my girlfriend started giving me attitude
Anonymous Nov 12, 01:57 PM

my girlfriend started giving me attitude 0

Assalamu alaikuma Jama'a ga wata labari na kawo muku. there was a in my school I met her when I was in final year toh gaskiya yarinyan tamun sai na gayama wani abokina saiya hada mun toh muka fara magana a cikin last year December kenan sai nayi asking ita out sai yace mun tanada saurayi sai na barta na daina mata magana after one week Kawai sai naga ta fara kirana everyday da daddare in muka fara waya around 11 Ko 12 sai wajan 3am muke gawama sai rana daya kawai tace mun muyi dating sai nace mata shikenan kuma fara dating January 2023 normal ba fada kuma muna san junan mu sosai shikenan Ana tafi Ana tafi duma duk abunda nace Tayi shi takeyi bata gardama Ko musu zuwa daya kawai last month October kenan kawai tazo ta fara bani attitude in nace mata Maiya faru sai tace babu komai Inna tambaye ta sai tace babu Inna kirata bata dauka inna mata message sai taga dama zatayi reply kuma Gashi ba gari daya mukeba balle inje in ganta ina kaduna tana jigawa kawai ranan nan ta kirani tace mun bari taga yamun gaskiya nace mata ina jin ta sai ce mun wai wlh batasan Meke damun ta bah kawai ita taji she doesn't have any feelings for me anymore wai anjima zataji tana sona next minute kuma taji ba haka bane tace wlh batasan Meke damun taba kuma shine tace is better kawai ta gayamun gaskiya shine tace in allah yayi Zamu dawo toh in kuma allah bai so bah toh shikenan allah haka kowa da rabonsa haka tace ni kuma nace mata ameen. Kuma ina santa sosai wlh dan yanzu kusan two weeks kenan da mukayi maganan saina tambayeta Kodai Tayi sabon saurayi ne tace mun Aa wlh kuma na yarda ba Wanda yake mata magana kuma na yarda da maganan data gayamun. toh akwai wanda zai kara ganar dani ne
post

Replies

(10)
Anonymous Nov 12, 02:20 PM
Deleted

I don't think suna tare gaskiya Amma ban SANI bah ba gari daya suke dashi bah
reply 0
Mustapha jnr Nov 12, 02:22 PM
malam she just used you to waste time, sai kuma waccan guy din ya dawo mata, maganar gskya indai ka cika namiji karka kara shiga tsabgar ta shine best solution, sbda nan gaba ma idan ya bata mata rai zata kara dawowa
reply 0
Anonymous #1 Nov 12, 03:11 PM
Waalaikisalam yayana amatsayina na mace Abinda na fahimta anan!Gaskia duk iya gaskiyar babe din nan taka ta boye maka wani Abu either ex dinta ya dawo or tayi new!so be wise enough to understand her more!
reply 0
Anonymous Nov 12, 03:25 PM

haka kowa yake cewa Amma ban taba expecting haka daga gareta bah kuma she is my first love tunda na fara school harna gama ban taba yin gf ba sai ita amma normal bazan kara trusting mace bah Naso yanda muka fara dating yakai har aure Amma allah baiyi bah
reply 0
Sgabdo Nov 12, 04:28 PM

sorry Bro. Ba dole ya zama haka bah. Wani Lokchin Problems Yakan Saka Mutum Yana jin Haka Gaskia... Wanan Abun ya Taba Faruwa dani... Amma Daga Baya Nazo Na Gane She Had a Family issues . Yasa Take Reacting Hakan So Don't Conclude But Give Her Space its important. Ka rabu da ita if you.are important zatazo ta
reply 0
Anonymous #1 Nov 12, 04:59 PM

no please not all fingers are equal Kaji yayana!kar kace bazaka kara trusting mace ba!Ka manta da ita zakayi rayuwa..so Ka kara hakuri.maybe ita ba Alkhairin Ka bace..Allah ya zaba mafi Alkhairi
reply 0
Habeebarty Nov 12, 06:23 PM
maganar gaskiya u are just an option to her saurayinta ya dawo shiyasa take yin haka the option for you is to leave her
reply 0
Anonymous Nov 12, 09:59 PM

yh bro Nima haka nake gani because akwai lokacin da Nima naji a zuciya na bana santa wlh Amma ban nuna mata bah har allah yasa komai yayi daidai
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage