shin tayaya mace zata ja aji? menene asalin hanyar Jan aji
hauka ce kawai but always value ur self. shi ne kawai maganar gsk. ke dai kada ki zubr da mutumcin ki
know her worth...
Gaskiya not all men can stand that .Just respect yourself, he will respect you. Set boundaries and be appreciative of his time and attention.
God bless you for this answer
kibi na jan aji har aji ya tsinke
Amsa, SELF RESPECT kawai, idan mutum ya kama kanshi Kuma ya mutunta kanshi . lokuta da yawa Jan aji yanasa ajin ya tsinke Amma idan ya iyabi ahankali lafiya Lau zai tajan zarensa har Gina dakin masoyi
Idan ya tsinke za'a hade shi a daure 😂😂
Ta Ina ba kowani namiji bane yake jure wannan
lolz aii ba mazan kadai ba... we ladies also set our boundaries
Yadai fi mace naja min aji daya biyu uku tana kokarin yin na hudu da feeling will go movement kawai ba lokacin batawa
No zancen Jan Aji just self respect, is not only women that need love and caring if you don't call, I will call, if you don't text, I will text, if I feel like seeing you I will but I have self respect Idan na continue without you reacting to it then I move on shikenan
what is aji?.. idan kin fahimci rayuwa there is nothing like that ko da ace kinyi aure, don't try that ba abun arziki bane ba ..
Jan aji
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment