Search results

Search Results


Ina fama da fistsarin kwance kuma an kusa Aure na,Ina neman shawara dan Allah da addua🥺😭🙏 Advice

Na kasance budurwa me shekaru 19 Allah ya jarabceni da lalurar nan ta fitsarin kwance shekara da shekaru lokachin da ina karamar yarinya banayi sai da na kai kusa 7years na fara ana cewa aljanu ne wasu na cewa lalura ce kaway anyi magani anyi magani amma har ynz ina yi ban daina ba musamman lokachin damuna da kuma yananyin sanyi da yanayin zafi ma ina yi amma ba sosai ba yanzu dai rabon da nayi nafi 2months gaskiya Abinda ke damuna shine bayan sallan nan za a kawo kudin aurena ina ta sake sake a raina shin na fada masa halin da nake ciki ko na kyaleshi saboda ina jin tsoro kar nayi aure dole zai gane dazu da yamma yace min zaizo ina ta tunani in fada masa ko kuwa na fara neman shawara ta wannan hanyar ban tsaida matsaya ba dai har yazo muna hira nake ce masa naga wani labari dazu a social media wani an hadashi aure da wata ashe tana fitsarin kwance bai sani ba basu fada masa ba sai daga baya bayan auren ya gane a lokachin dama baya sonta kuma sai ya kara tsanarta amma a hankali a hankali ya fara sonta daga karshe ma shi ya nema mata magani har ta warke sai nake ce masa a zamanin nan dai da wuya a samu maza irinsa sai nace masa shi idan shine zai iya zama da mace a haka? sai yace ya danganta idan akway tabbacin xata warke zai xauna da ita amma idan babu zai zauna da ita amma fah zai kara aure🥺 then I felt broke💔Amma nasan yana sona sosai wlh ina da wannan tabbacin kawai a lokachin Na rasa me zance masa gabadaya tunda ya tafi nake ta tunani shin in fada masa gaskiya ina da lalurar ko kuwa nayi shiru na kyaleshi??? dan Allah ku bani shawara kuma ina neman adduanku dan Allah😭🙏

Apr 17, 11:04 PM
adduar da ake so a yawaita aciki goman karshen watan Ramadan Religion

Allahumma inaka afuwan tuhibbul afuwa, fa,afu anni. Allah yasa mudace

Apr 17, 08:58 PM
How should study for my English Proficiency Test (IELTS) ? General

IELTS, mene ya kamata na kama wajen shirin jarabawar? How difficult is the Examination?

Apr 17, 07:29 PM
Whats the definition of Miji na gari? General

Pls waye miji na gari dat girls are talking about?😯

Apr 17, 07:04 PM
Is true that Medical student's don't have time for their spouse? Advice

Pls is true that if u marry a medical student she won't have your time kullum school and books? Are they really not romantic? Pls advice me

Apr 17, 07:01 PM
Idan mutum yana bin Jam'in Sallah dole se yayi karatu ko da be iya ba?? Religion

Dan Allah nice naje sallahn tahajjud se akazo wurin dabanyi ba a alqur'ani senace bari nabi malam nayi dashi ko nacigaba nawuce wurin dan ALLAH yahalasta ko karatuna bazecikaba dole senayi dakaina

Apr 17, 01:48 PM
💔 do you agree 90% of breakups are caused by women? Relationship

90% of relationship breakups are caused by women, true or false?

Apr 17, 10:34 AM
How do I deal with dating two girls? & i love them both Relationship

😌 ah I have this two girlfriends that i love whole heartedly, like my love to them is equal. I treated them equally but they're not aware of each other. we're together for like two years now wallahi😩amma dukkansu tunaninsu was kowache itakadaeche.course i shows them so. and sometimes I used to sat down and have a deep thought with my mind on who to love most among them, Saboda since from the first place they approached to me and express their love to me ❤️😌and nakarba mukacigaba a haka.but it's difficult course the other one wato the first one is financially stable than me and the other girlfriend but duk da haka she takesona, but i have started noticing some irony from the second girl like she's suspecting me.,kamar qawayenta nakaemata gulmahaka., amma wallahi inasonsu sosae though I'm very much sure cewa I'm just wasting there time course i used to tell them cewa key dukfah miji yafitomiki kiyi Aure don't wait for me,course I'm young, but still saesununa bacin rae sosae da sosae. but i do cherish them and they are peculiar to me. amma yanzu abun yafara damuna musamman this time around da sukanache kowache tanason mufita yawo ga sallarnan and they are even saying zamuyi pictures, wanda nasan danayi qaryata taqare 💔🥹toh ni wae ya zanyi jama a😩this is contradiction

Apr 17, 10:13 AM
Idan ina tare da mace se in ji kaji kamar bazan iya aurenta ta ba, kuna jin haka? Marriage

Sai muna tare da mace sai in na tunanin any kuwa xan iya auranta? mene matsala at do Allah.

Apr 16, 09:15 PM
USERS SHOULD POST THEIR PICTURES PLS! Matchmaker

pls arewa up users should be posting their pics cuz we got disappointed after meeting someone and please if the owner of this platform can upgrade this app to smth better cuz I feel embarrassed meeting people da kafi karfi (our fingers are not equal) I guess everyone should gets his type thank you 🙏🏾

Apr 16, 11:57 AM
My cuticles hurt when in contact with water, what can I do? Health

it hurts and pains me. anytime I'm bathing, doing ablution or anything that has to do with water once it touches my cuticles it hurts. any ideas?

Apr 15, 10:11 PM
Sad Short Poems about Life Advice

Sad Short Poems about Life Sometimes you don't need to write a lot to express a feeling. This category is for sad poems when just a few lines will do. Feelings are not complex. When we allow ourselves to feel them in a pure undiluted way, we often begin the process of releasing pent up sadness. When you want to tell the story and the reasons behind the feeling, that will often turn into a longer poem. Both of these styles of telling are equally valid. It is simply a matter of what needs to be expressed in the moment. ___Mims

Apr 15, 08:58 PM
A dinga duba requests Matchmaker

SALAMU ALAIKUM PLS LADYS & GENTLE MEN DON ADINGA DUBA REQUEST THANK .

Apr 15, 08:26 PM
Advice for young guys sufferring or finding it hard to stop masturbation. Advice

Assalamu alaekum warahmatullah.I have been wanted to share this experience with this young guys that always find it difficult to let go of the addiction of ejaculation. to gsky I have undergone or been in the same state for like 5 to 6 years, tun lokachin da nake jss2 but alhmdllh allah yaciremin Abun cikin raena kwata kwata for like 1 year now i never attempted it or even has desire for women. the fact behind this is that first of all you have to freeee your mind like to zero your mind na farko kenan and you see this movies ??? if I say movie I mean both hausa,American and any sort of such dole zaka kawar da kanka akanshi idan harda gaske kanason kadaena. saboda kallon machey shikesa kaji sha awa harkayi tunanin biyawa kanka buqata or har yajaka zuwa ga .Zina. (2)nabiyu kuma dole kamayar da hankali ga karatun alqur ani and kuma Sallah cikin lokachi (3) na ukku kuma kayi addu. toh wallahi muddum kariqey kuma ka kyautata inshaallah allah zae kiyayeka. aebamu mukafi kowa sha awa bah damuntun zaeche dayataso bazeiya controlling dinshiva. saboda ae zuciyane dole kafi qarfin zuciyarka batake riqa juyakaba. insha allah zakuga andache ko mafarkin Mache ko namiji mutum zae dena saedae kawae yaji fitarshi ko yatashi yagani. Allah yasa mudache.

Apr 15, 12:47 PM
I am suffering from masturbation addiction, I need advice on what to do Advice

Assalamu alaikum warahmatullah Ya ibadah, Allah Ya amsa mana Gabadayan mu.. Dan Allah I want people, or you to help nd advice me. Wallahi I'm just 22 years Old but I am doing Masturbation, Kuma ko da nayi azumi even After Iftar sai nayi shi😭 the thing is that, wallahi I want to stop it, har ga Allah I am praying to stop it, but still, haryanzu I am not able to😭 but the advice I want is that My Father is a kind of person that wallahi duk addu'ar da ya mana (mu 'ya'yansa) wallahi tana Summa tallahi tana Karbuwa sosai.. but I don't even know how to start telling him. For sure zaiji ba dadi. Kuma somehow yana da little zafi da kuma fada, especially idan Mutum yayi ba daidai ba.. Dan Allah how do you thing I will approach this issue? Infact even if I tell my mom, I know she can tell him But ya zanyi a fada Masa har yasani? And the thing is that, I'm studying abroad, so, no way ince aure Zanyi cox Bana ma gida. Dan Allah shawara nakeso on how approach him with it. Thank you, Allah sa Mudace

Apr 15, 11:50 AM
Why guys ask if a lady is virgin Marriage

In my opinion, the biggest reason why guys asked about women's virginity is because if the guy is a virgin, then he also want to marry a virgin. He is inexperienced and want to marry an inexperienced virgin also. I've seen a lady's comment on Instagram that, "if you are a blank canvas waiting to experience intimacy for the first time, you should go for someone like you. So you can experience, learn, and adjust together" And what she said next, I think is another reason a virgin man seek for a virgin woman... she said, "going for someone nonvirgin will compare you to her previous sexual partner/s is highly risky" like she said too, the guy will have self doubt like "what if you are not enough?, what if she finds you lacking experience?," I think it's a valid reason for a virgin man that feared Allah and saved his virginity for marriage to ask a girl if she's a virgin. Look, anybody can do zina (Allah ka tsare mu), but if I feared Allah and saved myself, what's wrong with me seeking to marry a virgin woman? Note: 1) I'm not refering to someone that was raped or the myth of hymen/first night bleeding. 2) You might ask what if she has repented, well... that's great Alhamdulillah but... That is between her and Allah, not the guy's obligation to marry her 3) And no it's not "kaddara" if you planned or follow a guy to a secluded place and had sex with consent. Wallahu a'alam 😊

Apr 15, 11:03 AM
MUNA FA CIKIN MUSIBA 1 General

Bismillah, wato ni a fahimtata kamar bamu gane a cikin irin musibun da muke ba, amma mun tsakar musiba ta addini da zamani tsamo-tsamo ya kamata mu farka mu kuma Hankalta. Babban magani shine mu Kai kanmu mkaarantun neman ilmin addini na malaman da suka san addinin da gaske, sannan mu Kai 'ya'ya da dangi, mu kuma koyar da iyali. Domin muna cikin zamanin da mutum zai wayi gari da Imani kafin yammaci ya koma kafirci (Allah Ya kiyayemu). Ga shi bamusan ciwon kanmu ba, bamu San su waye mu ba, mun kasa gane daga ina muke, a ina muke, kuma ina za mu je. Allah Yasa mu farka kafin muyi 'FARGAR JAJI' Amin . Sai a rubutu na gaba Insha Allah

Apr 15, 12:02 AM
ImportantQ&A(MY HUSBAND STOP ME FROM GOING TO THE MASJID Religion

MY HUSBAND STOP ME FROM GOING TO THE MASJID : 𝑸𝑼𝑬𝑺𝑻𝑰𝑶𝑵❓ : if a woman wants to go to the masjid and her husband stops her, who is she to obey, is it for her to go to the masjid or not? : 𝑨𝑵𝑺𝑾𝑬𝑹❗️ : Alhamdulillah, if a woman wants to go to the masjid and her husband tells her not to go, she is to obey her husband as going to the masjid for a woman is not obligatory.. it is Sunnah. Salim narrated it from his father ('Abdullah b. Umar) that the Messenger of Allah (ﷺ) said: When women ask permission for going to the mosque, do not prevent them. Sahih Muslim 442 a. If a woman ask for permission to go to the masjid, one should not prevent her but if her husband does not allow her, she is to obey him as making obedience to him is obligatory.. Even if she is to go to the i'tikaf and her husband objects to it, she should obey him and should not go to i'tikaf. But a woman is not allowed to prevent the woman from going to the masjid without a reason. If she observed her proper hijab, does not perfume, then he is to allowed her as doing so is obedience to the Sunnah. May Allah s.w.t protects and safeguard us to the truth. Amiin

Apr 14, 10:06 PM
what are some affordable foods that can be cooked on a budget Food

what sort of foods can be cook on a budget like abincin da bayi da tsada sosai

Apr 14, 08:56 PM
Banga posting din da nayi 2 hours ago ba. General

Ko na aikata laifi ne ban sani ba nayi posting ina neman budurwa yar katsina.Wacce zamuyi aure amma kuma na duba banga posting din ba idan na karya dokar zauren nan dan Allah kuyi hakuri ban sani ba shiyasa. Ngd 🙏

Apr 14, 02:38 PM


Trending

friendship Relationship
Your Birthday. Entertainment
Is there anyone that wants to get married but doesn't want kids? Marriage
My proposed Ramadan routine General
My relationship experience with a Christian girl Relationship
ku bani shawara please Advice
Karin aure dan samun lafiya... meye ra'ayin ku? Marriage
i am in difficult stuition my friends help me with advise Advice
I need advice on marrying a woman older than you. Relationship
how do i know if my boyfriend is not wasting my time Relationship
Saurayina ya bukaci kudi a hannuna General
I am having issues with Constant Urinating Health