Anonymous
Nov 12, 10:35 AM
Had this issue with my boyfriend, what should i do?
1
aslm
plxx a bani shawara
there is this guy dai muke dating since last 4-5 months haka
so muna tafiya komai normal amma ba a same state muke ba
last week anyi bikin sister na , so fun one week before the wedding muke maganan ze zo bikin, kullum se na tambaye shi ko ze zo and sae yayi assuring dina ze zo, har ranan bikin yazo mukai magana yace zezo d yamma shi da frnd insa, sae nace tohm nima frnd ina tazo se ku gaisa
na ajiye mishi abubuwan biki fah, na dafa mishi abincin sa daban , komai na ajiye mishi
kawai sae 4:30 ya min chat wai shi he was joking ba zuwa zeyi ba , infact bema dawo ba(remember i told u we r not in the same state)
gashi na tsayar d frnd ina, tazo tun safe fah
abin y bani haushi kawai nace masa hmmm,
haka nace mata tayi hakuri yace baze zo ba , kawai t fara min dariya
so ana haka kawai se ya kira ni, so se yaji tana dariya
shine fah y fara min masifah wai nasa fnd ina tana masa dariya , kuma y gode, and he cut the call
from then till date bai kuma min magana ba , nima ban masa ba
kuna ganin in mishi magana in bashi hakuri ko kawai nima in share sa inyi deleting everything related to him??
and again na manta ban fada muku ba, ina so inje makeup, mutumin nan yace kar naje , wai yafi so ya ganni ba make up
wallahi saboda shi naqi zuwa, gaba daya sauran sisters dina d cousins sunyi, ni kadai ce banyi ba saboda shi
kum a na fada masa na fasa yi din tunda baya so