What is Happening nowadays ne waii, why do men misbehave in Marriage?
Anonymous Nov 21, 09:35 PM

What is Happening nowadays ne waii, why do men misbehave in Marriage? 0

I know this is very long bcuz I didn't notice the length until I finished. I visited like four of my married friends and wallahi all their complaints idan muna hira is da sunsani da basuyi aure ba kuma the annoying fact is that one of them ma Malami ne fa ...ayi ma other two din uzuri, wannan malami ne kuma ma yana koyarda matan aure amman duk da haka yana musguna wa matan shi a gida. Wallahi banida mashinshini amman duk da haka sun tsoratani akan harkan aure. Nasan it's not pure happiness cause rayuwa zomu saba zomu sapa ne. Wallahi ni shaida ce lokacin dayazo mata da maganan soyyayya, Yabi duka kaidan which gaskiya abin burgewa ne cause only a few ask for permission at home daga haduwa, ya nuna mata tsantsan soyayya mu kuma muna can muna God whennnn amman yanzu abin ba'a magana. Mazaa wallahi kuji tsoron Allah, menene ke sawa ku canza idan anyi auren, mezai hana kanuna mata yanda kake instead of yaudara, wallahi akwai hakkin ta akanku kuma ranan gobe qiyama sai Allah Ya tambaye ku. Mata dazaran sunyi aure wlhii iya kokarin su suke kawai suga sun burge miji, komai da zasuyi saboda farin cikin ka ne amman sai kuga mazan suna wulakantardasu just because they feel they are the bosses now. On social media, y'all show cewa kunsan right and wrongs dinku, kunsan hakkin matarku akan ku amman a badini ba haka kuke aikatawa ba. We all need to work on ourselves!!! let it not be one sided, da zaran anyi aure mu saka a ranmu cewa mutukaraba ne let's try to correct ourselves instead of just going out. Maza karku manta, mu mata ku kadai ne damu amman ku fah kuna da ikon samu har kala hudu, wannan kadai bai isa ya sa ku tausaya muna ba, aii wlhi albarkacin kaikadai zamu zauna da yaci ace kun girmama wannan. The main reason why i came here to pour my heart out is because wallahi i want change😭😭😭. Alamarin Auren da tsoro wallahi, its not all about the instagram reels we see. Nasan mazan ma ana ce musu suyi hakuri amman wallahi the ratio of hakurin maza to that of mata is 1:4, sai kaji wasu matan nacewa wallahi zaman yayana nikeyi😭😭😭💔💔💔 wato abubuwan da yakeyimata ne yasa taji zaman ya fita ranta amman ya ta iya💔 shi kuma fahh, at anytime sai yazo yace shi aure zaiyi kuma bbu abin da ta isa tayi mishi💔 Kai Rayuwa, Allah Yasa mugama da rayuwarmu lafiya, mu rabu da iyayen mu lafiya, wadanda suka rigamu gidan gaskiya Allahu Rabbi Ya Kai Rahama garesu, muma idan namu yazo yasa mu cika da kyau da Imani Kuma yabamu masoyan da zasu kaunacemu su kuma somu, su daraja mu su kuma ji tausayin mu. Allahumma Ameen🤲🏻✨
post

Replies

(14)
Anonymous #1 Nov 21, 10:30 PM
Wlh saiyasa aure ke bani tsoro watarana ma Inna zauna sai ince Anya zanyi kuwa sbd labarinda nakeji. saikaga mutum wata biyu da aure Yana cewa yayi dana sanin yin auren ko kaji mace na cewa nifa zaman yara na kawai nakeyi inba haka ba da mun rabu Bla Bla Bla Allah yakara kowa hakuri sannan Don Allah adaina bamu tsoro ehe
reply 2
Musa Ammar Nov 22, 06:46 AM
mun gode da nasiha.... But ''ruwa baya tsami haka kawai'' You only heard from one side so u have to justify by hearing from other side. sometimes the root of the problems is with them (matan) kuma ba wai ina kare maza bane amma idan da zai auri wata kuma zakiga yanayin zamantakewar su daban ne. though mu maza wasu lokutan muna yin hukunci ne yayi yawa gaskiya kuma hakan ba dai dai bane, da sauransu..... May be daga farko ta dauka ta yi aure ne don ta huta kawai ba tayi zaton dawainiyarsa da yawa ba amma idan muka dauka bautan Allah muke yi dole wata rana a samu sauki kuma bakin cikinmu zai zama tarihi in-shaa-Allah. Bayan nayi aure sai da muka yi 3yrs zaman babu dadi kullum faɗa fa, amma yanzu alhamdulillah ko sabon aure albarka. so ayi hakuri kuma a ƙara hakuri. i hv a lot to say rubutu yana mun wahala ne gaskiya. Allah ya sa mu dace da abokan zama na gari.
reply 3
Anonymous Nov 22, 11:14 AM

Toh Inshaa Allahu. Kuma nasan gidan aure sun banbanta amman harmutane hudu dukka complain daya, koda uku are wrong dole daya ya zamo gaskiya aii koh. Amman Muda bamuyi aure ba, Allah Ya Tabbatar muna da mafi Alkhairi Ya kuma hada mu da masu kaunar mu, wadan da sukayi da bbu dadi Allah ya shigo musu da dunbun farinciki gidajen su, Ameen.
reply 1
Naanah_aisha Nov 22, 01:56 PM
The thing is very simple. Kar ya baki wani tsoro kawai people lack awareness ana neglecting the most important things. Firstly,You and I plus all the people reading this let us know and learn what a healthy relationship is,how to build and maintain one before anything. please and for the married ones too work on having a healthy relationship no one wants to be in a toxic space wlh azeem it does affect both parties the perpetrator da me receiving it both destroys you, you might not notice but it will show when you are out of that space. Secondly,know what type of person is he/she you are involving yourself with. Love is not enough and it’s really not.Look at the person you want to marry always in a different lense na zamantakewa . How do both of you communicate with each other ?How can you both resolve conflict in kun samu sabani ? What works for the both of you? Soyayya daban take da Zamantakewa.
reply 2
Abubakar Usman Nov 22, 02:06 PM
lol kinje Kinyi gulma an tsoratdake 😂 don’t worry Allah will bless you with a good husband kinji? remain blessed
reply 0
Anonymous #2 Nov 22, 02:08 PM

I am a man and i agree with you however a major cause of this is that most women are in a haste to get married so they dont do thorough findings and understanding of their partner before Marriage they give into emotions and not trying to fully understand the Man and interprete his behaviour and actions. so women should learn to do proper due diligence because there is always an indication of a persons true character if you get to know him enough you can pick micro expressions or behaviors in him that can tell you alot. Focus on reading the person not how he portrays himself to you.
reply 1
Anonymous #2 Nov 22, 02:12 PM

Yes you are right, the part of understanding the person and evaluating your compatibility is the part most people give negligence to.
reply 0
Anonymous Nov 22, 03:03 PM

Ni ba gulma naje yi ba, zumunci naje sadawa😂😂 Aaameeeen Ya Rabbal Aalameen, Yabamu gaba dayan mu
reply 1
Musa Abdullahi Nov 22, 06:44 PM
kuma fa iyayen mu sai suyi shekara 40 tare ba ah taba jin su ba. Amma ni ina gani ah wannan zamanin complain na mutane yayi yawa da kuma rashin rike sirri.
reply 0
Bnana kaila Nov 22, 08:31 PM
most of maza da ake cewa they do this they do that side daya kika ji bakiji other side bah ba’a judging a haka most of the time yana zama halin su, muma mata muna da namu fah bawanda zai ce miki bai San halin yanda rayuwa take bah it’s obvious almost 100% na halin maza ko wace mace Tasan suna yi. akwai Wanda kuma mu mata mune da laifi kuma daman rayuwa aure sai hakuri, Allah dai ya rufa mana asiri
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Nov 23, 06:48 AM
mu Maza Muna sane da zaluncu da Maza da yawa suke, maalama ki nema zabin Allah. Amma wasu kaman mahaukata suke, a waje zai nuna yna kaunar matar shi Amma shege ne kwarai a gd.
reply 0
Anonymous #3 Dec 3, 09:37 PM
Malama, from what I've read is you're judging from a one-sided story. Have asked them what they did for him to change all of a sudden, and have you also heard from the side of the men?
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage