Jul 11, 06:50 PM

Wata tace tana so na, I Need Your Advice Please.

Ita Muna unguwa ɗaya, se muke hira haka sama sama ta waya, Ashe ita ta jima tana sona, ni kuma ban sani ba. se this January ta faɗa mun kuma wallahi this girl is ready to die for me wallahi. Kuma this year zata gama secondary school ma. Babansu ya gano hakan har yace mata mu rabu amma yarinyar nan taƙi ji. Na kira Nace tayi hakuri in lokacin da babansu ya bata dama zan yarda, amma ina, kawai seta kama mun Kuka. Kuma de gaskiya ni yanzu ma nake level 2 a University. Kishi kuma ba'a magana. Kaaai Aisha Aisha Aisha Hmmm. Wallahi da nayi zacen muyi nisa da juna seta yi zazzabi. SHAWARA PLEASE.

Replies

(3)
Jul 11, 08:36 PM
what advice are u seeking for exactly? it's not like we own ur heart if u love her and you're certain if she wait for u you will marry her then go on. amma malam in har kasan cewa you have no intend of making her ur wife now or later in life ka fada Mata gaskiya tun yanzu, block her number and avoid every means of communication with her. she will move on insha Allah. amma don't give her hope now and later on break up with her..wanan yafi matukar ciwo.
Jul 11, 09:01 PM
kawai ka fadawa iyayen ka, ayi Maka aure 😊 karatu baya Hana aure
Jul 11, 09:51 PM
so she is ready to die for you….hadda wallahi….ALRIGHT
×