Search results

Search Results


what's the ideal age for marriage? Marriage

Can a girl of 18 get married to a person of 22, but what is the specific age of marriage

May 29, 03:19 PM
me yasa wasu mata dayawa suke bawa karatun su mahimmaci fiye da aure @ 17-20yr General

maza wayanda suke ashirye akan aure suna fito maku mafi yawa a time en da kuke 17-20 Amma me yasa bakwa basu dama ? na tambai wasu daga cikin ages en nan ga dalilin da suka ban 1 they still hv time 2 ynx ne lokacin kuruciyan su so ya kamata abarsu suma su dan shana 3 har ynx ni karamar yarinyane ka anmun aure ban san me zanyi ba 4 ynx na kare secondary school fa ina so sai na kare Rn,chew,mls,Rm diploma nd sae na jona Bsc idan na kai final year sae nayi aure wannan ne reply na mafi yawa a cikin su amma me yasa kuke tinanin cewa doli sae kun kae wani matakin karatu zaku iya aure? shwara mafi yawa na kwarai suna zuwa daga farko ne karatu baya hana aure aure kuma wani baya hana karatu karatun mace is limited no matter the types of qualifications u hv once kikai aure ba xaki bijirewa umar nin mijin ki ba sai idan yanaso zakiyi aiki idan kuma kika bijire hakan ya zamo sanadiyyar ya sakeki so duk wanda yazo neman auren ki doli zai san dalili cewa kin bawa aikin ki mahimmanci ne fiye da zaman auren ki kuma kikayi wasa abun zai iya biyan ki har kullun har ki kai time en da kike son auren kila sabida kinyi aiki har kin gaji idan kudi ne kin tara abunda kawai kike so kiyi aure ki huta ki samu yaya magada knn a wannan lokacin na kwarai sai su janye mijin aure yayi wuya wanda mafi yawa shi ke haddasa less tsakanin mata masu kudi marasa aure wasu kuma sai su koma neman yara matasa suna biya masu bukatun su suna biya Allah ya tsare mu

May 29, 01:42 PM
Ina cikin damuwa (depression) a rayuwa ta Relationship

Allah sarki Rayuwa Rayuwan wasu naburgeni Yadda zakaga yaya da uwa sunajin dadi suyi pictures ai dariya Amma nidai bansama wanan ba mahaifiyanmu tayimana komi arayuwa but burinta daya inmukashiga cikin jama'a mukayi badaidaiba ta wulakantamu tahantaremu da zage ko a kasuwane ko agaban waye wulakanci iri iri dagori tamana kaza tamana kaza in kanni sunma rashin kunya agabansu awulakanta azageka duk sunrainaka especially ni Arayuwannan baabun dakemin dadi mutuwata kila shine jindadi na innatuna seinga duniya dadi kila nangaba inji dadi walh hartunin inkashe kaina nakeyi Amma senatuna duk wanda yakashe kansa wuta zeshiga direct dan ni duniyan bemin dadi mahaifiyata dabakinta take fadin tatsaneni saboda kawai in anmun badai dai na senace Ammun in yara sunmun baza'ace sugyaraba sedai azageni agabansu ahantareni agabansu aimin wulakanci tunmuna yara mahaifiyanmu bata tabajawoni kusaba ko ajiki ko mekefaruwa dani se hantara life is not easy at all but bakomi duk inda mukashiga awulakance dan mahaifiyanmu agabansu take zaginmu tahantaremu tazagemu temana gori especially nidinnan Rayuwan bemin dadi , indayakemin dadi in ina tare da kawaye da abokan arziki Rayuwan wasu naburgeni nasan kowa wani dan adam yana fuskantar wani kila abu nawa is worst zaaga ina dariya inyi pictures but nikadai nasan menake going through arayuwa kullum cikin tunani da bakin cikin Rayuwa wani abubuwan walh bazaka iya typn ba but bakomi 😭😭😭

May 29, 10:21 AM
Should I marry him or just focus on my school?πŸ™πŸ™ Relationship

Aslm Ina wuni Dan Allah shawara nake so abani There was this guy da na hadubda shi bayan na zana jamb exam Dina, very freindly nd nice wlh.muka fara siyayya da shi, toh shi din wai aure yake so yayi ni kuma Yan gidanmu suna so nayi karatu.kuma wlh gsky Ina sonsa Nima Ba Mai kudibane Amma dai rufin asiri dai yanada shi toh Amma Yan gidanmu sai suna cemin wai na rabudashi bashida komai,ni kuma duk wanan ba shi ya dameni ba so far indai zai iya daukar nauyina da na gida me nake nema? Shekaruna 18, har an fara processing din admission Dina wlh .Dan Allah a taimakamin da shawara in auresa ne Koh Kuma in hakura in cigaba karatuna Amma wlh iya gwargawado Yana Sona Kuma Yana kokari yaga ya taimakamin duk da ma gidanmu Muna da Dan Hali yasani but he's trying with the little he has Dan Allah a bani shawara😭πŸ˜₯

May 29, 09:56 AM
Ina masu so su qara qiba? General

Idan kinason kiyi kiba ko rama, is similar process. Akwai abunda ake kira calories surplus (to gain weight) and calories deficit (to loose weight) In your case, kinason kiba... 1) Ki dinga cin abinci kala kala (kamar fruits, protein, grains) kamar every 4 hours (ba sai Kinci da yawa ba) 2) Wannan idan kinaso kiban taje inda kikeso, ma'ana karkiyi tumbi, to ki dinga yin exercise kar sau 2 ko 3 a sati. 3) Idan zaki iya, ki samu abu nikakke kamar SABAYA kina sha 4) Kici abu mara nauyi kafun ki kwanta, kamar kaza, yogurt, madara, wake. Note: Good food options are: chicken, fish, beans, beef, yogurt, milk, eggs, rice, nuts, potatoes, bread, fruits, da sauransu

May 29, 03:13 AM
Lets play a game; any suggestion? Entertainment

the holiday is killing with boredom... 😫

May 29, 12:43 AM
I need a CriCut machine, where can I get it Kano? General

please can someone recommend a shop or company here in Kano that i can get CriCut machine i so much need it please it's urgent πŸ™πŸ™

May 28, 11:19 PM
Seeking advice expecially from the therapist of the house please. Advice

Salaam alaikum everyone,I met this guy and we became friends gradually our relationship is moving from just friendship to courtship but along the way i found him to be a cigarette smoker and I started doubting on weather to just stay as friends or continue because honestly I've begin to like him too because he's a very good person,he prays on time sosai that's what I like most with him,but wen he confessed his smoking habit to me he said he honestly want to stop it but don't know how,that I should help him stop it even if I'm not going to marry him,so I don't know what to do and I really wanna help,I hope I will get a positive response from you guy's,JazaakAllahu khair.

May 28, 05:06 PM
Please where in Jos can i get Novels? General

Aslm pls where in Jos can I get intresting novels to read? help a soul kar tunani ya kaseni thank you

May 28, 02:52 PM
REMEDY FOR BODY ORDOUR Fashion

ki samu alum ki dunga jika shi in a bottle Sai ki dunga wanke jiki dashi idan kin gama sai kiyi wanka you can do it twice in a day, and regular shaving. I repeat shaving is very important

May 28, 01:07 PM
why is it hard for female doctors to find someone that supports their career in Arewa? Relationship

why is it so hard for a female Doctor to find someone that's trustworthy, loving & supportive? especially towards her career in Northern part of Nigeria?

May 28, 10:44 AM
How do you keep friends? Lifestyle

It surprises me how people are able to keep lots of friends, like i see people with 5, 10 friends but I find it Hard to keep one, I was once told that I can't keep friends because I'm always indoors. Is being indoors that bad of a habit?? It's always home to school and school to home for me.

May 28, 08:44 AM
I am too slim, how do I gain weight? Advice

AsSalami alaikum. Don Allah ku bani shawara yanda zanyi na danyi kiba. Walh rama ta tayi yawa kuma inacin abinci yanda ya kamata. Rannan naje asibiti amma likitan se tace min wai rashin kiba ta ba rashin lafiya bane gara na hakura nafi kyau haka, ko kuma in lalle inason nai kiba wai nayi doubling abincin da nake ci. Instead of her to tell me how to cure my fast metabolism. Ni kuma inacin abinci yanda ya kamata a tinanina. Don Allah me idea ya tamakan. Walh a makaranta in nayi kunzugu har kunya nake ji. Kowa ya fito fes amma ni dole na cire saboda kar amin dariyaπŸ˜†

May 28, 07:43 AM
Why is it easy to be in a relationship than getting married? Relationship

alot of times I've met people who want a relationship with a man/woman but don't see a future with them... why?

May 27, 10:53 PM
Happy chidrens day Entertainment

hppy children day to yarorin gidan nan (18 down)πŸ˜‚πŸƒπŸƒ

May 27, 11:23 AM
what Depression feels like Health

Depression isn’t always looking and feeling sad. sometimes it’s lack of motivation, excessive sleeping, poor eating habits, unexplainable anger/easily annoyed, low self-esteem, no strive to do things you normally do.

May 26, 09:48 PM
Need information on Hepatitis A, B and C Health

please, can someone shed more light for me on hepatitis A, B, and C? Which one is the most dangerous? Can hepatitis B be a non-communicable disease?

May 26, 06:51 PM
My sister is suffering from body odour please what's the remedy? Health

Aslm House, please I'm asking for a remedy of body odour, my sister is suffering from it and I don't know how to tell her, kuma wllh ba rashin tsafta bane bcoz tanada tsafta sosai so I just decided to find a cure and help her.

May 26, 05:12 PM
Menene bakance a Musulunci? Religion

Menene bakance a addinin Musulunci

May 25, 07:24 PM

Recent
Boredom
19 hours ago General
How much space should you give someone?
19 hours ago Relationship
I fell in love with a walking red flag
1 day ago Relationship
How do you find a good man?
1 day ago Marriage
Should i break up with her
3 days ago Relationship
i want love ! what i want is not much
11 days ago Relationship
let talk is weekend.
11 days ago General
uploading my picture to the matchmaking section
17 days ago Matchmaker
my ex girl friend is begging for reconciliation after 3 years of break up
18 days ago Advice
Delete it! DELETE IT NOW!!!
24 days ago Relationship

Trending

Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
Complains General