An advice to men!!!
Anonymous Nov 22, 11:59 AM

An advice to men!!! 0

Assalamu Aalaikum, dafatan na same ku lafiya. Wani dan labari ne daga cikin rayuwa na nikeson baku. As ladies always say ni mai kudi nikeso, kokuma kyakkyawa nike so, ko bai komai idan na kalla kyakyawar kuska hankalina zai kwanta😂😂 kokuma idan da naira akwai farin ciki. Ehh duk haka ne amman ba priorities bane. What matters here is hali mai kyau. Na hadu da maza kala kala( ba iskanci bafa, irin proposals haka) daga cikin su akwai wani kyakkyawa wallahi ajin farko ko inane idan yaje mata sai sun juya that is to show u how handsome he is, amman wallahi harga Allah bai burge ni ba sabi da me, tabiun shi basuyi ba, wallahi idan dai sone yana so na tsakanin shi da Allah sabida munkai kusan shekara uku yanzu ana magana daya nace mishi yayi hakuri. Na biyun shima ga kyau, ka kudi Mashaa Allah, kana ganin shi kaga cikakken namiji amman me, babu hakuri sai uban naci( yhh i know it might sound haka saboda bana son shi ne kohh amman still daace haka ne aii da kudin shi yajanyo hankali na naso shi) but no. Sai kuma akwai wani, rufin asiri dai iya gwargwado akwai amman babu aikin yi, halaye, natsuwa da tabiunsa ba'a magana idan za'ayi grading inshi A+ zai samu, Allah ne mai halitta amman dai kuma shi in wallahi ba wani kyau ne dashi ba, ana dai lallabawa amman duk da haka Alhamdulillah. So Abin da nikeso maza su fahimta anan shine cewa ba kudin ka ko kyawun halittan ka zai sa mutum ya so ka ba, hasali ma idan kana da tabiu masu kyau, shi zai janyo mutane gareka. Ba ko wasu mata ne suka damu da abin duniya ba amman ba wai ina nufin ku gyara bane saboda mata, no idan kun gyara, kun gyara ma kanku ne ba kowa ba. Dan haka, ina rokon mu gabaki daya da mu gyara tabi'un mu kuma gyara na tsakani da Allah ba don wata koh wani ba.
post

Replies

(3)
Anonymous #1 Nov 22, 02:37 PM
The ones you met and declined becuz of hali mara kyau? what exactly are the things you saw that turned you off about them?
reply 2
Bnana kaila Nov 22, 08:21 PM
dear poster look! those things you mentioned about men it’s common in any of our gender. So prayers is the best solution over any kind of situation we are right you don’t know our destiny please and addua ita ce magani Akan ko wani lamari kowa da nashi kaddara a rayuwar nan akwai kuma kowa yanda Allah ya tsara mishi rayuwa
reply 0
Anonymous #2 Nov 23, 09:15 PM
Some wise people say "the two great test of character are wealth and poverty". Meaning you can't know the true character of a person until you witness him in richness and in poverty and see no change, then you can believe what you see. As humans we can only do our best and mu barma Allah komai including zabin wanda zamu zauna tare a matasayin aure. Amma dabararmu ba ita nace. The person you think you know so well today could turn out to be a totally different person gobe har kina mamakin wai wane ne wanda na sani kuwa? Wani lokacin mutum da kansa zaiyi mamakin kansa sbd wani abu da yayi wanda bai taba tunanin zai yi ba a baya. Allah Ya sa mu dace. Ameen.
reply 2

Related Posts


Trending

how i feel about women General
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage