identity dina ina GF munyi mugun shakkuwa da ita jiya sai muka samu da sabani , har yau. Tayi blocking dina a WhatsApp, yanzu menene mafita kuma tana sona ina sonta kaman me, munyi alkawari da ita zamuyi aure insha'Allah, kuma tun da Rana nake kiranta bata dagawa wallahi Yanzu kuma na shiga damuwa ko Abincin shan ruwa ban iya naci ba fah???????
Jun 2, 09:13 PM
Na kaii 19-20yrs amma ban taba mafarkin mace bah abun yana damuna sosaii shine nake son nasani hakan yana iyah faruwa koh kuma ina da wani matsala neh daban neh? Nagode
Jun 2, 05:38 PM
A large number of Muslim now consider it a must to snap lots of picture during their visit to the Holy land even during performing the rites of Hajj/Umrah, Please this is wrong, our mind should be on our ibadah not on snapping pictures just to impress some people or for show off, Please we should do the right thing. Kannywood Actors/Actresses should take note. And Allah Ta'ala Knows Best
Jun 2, 03:26 AM
for about 3 years yanzu muna tare, no kids and i met this lady at my workplace that i seem to like alot and realize we have alot in common ni bazan iya auren 2 wives ba so i can only choose 1 at a time kuma dama we have had issues with my wife many times naga kamar tamu bata zo daya ba. so i am thinking to divorce her so that i can marry the person i want and enjoy my marriage life. har yanzu bata san i have this plan ba so whats the best way to divorce her in a nice way. bana so inyi mata wulakanci.
Jun 1, 04:27 AM
I am 28years old and the first born in my family, ni gaskiya ba irin yarannan bane da keson shashanci, naso aure tun ina university amma mamana ta hana wai sai na gama masters, ina samu samari singles masu sona da aure amma taki, a yanzu haka dai na gama masters shekara 3 har na samu aiki shima na shekara 2 kuma inada me sona tsakani da Allah kuma nima ina sonshi amma tace bata son me mata wai saii single, ni kuma rabona da haduwa da single tun ina degree. Yanzu haka kuma cewa take in jira sister na ayi mana aure tare, bayan ita bata da me sonta ma balle ayi maganan aure. Don Allah me zanyi?
May 31, 05:54 AM
SalamaAlaikum everyone. i just came across this platform and thought by sharing this i can get help to make better decisions i dont like sharing my problems with people around me or face to face. I am to get married by november kafin azumi aka saka ranar amma naga bf dina ya canza sosai especially during ramadan naga yana text da wata idan na tambaye shi he will say she is just his friend he only calls me 4 times a week ni har auren ya fara fitan min a rai. i tried to tell my mom she showed me that an riga an saka rana baza suji kunya ba dama ni ce first born kuma sun qosa in je gidan miji. i never thought i would find my self in this situation i use to hear stories about it. yanzu ban san me zanyi ba tun kafin ayi aure yana mun haka balle idan munyi kuma i am not one of those girls that will tolerate wulakanci from any Guy kuma all this happened a week bayan a saka ranar. its is true that Men are SCUM (except the reasonable ones). if anyone can suggest me a wise way to resolve this i'll appreciate.
May 29, 08:13 AM
i am 27 yr old male recently i am having pressure from family to get married and i am not interested in it but i have a lot of sexual urge many times i almost commit zina but Alhamdulillah. i know sooner or later i will have to commit the sin because i dont know for how long i can hold it. i am not interested in having a wife right now. my family has arranged someone for me but this is my plan. i want to marry her to have sex and after a while i will divorce her. is it wrong to do this? i don't know what to do or if there is anyway in islam to have sex halal way someone please suggest to me. i read you can do it with slaves but now a days there is no slavery. please advice me. Thank You.
May 28, 10:14 AM
I have this problem of porn addiction for about 5years now I can't do anything about it. I do all my religious obligation and try to stay good but sometimes I become scared that this may lead me to hell. Please for those with religious knowledge can watching porn lead a person to hell? Thanks
May 24, 08:30 PM
YA AZUMINSU YA KE !? YA SADU DA IYALINSA A DAREN RAMADAN, HAR ALFIJIR YA KETO BAI SANI BA: ------------------------------------------------------------ AMSA: Lokacin da mutum yake saduwa da iyalinsa a daren Ramadan, ba tare da ya sani ba har alfijir ya bullo, ko kuma aka kira sallah, ko kuma suka ji an tayar da ikama, to sai mijin yai maza ya zare gabansa daga farjin matarsa. Shike nan azuminsu yana nan daram, kawai sai su yi wanka su ci gaba da azuminsu, matukar ba su ci gaba da saduwar ba bayan sun fahimci bullowar alfijir. Amma bayan sun ji an kira sallah, kuma sun tabbatar da hudowar alfijir amma sai suka ci gaba da saduwarsu, to azuminsu ya karye. Don haka bayan Ramadan duk su biyun za su rama azumin wannan yinin, sannan kuma su yi kaffara kamar haka: 1. Ko su 'yanta baiwa/bawa (sai dai yanzu babu bayi). 2. Ko su yi azumi 60, idan ba za su iya ba, saboda wani uzuri na shari'a, to... 3. Sai su ciyar da miskinai (mabukata) guda 60. 4. Idan tsananin talauci ya sa ba za su iya ciyar da mutum sittin ba, to kaffarar ta saraya a kansu. Wannan ita ce amsar da malamai suka bayar, kamar sheikh Bin Baaz da Sheikh Uthaimeen da sauransu. Wallahu a'alam. Gae neman karin bayani daga malamai, to ga abin da SHEIKH UTHAIMEEN R. Ya ce game da wannan mas'alar. ﻭﺳﺌﻞ ﺍﻟﺸﻴﺦ عثيمين ﺭﺣﻤﻪ ﺍﻟﻠﻪ : ﺇﻧﺴﺎﻥ ﺣﺪﻳﺚ ﻋﻬﺪ ﺑﺎﻟﺰﻭﺍﺝ، ﻭﺃﺗﻰ ﺃﻫﻠﻪ ﻓﻲ ﺁﺧﺮ ﺍﻟﻠﻴﻞ ﻇﻨﺎً ﻣﻨﻪ ﺃﻥ ﺍﻟﻠﻴﻞ ﺑﺎﻕ، ﻭﺇﺫﺍ ﺑﺎﻹﻗﺎﻣﺔ ﺗﻘﺎﻡ ﻓﻤﺎ ﺗﻘﻮﻟﻮﻥ؟ ﻫﻞ ﻋﻠﻴﻪ ﺷﻲﺀ؟ ﻓﺄﺟﺎﺏ : " ﻻ ، ﻣﺎ ﻋﻠﻴﻪ ﺷﻲﺀ ، ﻻ ﺇﺛﻢ ، ﻭﻻ ﻛﻔﺎﺭﺓ ، ﻭﻻ ﻗﻀﺎﺀ ؛ ﻷﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻗﺎﻝ : ( ﻓَﺎﻵﻥَ ﺑَﺎﺷِﺮُﻭﻫُﻦَّ ) ﺃﻱ : ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ ( ﻭَﻛُﻠُﻮﺍ ﻭَﺍﺷْﺮَﺑُﻮﺍ ﺣَﺘَّﻰ ﻳَﺘَﺒَﻴَّﻦَ ﻟَﻜُﻢُ ﺍﻟْﺨَﻴْﻂُ ﺍﻷَﺑْﻴَﺾُ ﻣِﻦَ ﺍﻟْﺨَﻴْﻂِ ﺍﻷَﺳْﻮَﺩِ ﻣِﻦَ ﺍﻟْﻔَﺠْﺮِ ) ﺍﻟﺒﻘﺮﺓ .187/ ﻓﺎﻟﺜﻼﺛﺔ ﻛﻠﻬﺎ ﺳﻮﺍﺀ : ﻣﺒﺎﺷﺮﺓ ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ ﻭﺍﻷﻛﻞ ﻭﺍﻟﺸﺮﺏ ، ﻭﻻ ﺩﻟﻴﻞ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺘﻔﺮﻳﻖ ﺑﻴﻨﻬﺎ، ﻛﻠﻬﺎ ﻣﻦ ﻣﺤﻈﻮﺭﺍﺕ ﺍﻟﺼﻴﺎﻡ، ﻭﺇﺫﺍ ﻭﻗﻌﺖ ﻋﻠﻰ ﻭﺟﻪ ﺍﻟﺠﻬﻞ ﺃﻭ ﺍﻟﻨﺴﻴﺎﻥ ﻓﻼ ﺷﻲﺀ " ﺍﻧﺘﻬﻰ ﻣﻦ " ﺍﻟﻠﻘﺎﺀ ﺍﻟﺸﻬﺮﻱ " Dalibinku: Bukhari Musa Adam 17/09/1440 = 22/5/19
May 24, 05:27 AM
my friend was telling me wai idan kayi laifi a ramadan zaka samu less zunubi idan kayi aiki me kyau zaka samu more lada kuma ko da kayi haram you will easily be forgiven soboda rahamar watan and i think it makes sense. dama akwai abubuwa da nake san yi amma i want to be sure it is true first. please anyone with knowledge should confirm for me. Thank you
May 23, 09:59 PM
My Dear Sister, Ur Best Friend Boyfriend Or Husband Can Be Ur Future Husband! So, Plz Don't Ignore D Signs? Coz Ba HARAMU Bane?
May 22, 10:52 AM
Recent |
---|
Searching for a female friend10 hours ago
Relationship
|
i need financial assistance13 hours ago
Advice
|
kutaimakamin d shawara dan allah yan uwa5 days ago
Advice
|
how do i know if my boyfriend is not wasting my time16 days ago
Relationship
|
I need advice on marrying a woman older than you.19 days ago
Relationship
|
i am in difficult stuition my friends help me with advise20 days ago
Advice
|
Karin aure dan samun lafiya... meye ra'ayin ku?21 days ago
Marriage
|
ku bani shawara please25 days ago
Advice
|
My relationship experience with a Christian girl26 days ago
Relationship
|
Girlfriend dina da zan aura suddenly taji ta tsaneni29 days ago
Relationship
|
Are you ready!!! General
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB Relationship
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage