My love story that lead to divorce
Anonymous Nov 12, 10:03 AM

My love story that lead to divorce 0

Assalamu alaikum So this is my story, I'm just 21 yrs and a final year student. Na gama secondary school 2018 and I was 17 then. Mun fara soyayya da shi tun in SS1 and I loved him so much saboda shi ne namiji na farko da ya fara gaya min kalmar soyayya a rayuwata. Munyi soyayya a boye saboda a gida ban isa a ce na fara soyayya ba sai muke yin komai a boye, no phone calls sai dai idan ba kira shi da wasu}wayanasu saboda ban fara rike waya a lokacin ba Lokacin da na kai SS3 na fara rike waya a lokacin ne aka fara sanin shi a gida. Nayi SSCE dina a June/July 2018 sai na fara zaman gida kafin in samu admission. Wata rana sai yace zai zo ya gaishe da Babana and I was so scared then saboda ban san ya zaa dauka maganan a gida ba saboda I was still young. Sai yaje ya samu babana da kan shi sai ya nema izini kuma aka amince and within a short period of time akayi komai aka gama akayi auren mu December 2019 a lokacin na samu admission kuma na fara karatu kenan sai aka samu Corona crisis. Ban yi tunanin haka aure yake ba saboda ina son auren da kuma wanda na aure din sosai kuma haka shi yasa na matsa sai anyi auren da wuri kafin in samu admission saboda nayi imani a lokacin ko da yace ba zanyi karatu ba zan amince da shi. A ranar farkon mu tare bayan an gama biki munyi duk abinda ya kamata munyi sallah sai da aka zo penetration sai aka samu matsala he was so weak sai ya kasa sai muka bar shi a kan cewa gajian biki ne same thing with 2nd day, 3rd day har dai aka gama satin sai nace mishi kodai harda tsoro ne yace min shima bai san me ya faru ba. Shiru dai har 3 weeks nace mashi muje asibiti mana saboda abun ya fara damun shi nima haka saboda duka ba wanda yake expecting haka cikin mu. Munje asibiti muka karba maganin infection da wasu abubuwa sai aka fara samun sauki da haka dai muka fara neman magani sosai ana cin gaba. Amman wannan matsalan na cigaba tsakanin mu wata rana a dace wata rana ba haka ba Ni kuma sai na fara rashin yarda da shi saboda ko kadan bana jin dadin tarayya da shi Sai shima kuma ya chanja min lokaci daya saboda shima baya samun abinda yake nema duk da ina yarda da shi wani lokaci amman wani lokacin bana yarda After 6 months sai ya chanza gaba daya fadan yau daban na gobe daban saboda he was almost 36 and he was desperate ya samu haihuwa ni kuma ban yi conceiving ba. Abin ya zama kaman tsana a tsakanin mu sai duka ya fara shiga alamun ya gaji da ni kenan meyasa ba zan yi ciki ba wanda ni kuma nafi tunanin matsalan daga wurin shi ne a karshe dai court ta raba auren mu last year kuma bana dana sanin rabuwa da shi a rayuwata
post

Replies

(13)
Anonymous #1 Nov 12, 10:22 AM
ayya Allah yasa haka ne mafi alkhairi Allah ya kawo miki miji na gari
reply 0
Baiwar Allah 36 Nov 12, 10:45 AM
wayyoo Allah yasa hakane mafi Alheri Allah ya haɗa kowa da rabonshi
reply 0
Anonymous #2 Nov 12, 12:00 PM
hello
reply 1
Abdulwaliyyu Nov 12, 12:54 PM
hmm! may Allah heal everyone of you and give you what's best
reply 0
Anonymous Nov 12, 01:10 PM

Hi
reply 0
Abdou Salam Nov 12, 01:49 PM

how are you
reply 0
Anonymous Nov 12, 02:03 PM

Alhamdulillah
reply 0
Anonymous #3 Nov 12, 02:25 PM
Allah yasa hakan shine Alkhairi a rayuwar ku gaba daya
reply 0
Maryam mt Nov 12, 02:41 PM
Allah sarki,Allah yasa hakan ne mafi alkairi
reply 0
Abubakar Umar sani Dec 15, 10:38 AM
hlo
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage