Kawai a gina mana bandakuna na WANKAN KAR TA KWANA domin zamu koma kekuna ne pa. Kunga kam lamarin sai da wanka.
can you ride a 🚴 for an hour trip in these sunny days ?
I already bought a bicycle since 28 January. I can't afford to spend 800 everyday for tp idan znje school.
Kai Ina iya trekking for good 2 hrs (nayi good 2½ hrs a bush Ina trekking) so it's not a new thing to me
Gsky kana kokari ranar da nayi trekking na 1 HR saida nayi ciwan kafa da barcin dole
🤣🤣🤣 Allah sarki. mu ai khaki kawai y rage musa
Gsky yakamata nafara fita roadwork
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment