He claims he loves me but acts otherwise
Anonymous Jul 13, 06:32 PM

He claims he loves me but acts otherwise 0

assalamualaikum, firstly inada saurayi he is 30 and I am 17 Ina university yanxun shi kuma yana aiki mun hadu a Instagram ne muka fara friendship dashi mukayi exchanging whatsapp numbers muka fara dating dashi yana sona sosai nema Ina son shi sakani da Allah sbd da aure yaxo min yace xuwa next year xai aure ni ama masalan da nake samu dashi shine baya kira na sai mukai 2 weeks bamuyi waya ba kuma wai a dole dating mukeyi chat bamayi sosai ne abun na damu na 😪 idan nayi mishi magana sai yace min wai yarinta yana damuna bbu abunda na sani sai soyayya hmm kuma abunda yasa nake sonshi shine shi bbu ruwan shi da yanayin suran da Allah yyi min gaskiya ba yabon Kai ba wallahi ne kaina nasan cewa ne am a beautiful lady kuma Allah yyi min shape alhamdullilah ko mai a jikina dai dai,inada masu sona sosai ama wlh sbd suran jikina suke sona kuma kunsan a yanayin shekaru da nake yanxun a time din yarinya take lalacewa ko kuma ta gyaru. let me go straight to the point, inason bawan allah nan sosai shima yana chewa yana sona gaskiya kuma yana cewa sosai ama ne banga alama ba an taba soyayya bbu wani care haka bai damu dani ba gaba daya Kuma wai aurena yakeso yyi baya kirana idan na kira shi baya picking sai ya gadama sai ya kirani back, rannan na kira shi baiyi picking ba sai daga baya ya kirani nace mishi naga munyi 3 weeks bamuyi waya bane nace bari na kira ka wai tho shikenan ai yanxun kinji muryana ko tho sai anjima wallahi abunda yace min kenan abun ya bata min rai sosai shi ko xamufi 1 month ne bamuyi waya ko chat ba wallahi baxai taba damuwa ba Kuma wai sai yaxo yace ai yana sona sosai sai dai yyi ta aukin cewa baby I will surprise you I will surprise you wlh abunda yake chemin kenan fa kuma fa ba aiki bane yake riqe shi ooo kar ma ace aiki ne a daga ma mutun kafa aa wallahi, so baa gari daya muke dashi ba ama ya taba xuwa garin da nake so daya wai yaxo wajena yafi 1 week a garinnan ama so daya muka hadu dashi Shima din da kyar sannan yaxo yace min washe Kari xai dawo yaxo ya gaishe da mama na ama kuma bai xoba har na dinda Kiran shi yaqi dauka sai bayan kwana 3 sannan wai ai bashida lfy ne anxo an maida shi garin su hmmm wlh kawai naji ne ama ban yarda ba, Kuma ne idan Ina soyyaya da mutun shi kadai xan so ko waye yaxo yace yana sona bana taba amincewa sai dai ince inada saurayi kuma aure xamuyi abunda nake cewa kenan saboda sonda nake mishi, haka rannan ya kirani yace wai na hau online muyi video call nace tho na hau online muyi video call muna cikin yi wai yace min baby ne na gaji da video call dinana ki kashe wayan ki baxan iya ba kawai nayi dariya na kashe wayana nayi bacci, jima muna chat dashi ya bata min rai sosai shima yasan ya bata min ama wlh ko a jikin shi ko ya bani hakuri ma ne ban san wani irin soyyaya bace wannan. Kuma idan nayi mishi magana sai yace wai shi soyyaya aure xaiyi ba na yarinta ba. Danallah Ina neman shawara ku na rabu dashi ne ko kuma mu chigaba da soyyaya ne dai wallahi na gaji da kallan dating dinnan🥺 I Love him so much 😩❤️ THANK YOU SO MUCH 🤝
post

Replies

(15)
Anonymous #1 Jul 13, 07:26 PM
ahh someone pls summarise omo😭
reply 0
Anonymous #2 Jul 13, 07:43 PM

In summary she's 17 years dating a 30 years old man they met on Instagram, they both love each other buh babu wani communication sosai a relationship din nasu, so ita kuma tana son suna communiting sosai shi kuma baiso, and they're in different states kuma wai da aure yke son tah, whenever she complain to him about the issue sai yce soyayyar aure za suyi ba na yarinta bah so tana neman shawara ne ta rabu dashi ko kuma ta cigaba da soyayyar....
reply 1
Anonymous #3 Jul 13, 07:44 PM
abeg wlh na kasa karantawa har qarke, but ur story is reverse of my own case da wadda nke so. so GSK ya kamata Koda every week ne y kira ki idan ma yce aiki ne yke Masa ysa, so GSK ki zauna dshi ki ce Masa u need time and care Koda na 10 minutes ne everyday ya kamata y Rika bki. some men out there think mata kudi kawai suke so bbu time and romantic. called her, gist her, make her laugh. behaves childish some times and make her feel like a new born baby to u
reply 1
Sarath lawal Jul 13, 09:32 PM
idan har kina son shi a haka zaki yi hakuri da halinsa domin 89% na maza haka suke basu cika kiran waɗanda su ke so ba.
reply 0
Anonymous #4 Jul 13, 09:47 PM
Poster you are 17 and doing love, at such Age, while in school. Think about that first
reply 0
Habiba Adam I Jul 13, 10:37 PM
Let me be very honest with you, mazan Wannan zamanin Idan kika ga su na son ki su na nuna miki affection Toh ba ki fara son su bane. Da zarar kin fara kuma suka gane Toh kin shiga one chance. Mazan jiya ne ko kira kikayi, they’ll reject and call u back Amma wadannan 👆🏻👆🏻👆🏻👆🏻 Ba samarin ba magidantan, yanzu calls ma sai dai ki kira su. Haka su ka zama, Allah ya wadaran da naka ya lalace. Face your studies and do something good with your life please, idan sun zo-miji, idan ba su zo ba-biri!
reply 1
Funtua Jul 14, 08:54 AM
A gsky na tausaya maki, naso ince kiyi Mai uzuri sbda Maza lokuta da yawa suna busy sbda aiki da sauransu Amma na fahinci wannan akwai wasa har yazo garin Amma yaqi zuwa ga magabatanki wannan matsala ce bayyananna. At least 2 ko 3 days ya kamata a gaisa saboda duk Abu Mai muhimmanci ana nashi lokaci. A karshe Ina guje maki surprised dinda yake cewa.
reply 1
Champ Jul 14, 09:55 AM
Gaskiya ba haka halin maza yake ma game da soyyaya... Akwai dai wani abu... Find LOVE lady bcs u don't have 1... Hw I wish..... May we get a bettr LOVE than this...
reply 0
Anonymous #5 Jul 14, 04:28 PM

Bai bata kulawa, and he is not calling back when she call him, kuma he don't care
reply 0
Ummilkhairi Jul 14, 04:31 PM
I could not read ur story, thanks to those that summarise. omo Babe at the age of 17 you going through this its, how do I put it amma its bothersome. you should focus on other things, it is too early, like too early. manta dashi, don't call him, don't chat him, of he does fyn pick up ku gaisa shikenan. but do not act desperately pls you're still too too young abeg
reply 0
Anon 123 Jul 14, 05:55 PM
kanwata if a Man loves you he is never too busy for you. No matter what he will find time to be there for you……you are young also .Engage yourself with sth fun if studies isn’t your option.Don’t allow yourself to get too attached to any man unless parents get involved
reply 0
Zee Abdul Jul 14, 08:33 PM
Just imagine what is going into the mind of Girls, you are 17 and even have such experience. Please re-think that, or Men will teach you a very tough lesson that will leave a scar in you. Focus on your life and self development, this is the best age for such.
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jul 14, 11:16 PM

wlh yadda take da sura na mata, Muna bki shawara idan har yna ma sonki iyaye su shiga immediately Kuma remember not to fall prey. mu Maza azzalumai ne sometimes, mata Kuma mahaukata ne sometimes. so u are 17 don kin fada soyayya ba laifi bne but why not concentrate on ur studies for just the remaining 3 yrs then idan kin samu masoyin gaskiya kiyi aure😏😏
reply 0
AnDex_Blaq Jul 15, 01:16 AM
I don’t have an idea on what to say, do you want cold kunu?
reply 0
Anonymous #6 Jul 15, 04:01 PM
I'm sorry sister but please and please don't put yourself in to a tight spot . God has shown you do not ignore
reply 1

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
Complains General