Search Results
Hello everyone, I have a solution for those suffering from addiction be it, Drugs, Porn or Masturbation. Using a plant called Iboga. you can read about it online to see for yourself and you can contact me on 08081415225 (WhatsApp). I have it available.
Apr 7, 12:16 PM
Assalamu alaikum, we where attack by robbers and unfortunately I was raped, that was last month, and some few weeks ago I found out that I am pregnant, and i just aborted it 2 days ago. please I want to know the state of my fasting need more light on it, I'm to repay what I miss or l'm to do more than that. please if you can't help with any reasonable answer don't comment with insult or being judgmental. thank you
Mar 30, 02:09 PM
As-salamu alaika wa rahmatullah wa baraka tuhu Yaya ake zakkan fidda kai, kuma a yaushe akeyi, Nagode.
Mar 29, 04:11 AM
tambaya ne dani ina aiki salary na yafi 50k shine nakesan sanin zakkan fidda kai ya halatta akaina macece ni mahaifina ya rasu
Mar 27, 04:26 AM
aslm nakasance banida jiki sosai Amma kuma ni ba Rama ma bace can can kuma inada tsayi cos akwai wa anda nafi su jiki and am not married kuma haka Yan gidanmu suke sai munyi aure Muke mur murewa so my boyfriend is suggesting I should start taking sabaya for weight gain he wasn't open directly cemin yyi nasan inda akesiyar da maganin kiba? nace eh wai yanaso yasiya ma sis dinshi Nima kuma zaisiyamin inrinka sha kuma fa shima da bakinshi yace zanyi kiba nangaba I didn't know why yakeso inrinka sha tun ynx Dan Allah how do you see it sai nake ganin kaman yaraina halitata or is it that bayasona ne
Mar 23, 10:57 PM
assalamu alaikum yan uwana musulmaii da fatan kowa yasha ruwa lafiya🥺dan darajan da Allah yayi wa annabi muhammad da kuma darajan wannan watan da muke ciki me albarka inaso ku sakani cikin Adduan ku😭😭😭😭wallahi ina cikin wani mawu Yacin hali😭akwaii wani bawan Allah anan kano ana kiransa Abdul gaya😭😭yan aji allah ya daura mun qaunar sa😭😭wallahi wallahi wallahi yafi qarfin 2 years nayi adduan nayi adduan akan ubangiji ya cire mun sansa amma kullum qaruwa yikeyi 😭😭to the extent that ko axumi nakaiii wallahil azeem shi nike farawa addua Allah ya kareshi aduk inda nike😭😭wannan ya zama mun masifa 😭😭💔ku taimaka ku sakani cikin adduan ku ubangiji ya Ciremun sansa dan allah😭🙏🙏
Mar 23, 09:37 PM
You are given 1000 naira to spend on these qualities you would require your dream woman to have . Which are going for ? Religious= 500 Beauty = 400 Good cook= 300 Intelligent= 200 Romantic = 300 Wealthy= 300 Neat = 200
Mar 23, 07:34 PM
I don't know when the tradition of handing out ramadan basket started but it seems most of our Muslim ladies particularly those in the north carry it on their head. What significance does it hold ? What's special about it ? My lover has been disturbing me to get one for her.
Mar 18, 10:38 PM
Pls about taking pills during ramadan. But mine is kind of different. Sai nayi 2months banyi period ba after 2 months sai yazo ya kai har 2 to 3 weeks wlh sometimes ma sai nasha primulut N kafin ya saya. To now before fasting yazo ya kusa kai 3 weeks sai nasha magani 3 days to fasting ya tsaya. Unfortunately daya 1 of ramadan yazo kadan i hv to break it and then took the pills again. It stops and yesterday wlh ya sake zuwa har yau kuma kadan kadan yake dropping. I don't even know what to do wlh pls help me maybe I can get way out.
Mar 18, 09:39 AM
I am 27year old guy, I have never dated any lady before, now I am ready to start a relationship because I want to marry before I reach 30. My problem is that I only have interest in ladies older than 25 years but I use to hear people saying that one should not marry a lady if their age interval is less than 5, some of their reason being za ta raina ka, za ta tsufa ta barka etc. Please I need advice especially from people that married their age mates. Honestly speaking bani son shirmen yan yaran nan under 25
Mar 17, 02:29 PM
Aslm dan Allah is it a sin to love an elderly person that is twice ur age? dan gaskiya bana son mijin daya girmeni with kamar 5years haka 😂dan ganin nake zan rainashi dayawa but when ever I said my mind out saiakamacewa wai ban da sense😂or something like that plc a ban shawara should I change my mind or nabi zabin raina kawai
Mar 15, 07:29 PM
I have been relocated to kano state,I studied microbiology,could anyone please recommend a good PPA that also pays and not far away from aminu Kano teaching hospital.Thank you
Mar 13, 03:32 PM
Does anybody know what I can use to stop thinning hair or hair loss. I'm 27 male. A lady told me what to use the other time but I can't remember what she said. I accidentally deleted the post.
Mar 12, 06:57 PM
ISTIMNA'I (Masturbation) A rubuta Ayatul Kursiyyu (9) a sha kullum, ayi for 11 days. Ko a sayi HALTIT (a islamic chemist) a dinga hayaki dashi in za a kwanta for 21days.
Mar 12, 04:01 PM
Aslm ina mana barka da shigowa wannan wata me falala da albarka pls zikirin da akafi so mutum ya yawaita yinshi a cikin wannan watan me albarka da kuma falalar shi??
Mar 11, 01:06 PM
Aslm Dan Allah yanuwana Ku taimakamin d shawara Nakasanci Ina fama d ciwon Damuwa d kunci haka kawai Ina fama d bakin ciki kuwace awa alokutana na rayuwa d rashin jin dadin kumai. Aduniya d tsoron shiga mutani d raina Kaina d ganin Kaina bakuwa ba Sanan kullum Ina gurin ma namutu Ina ganin kuwa yana gudanar rayuwarsa Cikin farinciki Amma ni banayi Narasa mafita akullum , Gaskiya yanzu shekaruna 20 kuma Ina karatu Jami'a dkyar maki krtn wlh ga tsoron shiga Cikin mutani Sanan alwai abubuwa d suka faru Dani arayuwa kamar masturbation duk dayaki nadainashi Amma sainayita tunanin miyasa hakan yafaru, Sanan agidanmu natasu cikin rayuwa ta kunci d tashin hankali ga rashin isasar lafiya. Kubani shawara Dan Allah alokacin Dana shiga Jami'a a 100 level nayitunani kawai zanfadi dkyar nafitu d 3.46 a 100 level yanzu Ina 200 level Amma wlh matsaloli sunyimun yawa kutaimakamin d shawara Dan Allah.thanks
Mar 10, 01:37 PM
Hello, I have been diagnosed with ED and all the treatment options given to me have not worked. Now I want to go for penile implants but I am afraid and it's costly. I don't even know if it's being done in the country. Anyone one with information on penile prosthesis in the country. Thanks
Mar 7, 07:10 PM
EFFECTIVE RAMADAN ROUTINE; you may find it useful. 1. Sleep Daily by 10pm. 2. Wake up 3am. 3. Tahajjud 3:30am till 4:15am 4. Study Quran for 20mins, at least 10verses with meaning. 4:15am - 4:35am. Observe your Dua for 10mins, ask all your desires from Allah 4:35 - 4:45. 5. Eat Sahur from 4:45am till fajr. 5: Get prepared for Salatul Subhi after eating Sahur 7. Pray Salatu Subhi: @ the appointed time 8. Do Morning Azkar till 6am/6:30am 9. Rest/Prepare for the day till 7am. 10. Pray Salatu Duha, at least 4 Rakats. From 9:00am to 11:30am 11. Constantly Listen to Quran. 12. Pray Salatu Zuhr at the appointed time. Do 20mins Azkar. 13. Pray Salatu Asr at the appointed time & Do 20mins Evening Azkar, and recitation of the Qur'an. 14. Break your fast at sunset with what you can afford. But pray and ask Allah for anything and everything you want before breaking the fast. Pray Salatu Magrib, your Dua will not be rejected. 15. Pray Ishai at the right & Pray 11 Rakats of Taraweeh till 9:00pm. 16. After Taraweeh, spend 5mins to reflect on the day, and ask yourself these questions;. What did you do well? What needs to be improved?. What needs to stop? what needs to start? Above all increase your sadaqah ( charity giving, by helping the poor and the needy). May we witness Ramadan in good health, Ameen Ya Allah.🙏 The method of completing the Qur’an during (30 days) every day a portion of the Qur’an Al-Fajr: 4 Pages Zuhur: 4 pages Al-Asr: 4 pages Magrib: 4 pages Isha: 4 pages The method of completing the Qur’an during (15 days) every day has two parts Al-Fajr: 8 Pages Zuhur: 8 pages Asr: 8 pages Magrib: 8 pages Isha: 8 pages The method of completing the Qur’an during (12 days) two and a half parts every day Al-Fajr: 10 Pages Zuhur: 10 pages Asr: 10 pages Magrib: 10 pages Isha: 10 pages The method of completing the Qur’an during (10 days) every day has three parts Al-Fajr: 12 Pages Zuhur: 12 pages Asr: 12 pages Magrib: 12 pages Isha: 12 pages This program is for people of high determination The method of completing the Qur’an during (6 days) every day has five parts Al-Fajr: 20 Pages Zuhur: 20 pages Asr: 20 pages Magrib: 20 pages Isha: 20 pages
Mar 2, 08:57 PM
Mufa ba shegen da ze zama mana annoba ace wai mu zuba masa ido. Ba wanda ze taba malaman mu mu rabu da shi ko da gomnan ne da kansa! Tinda Murja tafi karfin gomnati, toh dan halak ka fasa. Uwarta ma daga kalamin ta munsan itama ba tarbiyya gare ta ba. Wallahi da kanmu zamuyi maganin ta. Zata fito ta cigaba da rashin tarbiyya mukuma zamuyi maganin ta ta hanyar jungle justice se muga wanda ze tsaya mata don ubanta dan uwarta! Shege ka fasa!
Mar 2, 07:04 AM
Aslm please yan uwana matar auren da take sa hotonta a social media, decent pictures wanda bata bayyana jikinta bah fache fuska. take sa kayan da basu bayyana halittar jikinta bah sannan ta lullube jikinta da mayafi wanda iya fuskarta neh kawai bata rufe bah shin haramun take aikatawa koba haramun bane a musulunci? please inason karin bayani yan uwana malamai please and please kumin karin bayani hada da gamsash shiyar hujja ta addinin musulunci
Feb 29, 06:27 AM
Matchmaker