Search results

Search Results


how my girlfriend informed me of unblocking her ex Advice

budurwata ta tashi da safe ta kirani tace mun wai Tanaso Tayi unblocking ex boyfriend inta sai nace mata ban yarda ba saina tambaye ta mai zatace mishi in Tayi unblocking inshi sai tace bakomai wai kawai she just feel like unblocking him sai nace mata Nidai ban yarda bah kawai daga budan bakinta sai tace wai Danma naci sa'a ta gayamun sai nace mata Anya our relationship will last long kuwa sai tace mun wai your wish. wat are you guys thinking ku bani shawara

Jun 26, 10:58 AM
Why do women act like this in relationships? Relationship

Maza ku matso muji ra'ayin ku akan wannan maganar. kunga duk maganar da Mata suke Yi concerning ana rabuwa dsu duk su suke Jan hakan, could you imagine yarinya zka Kira ta and she missed ur called sometimes and she won't call you back. sometime za taga Kiran Amma wai Jan aji zai hnata dauka. wata Kuma she'll be like u always disturb her because u check on her regularly. anything wey concern love I removed my hands 👐

Jun 26, 06:36 AM
Why don't women want being accountable for their wrong doings? Relationship

Assalamu alaikum. Wato babbar matsalan wasu matan they don't want to be hold accountable for their wrong doings and they don't want to be corrected. inada wacce zan aura date kawai ya rage in-sha Allah, to be honest she is a very quiet person and not expose as much as me, hira da itama yana bani wuya sabida she doesn't know what to say or how to treat a guy, amma tanada hali mai kyau. whenever I try to correct her behaviour sai tace na cika complain da mita. example, normaly idan mutum yana so ya kashe waya for some reason a lokacin da ake wani important topic, ai both male or female will say "please ina zuwa zanyi wani uzuri I will call later" amma it she will just say "sai anjima" as if she is not interested in the discussion, sometimes bata ma tsayawa taji koh naji me tace ko banji ba kawai tana faɗa sai tayi cutting call ɗin, koh sai ka gama dogon magana kawai sai tayi shiru bazata ce komi ba, sometimes kayita hello hello har kayi tsammanin bataji ne ashe tanaji. mind you tana sona fa kawai she doesn't know how to talk or treat a guy, which I understand. Matsalata shine I am willing to show her how to do it but tana ganin kamar mita ne while na faɗa mata I just want our relationship to be good shisa. I know zan iya haƙuri da wannan halin nata but nasan in the longrun it will iritate me because aure ba wasa bane, I need to make sure she knows abunda bana so, so that to avoid unnecessary arguments. To be honest ladies duk macen da take ganin gyara a matsyin yawan complain da mita shine yake sa maza bama son mu faɗi abunda yasa muke rabuwa da mace saide mu canza hanya kawai mace taji shiru, because their is no point in correcting someone that is not ready to take responsibility of his wrong doings, someone who sees herself as almost perfect and not want to change her ways. Idan kun lura duk lokacin da ka duba social media profile, comment ko marriage request zakuga mata suna cewa wai "I WANT SOMEONE THAT WILL LOVE ME THE WAY I AM" duk lokacin da naga irin wannan sai nayi driya nace red flag, most of them suna nufin idan sunyi abu mara kyau don't ever complain or correct their bad behaviour, sai dai su a bar su yanda suke sai kace sune iyayen ka, amma wasu matan nasan ba haka suke nufi ba.

Jun 25, 09:33 AM
Mahaifiyata ta cika surutu Lifestyle

Salamu alaikum. Don Allah jama'a kuban shawara wallahi babata ta fiya surutu. Zance ne da ita na fitar hankali gashi kuma da karfi take duk seta cika wa mutane kunne. Abin yana matukar konan rai walh na rasa yanda zanyi da ita. Na yi mata magana yafi sau nawa amma taki denawa, abin ya zama halinta, yabi jikin ta. Dayawa lokacin se ta fadi abinda zata baka kunya, ko ta jawo muku zagi, azo aita dauki ba dadi. Ko wata magana ace a bakinta akaji. Kullum aikin kenan. walh wataran in na kawo kai tin kafin na karaso gida daga waje zan dnga jin surutan ta. A kofar gida kuwa banson na tsaya da aboki don kar ta fadi wani abun yaji nazo nasha kunya. Cikin mutane in ana hira tafi kowa zakewa. Gata da gardama da musu. Inason kawo budurwata ta gaishe ta, amma ina tsoron bakinta walh. Abin walh yana mutukar ban haushi da ita. Ji nake kamar na mata bulala walh don haushin da take bani, gashi kuma uwa ce😔 Don Allah kuban shawarar yanda zan bullo wa lamarin nan.

Jun 25, 08:47 AM
Namiji ze iya amfani da Hadin Sabaya? Advice

Salami . Don Allah namiji ze iya amfani da hadin sabaya domin kara kiba ko kuwa mata ne kawai zasu iya amfani dashi. Naji ance yana gyaran nono, to naga maza basuda nono.

Jun 24, 07:20 PM
let her know her mistake don't just ghost her (For men) Relationship

When you are having relationship with someone, I guess you both should be open to each other most especially Maza Idan kana relationship da mace, we know that mata sunfi maza rauni kuma kowa yana laifi Dan Adam ãjizi ne buh Idan tayi maka laifi wanda baka ji Dadi bah she should know whether xataji dadi or not but let her know saboda if she didn't correct that and u guys broke up xatasan cewa this certain thing made my last relationship end koh yaya tasani but to just keep quiet and go is not good it hurts bad wlh Dan Allah Maza adunga magana before taking a step forward wlh abunda sukeyi na dadi kuna xaune DA mutun Lpylau kawai sai kiga yacanxa if u ask he would say baa komai kuma akwai the next thing that u will observe sai kiga he don't care kaman yanda yasaba , and ke kuma kiyita tunani bakisan meyafaru ba kawai kunyi break up without knowing💔

Jun 24, 02:00 PM
lamarin jari hujja a Aure....... General

Lamarin jari hujja Masu kudi basa gaggawa gurin aurar da yayansu mata,se tayi karatu,bayan karatun ma sai tajira kome ya nuna,kun dauka basu da hankali neh,idan yarinya bata kai sama da +26 basa mata lissafin aure kuma idan sun tashi aurar da ita,sukan neman mata magidanci ne kuma attajiri ko matashi dan attajirai. Kar ka dauka aure ya bayar, A'a y bayar da jin gina ne,yadda shi bazai karye ba tunda ya fahimci yayansa kadara ne,shi ysa mah yake aurar kyakyawar mace Dan ta bashi fararen yara,shi kuwa talaka bashi da burin daya wuce ya bayar da kadarar sa ga wawan da baya ganin darajarsa kota diyarsa, dalili Shima bamai daraja bane. Shi yasa auren baya kawo farin ciki kuma kaga saki yayi yawa. to be continued..,..

Jun 24, 06:38 AM
please recommend a facial glowing product and tips General

assalam dear sisters 🤗 please kumin recommending facial glowing products da tips nasu Please daga kan soap... cleanser...cream etc thank you!

Jun 24, 04:01 AM
kaii namijii maii dogon hanci duniyane 😂❤️ General

Allah yasa daii mijina yana da hancii 🙏

Jun 23, 08:42 PM
mesa maaikatan lpy(female nurses) suke samun matsala wajen aure? Advice

Ni maaikaaciyar lafiya (nurse),nayi karatun ne saboda baba na burinsa yaga yarsa tana aikin lpy (doctor or nurse) alhmdllh bam samu nayi medicine amma na samu nursing( ni kuma bani son harka lfy amma nayi ne sbd na farantawa mahaifina)Alhmdllh ina godiya da samun mahaifi irinsa, dan ya hana kansa jin dadi dan kawai yaga ya cinema burinsa akaina, ina da qanne 6 amma yafi bawa karatuna muhimmanci sbd nan gaba na samu aiki zan (in sha Allah) taimaka masa. Allah na gode yanzu ina internship dina. matsala ynzu itace duk wanda yazo neman aure na sai yace ba zan aiki ba, ni kuma gsky a wannan yanayi na rayuwa da yadda mahaifina yasha wahala gsky bazan iya ajiye aiki(tunda ni kaina ba so nke ba) amma ina so na sa mahuafina farinciki yasan cewa kudin daya kashe baa banza bane kuma Ina da qanne. Ni a yanzu na ajiye batun aure a gefe gashi shekaru na ja, Ammma bam fidda da rai, ina kaina fata nagari Allah bai manta dani ba .

Jun 23, 04:05 PM
Meyasa mutane muke haka ne ?? General

Assalamu Alaekum Wai meyasa mutane bama gudun 'batawa 'yanuwanmu rai ne ?? regarding wacce tace an haifeta ba da aure ba meye laifinta don Allah ?? Qaddarace fah Allah ya d'aura akanta ko da kuwa iyayenta sun aikata hakan don son zuciyarsu ne, kuma duk duniyar nan babu wanda zaiso ace bashi da uba, sannan wannan abu baifi qarfin Allah ya qaddarashi a kaina ko akanka ba amma Allah baiyi hakan ba saika gode mai bawai idan Allah ya qadarta ya fad'a kan waninka kazo kana ci mai mutunci akan hakan ba. Don Allah musan mezamu dinga fad'awa 'yanuwanmu kuma karmu manta da hadisin manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam da yake cewa duk wanda ya yarda da Allah da kuma ranar qarke to ya fad'i alkhairi ko kuma yayi shiru.

Jun 23, 06:08 AM
LIFE OF CHUBBY KIDS General

  Life of a chubby kid or fat person is not easy. They are bullied, joked about and are mostly the butt of all jokes in school or workplace. As a result they deal with a lot of complexes in their mind and feel they don’t fit in the crowd as they get conscious. I'll tell you to inspire yourself to accept yourself (even if you are fat) and live life with confidence. Never call a girl fat. · Girls with chubby cheeks are so damn cute🥰 · CHUBBY, SINGLE & ready for a PRINGLE. Keep calm and date a girl the way she is. Size of one’s body should be no parameter to judge anyone. Body shaming is one of the worst type of bullying that can make any person lose their self – confidence and expose them to complexes in their mind. we loves you chubbiest. ko a taro za kaji ana sannu da zuwa hajiyan Allah😂 Amma 'yan kyakyaf slimmy wai za ka ga ko kallan su ba'a yi sorry to say that.

Jun 22, 10:43 PM
Regarding forming a productive circle for like minds in business General

Yawwa munyi magana Mai Dan tsawon kan topic dinnan, har munyi suggesting samar daa group, so we have one now tare da daga 'yan wannan platform din, though bamuji ba daaga admin team na gidan, but check the post we had back. Nagode

Jun 22, 05:56 PM
my fantasy of love that happened but i wish it never happened General

ohhhh I fellow people from where am I going to start I don't really know, but let start from after high a fresher on the University so once upon a time I was in 100l my first year I saw people in love and then I was like when will my Prince charming come. actually since when I was in high school I believed that no guy can marry chubby looking 😅 girl like me so that love stuff wasn't on my head back to the story my first year things were going smoothly and then I meet this guy on social media we were talking for the whole night we be came friends and with time our relationship was on another level. so we have never meet face to face I was deeply in love with him cuz that was my first you know when people say some relationship are inseparable that was me and him after a while he told me he was getting married and I was sooooo I don't know and then I was like I am not going to cry for a guy I was consulting myself that it's happens I was deeply in love with that guy. After a month he came back and I was like why should I go back he doesn't deserve me. I said to myself he's gone he's gone 💔 😪 no going back ex's always are ex's it was painful but still moved on we were still talking as friends after that my second year I met this guy I met him at the airport coming back from school and he asked my friend for my digit so we started chatting "hello",'hi' just like friends 🙄 and then buummm we started dating I was so much in love ❤️ 😍 he comes to see me every day in school we wear same colour of outfits it's was like I am in love again 0was so loved that I thought he was my happy ever after thing were okay between us but people told him I was big for him and I was like what do you want and he said me I was happy so time passed and a day came.e we had a massive argument and called me that night and said I am sorry and I was like it's okay don't worry since we did not talk after months he called I was chocked we spoke everything was normal again and suddenly we stopped talking again and since from then u don't feel love I don't ha e any feelings for anyone I don't know why ibam not interested about again so ........Will I ever find my Prince charming???????

Jun 21, 09:42 PM
Ina barar addu'ar ku in samu halin yin Aure🥺💔 Advice

Dan Allah ku tayani da addu'a Allah ya ban yadda zanyi aure zanyi yan uwana sunki min komai gashi babanmu baida karfi

Jun 21, 07:59 PM
What's my fault if i was born illegitimate?😭😭😭 General

Na dade ina boye damuwata amma yau zan fada dan Wallahi dakyar nake typing dinnan zuciyana kamar ze fashe😭 meyasa mutane basa yi mana adalci ni meye lefina dan an haifeni bata hanyar aure ba. Mamana tayi aure yaranta 8 she's living happily amma ni kullum cikin bakin ciki da qyama gurin mutane, gurin zama na kirki na kasa samu gurin yan uwan mamana sabida ni shegiyace ba'asan ubana ba, I'm 24years now ban samu karatun kirki ba haka na hakura yanzu almost 6times ana zuwa neman aure na ana fasawa dalilin shine bani da uba, daga mutum yaji labari seya gudu wasu kuma iyayen su su hanasu aure na😭 Ko saurayi yazo gurina haka yan uwan mamana ko yan unguwa zasuyi musu gulma na. Ya zanyi da rayuwata dan Allah ya zanyi😭😭😭 meye lefina nikam, me zanyi dan Allah na samu jin dadin rayuwa kamar kowa?😭 ya zanyi meye lefina😭😭 Yanzu nazo gurin Mamata shima zaman gidan nata ba dadi har yaranta gori sukemin ina ubanki ni yanzu bansan ma ina zanje ba😭 gaba daya duniya tayimin zafi😭 innalillahi wa inna ilaihi rajiun dan Allah kuyimin addua wallahi ji nake kamar zan mutu kamar in kashe kaina haka nake ji😭

Jun 21, 07:30 PM
I am having challenges in my studies and its bothering me Advice

me, first being in lvl 100 first semester i haven't read my books as a university student am too lazy to read thats bcox am not so into the course that the university gave to me like i choose rice and they gave me beans😂 sorry.and am not intreated in studying beans🤭 but everyone keeps telling me its a good course bla bla. i have tried my all best to read for the exam but unfurtunately Allah ya jarrabeni da faduwa i have 8 carryovers i hate to fail 🥺 i know everyone hates to fail but when it comes to me sai naji kamarr na bar duniya dan bakin ciki and my cgpa was soo badd anma ahakan ma nafi dayawa dayawa from 0. yanzu a 3. kadan ne babu i have changed but still facing challenges and now am currently in 300 lvl knowing that dole ne nayi spill scares mee like hell🥺 and all the problems start fromm first semester lvl 1 spill din ma ma first semester ne zanyi dan Allah i need to know more about spill over🥺 it scares me. babu wani dalibi dake son shi but may be thats part of my qadr i prayed and am still praying kuma wallahi Allah ya karba tunda ban kara samun problem ba kayan da na kwaso ne tun na lvl 1 suke bina🥺. advise me pls ita kanta spill din ya take sannan abun kyama ne dan kayi spiling??

Jun 21, 03:42 PM
Should I pay the fine or not? Advice

He needs your advice 🙏🏾 He got the UK Commonwealth full scholarship for MSc Data Science, but he presently works in Nigeria and earns N420k per month. To leave his job which he started 2 months ago, he signed a bond to pay his employer N3 million as a fine. I'm 23 yrs old What should he do?

Jun 21, 10:11 AM
My fiancé has never spent anything on me, advice me Relationship

yanxu kusan 1 year muke betaba bani Komai ba ko credit nawaya kuma Yaxo gd maganar aure 😭💔kowa ya amince , but Ina tsoran auranshi Amman wallahi he's very kind and reasonable guy Bashida problem but Nidin dan Allah nake sonshi .😭😩Amman kyauta tanada dadi arayuwa plx masuo mako adaina dan Allah wallahi mata munasan Maza masu kyauta , please sis nd Brothers kuvan shawara mexanyi

Jun 21, 01:55 AM
Marrying A Woman Older Than Me. Marriage

I always had the intention of marrying someone older than me but most times the ladies always say it won’t work due to age difference. I’m 2years away from 30 myself.

Jun 20, 05:01 PM


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage