Search Results
pls brothers and sisters I have this question, da gaske Aljanu suna iya hana mace soyayya and marriage
Aug 12, 11:03 AM
na hadu da wani a (matchmaking platform) . munyi 5 month tare. ya fada min cewa Yanaso ya turo Amma sai ya dawo cos baya gari nace ba damuwa. what made me to be confused shine I recently sign up on an online platform and I found his handle where he showed interest in a profile on a different matchmaking platform while we were dating. Amma besan na Gani ba. Kuma we keep communicating sama sama. ( na Yi relationships ada Wanda aka Yi ghosting Ina and bana so na kara falling victim).
Aug 9, 05:20 AM
Either I marry early or late ya Allah donβt let me regret the spouse I choose ππ»
Aug 6, 10:39 PM
Salam. Don Allah wanda yake da Cutar HIV ze iya yada ta da farce kuwa? Misali me dauke da cutar in ya cake ka da farcen shi har jini ya fita, akwai yiwuwar kaima ka kamu da cutar?
Aug 5, 05:04 PM
Hakanan saurayina yadaina yimun magana .. munyi magana akan rayuwa yace kmar nanda wata shekar xaki iyayin sure nace Gsky Aa sedai yanda Allah yayi kadan yakan juya komai dayake gidanmu basuda hali sosai kuma gashi Yanxu nafara karatu Shima masters yakeyi ππ« yacemun babu komai koshekara nawa ne zejirani indai inasonshi munyi maganar karshe akan zeje gida yagaida iyayena π«π kawai yadena kulani segani nayi anyi engagement dinshi πππ« gashi yanxu saura watanni bikin. Dan Allah aiyakata yakirani yagamun indai yadena sona tunda Wallahi bamuyi fadaba kawai yadena kirana Idan nayi mishi mgn seyacemun wai nayi hakuri yana busy ne πππ shine nima nadena yimasa magana π€§ππππ daga nan nakirashi awaya nacemishi yaje shida Allah Idan haryacuce ni Allah yamun sakayya Idan nice shima Allah yamishi Dan Allah abun yadameni kuna ganin hakan anunin rashin tarbiyyah kumin bayani π
Jul 29, 12:58 PM
I find it difficult to communicate with my baby girl! Becouse she don't know how to talk at all, is so boring i'm kind talkative person, i've tried my best in teaching and explaining this to her. But to no avail no changes. Bansan ya zanyi ba sometimes i even give her an example and ask her to repeat after me but still she'll fail i don't know what to do please i need your advice thank you so much π ππ
Jul 26, 11:52 PM
Please kindly minimize asking people for money these days many of us are going through alot amidst this period (Godiyan Allah ke kawai) please don't make people feel sad.. because they can't help you out, and can't tell you May Allah make it easy for us all
Jul 20, 11:52 AM
please can you Suggest a Forex Trading School in Kano For Me
Jul 18, 04:30 PM
Please ina da tambaya, idan ka nuna wa yarinya kana sonta tace wani ya riga ka me take nufi kuma me ya kamata kayi.
Jul 14, 03:11 AM
is this protest going to happen
Jul 12, 01:16 PM
My girlfriend parents refused me to marry their daughter because I didn't show up when they requested for me to come and see them. They claim that I'm not a serious person. Please how can I convince them since they won't allow me to come to the house? Please help me. Also note that we are both Muslim
Jul 6, 01:02 AM
my match maker account just expired yesterday, do you think I should re -register it again or it's just a waste of time and resources registering it again. let me hear from the comments section please.
Jun 27, 08:08 PM
Hmmm wai dagaske ana wa namiji auren dole?π€
Jun 27, 06:48 AM
Assalamu alaikum everyone, good morning. please help a sister, I really want to improve my English communication skills, I'm in Zaria please is there any school that can help me? or any advice on how to? I really want to please help me
Jun 26, 10:37 AM
Bikina bayan sallah nan, sauran 2 weeks i am feeling insecure π. Bayan ansaka ranar aurenmu, wani rana haka muna video call da saurayina. Tohm nasanya riga armless don ana zafi anan sokoto shine sai ya hango dark armpit dina. kuma nidai ba kazama bace balle nace datti ne.haka Allah ya halicceni da dark armpit da pribate fart. shine yace wai shi innemi yadda zanyi ingyra wannan waje. nayi iya kokarin su baking soda su tumeric.amma abun yakiyiππ ga bikina yanata matsowa. kullum mukayi waya sai ya tambayeni yaya condition din hammata ?π wallahi abin yadameni. i am think of calling off this marriage saboda yacemin its a turn off for him. kuma ni i can't help it. ga matsalar pcos danaketa fama dashi
Jun 22, 01:45 PM
I am depressed π am i the only one with this experience??niba uztaziya bace amma ina kokarin tsare mutuncina. Allah ya jarabceni da haduwa da maza masu son tabe taben jiki ,nikuma bani iyawaπ 6 guys have left me now.The last one left me yesterday π.Ansaka mana rana dashi yazo daga lagos wajena kano. sai ya sauka a ( lodge). He came to greet my parents yaganni ya koma lodge. yana komawa sai yace mani inzo lodge nasameshi ba abunda zai shiga tsaninmu. i refused yayi yayi daga baya yacemin inhar banzo ba yahakura dani har abada nikuma nace mishi nayadda banzanzo ba.
Jun 21, 04:17 PM
Aslm My friends i have a deffresstion i have every symptoms of deffresion Gaskiya gabadaya banajindadin rayuwata kullum Damuwa d kunci zuciya haka kawai Duk abinda mutani sukiyi su samu farinciki ne kunayi banasamu farinciki Abayanan na nime maganin amma abun kwana biyu yadawu I am 21 years I need your advise Gaskiya nahadu d matsaloli tun daga kurciya Kuma haryanzu ina cikinsu Ina so nasamu wanda zangayamasa matsalolina Kuda zanragi d abubuwa d suka farudani Nagoode
Jun 20, 06:29 PM
I'm wishing Y'all and your loved ones a joyous Eid celebration. Taqabbalallahu Minna Wa MinKum!!!
Jun 16, 10:22 AM
hello. I am looking for someone in Lagos that does wholesale of Bracelets. Nothing too expensive please and I am hoping for a reliable vendor ππΌ
Jun 15, 12:32 AM
Wai mene ke faruwa ne shiru bbu komai. Ga sallah na zuwa sai ayi 7 DayZ ba tare da anyi posting update ba. Allah ya bamu mafita. YOLA ku saurari zuwana da sallah in Sha Allah KEBBI AND TARABA Kuma ku saurare ni
Jun 5, 11:40 AM
Matchmaker