Search Results
Kuna gani ya kamata ango yai changing SIM Card in ya tare?! sometimes mata akan masu changing.
Jul 14, 10:20 PM
What’s the most important quality you want in a partner? What’s your love language? Have you ever been in love?
Jul 14, 09:31 PM
assalamualaikum, firstly inada saurayi he is 30 and I am 17 Ina university yanxun shi kuma yana aiki mun hadu a Instagram ne muka fara friendship dashi mukayi exchanging whatsapp numbers muka fara dating dashi yana sona sosai nema Ina son shi sakani da Allah sbd da aure yaxo min yace xuwa next year xai aure ni ama masalan da nake samu dashi shine baya kira na sai mukai 2 weeks bamuyi waya ba kuma wai a dole dating mukeyi chat bamayi sosai ne abun na damu na 😪 idan nayi mishi magana sai yace min wai yarinta yana damuna bbu abunda na sani sai soyayya hmm kuma abunda yasa nake sonshi shine shi bbu ruwan shi da yanayin suran da Allah yyi min gaskiya ba yabon Kai ba wallahi ne kaina nasan cewa ne am a beautiful lady kuma Allah yyi min shape alhamdullilah ko mai a jikina dai dai,inada masu sona sosai ama wlh sbd suran jikina suke sona kuma kunsan a yanayin shekaru da nake yanxun a time din yarinya take lalacewa ko kuma ta gyaru. let me go straight to the point, inason bawan allah nan sosai shima yana chewa yana sona gaskiya kuma yana cewa sosai ama ne banga alama ba an taba soyayya bbu wani care haka bai damu dani ba gaba daya Kuma wai aurena yakeso yyi baya kirana idan na kira shi baya picking sai ya gadama sai ya kirani back, rannan na kira shi baiyi picking ba sai daga baya ya kirani nace mishi naga munyi 3 weeks bamuyi waya bane nace bari na kira ka wai tho shikenan ai yanxun kinji muryana ko tho sai anjima wallahi abunda yace min kenan abun ya bata min rai sosai shi ko xamufi 1 month ne bamuyi waya ko chat ba wallahi baxai taba damuwa ba Kuma wai sai yaxo yace ai yana sona sosai sai dai yyi ta aukin cewa baby I will surprise you I will surprise you wlh abunda yake chemin kenan fa kuma fa ba aiki bane yake riqe shi ooo kar ma ace aiki ne a daga ma mutun kafa aa wallahi, so baa gari daya muke dashi ba ama ya taba xuwa garin da nake so daya wai yaxo wajena yafi 1 week a garinnan ama so daya muka hadu dashi Shima din da kyar sannan yaxo yace min washe Kari xai dawo yaxo ya gaishe da mama na ama kuma bai xoba har na dinda Kiran shi yaqi dauka sai bayan kwana 3 sannan wai ai bashida lfy ne anxo an maida shi garin su hmmm wlh kawai naji ne ama ban yarda ba, Kuma ne idan Ina soyyaya da mutun shi kadai xan so ko waye yaxo yace yana sona bana taba amincewa sai dai ince inada saurayi kuma aure xamuyi abunda nake cewa kenan saboda sonda nake mishi, haka rannan ya kirani yace wai na hau online muyi video call nace tho na hau online muyi video call muna cikin yi wai yace min baby ne na gaji da video call dinana ki kashe wayan ki baxan iya ba kawai nayi dariya na kashe wayana nayi bacci, jima muna chat dashi ya bata min rai sosai shima yasan ya bata min ama wlh ko a jikin shi ko ya bani hakuri ma ne ban san wani irin soyyaya bace wannan. Kuma idan nayi mishi magana sai yace wai shi soyyaya aure xaiyi ba na yarinta ba. Danallah Ina neman shawara ku na rabu dashi ne ko kuma mu chigaba da soyyaya ne dai wallahi na gaji da kallan dating dinnan🥺 I Love him so much 😩❤️ THANK YOU SO MUCH 🤝
Jul 13, 06:32 PM
Hy, how're you guys doing 🙃 Who's free please let's gist, I'm kinda bored 🤧
Jul 13, 05:55 PM
shin tayaya mace zata ja aji? menene asalin hanyar Jan aji
Jul 13, 02:25 PM
how does your boyfriend or husband apologise after a fight? also to the guys how does your girlfriend or wife apologise after a fight?
Jul 13, 08:19 AM
shin wai tana iya yuyuwa ace mace tana da kyau da diri including hali mi kyau and everything a girl needs but batada da farin jini awajan samari kou kadan English: is it really possible for a girl to be beautiful with a whole package and good characters but lack white blood(admiration) from men
Jul 12, 10:12 PM
Inason yara amma na tsana hayaniya arayuwata na tsana surutu, niman tsokana, rashin ji, da kuka nibanma San yanda zanyi wasa da yara ba. saina cewa mama gsky ni ko matata ta haihu yaran kawo mata zanyi donni i don't knw hw to endure all those stuff buden bakinta wai ban Isa ba ta gama wahala damu bazan daura mata nauyin yarana ba . you guys should advice me
Jul 12, 06:57 PM
Men need to do better with rewarding women morality more. A woman who’s not promiscuous, a woman who’s submissive, a supportive woman should get the best of you. Not these damaged women getting rewards they don’t deserve only to pass the narrative “good girI no dey pay”. For every sacrifice a good woman makes for you, take note of it and reward her accordingly.
Jul 11, 07:10 PM
Any man not prepared to take full control of his marriage or relationship invariably signs up for a subservient role. There is no better way to teach your sons to be great men than being a living example of a great leader. No better way to teach your daughters to know their worth and make great choice in men than being a great husband and father. Masculinity is best served from the top.
Jul 11, 07:06 PM
Ita Muna unguwa ɗaya, se muke hira haka sama sama ta waya, Ashe ita ta jima tana sona, ni kuma ban sani ba. se this January ta faɗa mun kuma wallahi this girl is ready to die for me wallahi. Kuma this year zata gama secondary school ma. Babansu ya gano hakan har yace mata mu rabu amma yarinyar nan taƙi ji. Na kira Nace tayi hakuri in lokacin da babansu ya bata dama zan yarda, amma ina, kawai seta kama mun Kuka. Kuma de gaskiya ni yanzu ma nake level 2 a University. Kishi kuma ba'a magana. Kaaai Aisha Aisha Aisha Hmmm. Wallahi da nayi zacen muyi nisa da juna seta yi zazzabi. SHAWARA PLEASE.
Jul 11, 06:50 PM
Kada ka yrda 2023 ta fita without learning tech skills like Data analysis entry level software engineering software development cloud computing frontend development or backend full stack etc sister/brother forget about degree oo🤣 wlh....our opposite gender ku koyi wanga skills sbd dogaro da Kai. if u are a graduate (any field) with nysc I will help you to join an institute that teach software development and software engineering, it's 6 months program on-site and it will be either self sponsorship or learn then pay later.
Jul 11, 03:22 PM
Please how many hours is kano to Gombe by road ?
Jul 10, 11:31 PM
Assalamu alaikum, please tambaya nake, how long should a woman who undergo CS suppose to take before conceiving again?
Jul 10, 01:16 PM
I'm planning to spy on my Boyfriend WhatsApp what do u think friends?
Jul 9, 06:02 PM
assalam yan uwa.barka da warhaka dan Allah ina neman taimako da ilimi ga wanda suke da sani ko suka taba experiencing irin halin da nake ciki. ni mace ce budurwa ban taba aure ba, akwai matsalar da take damuna yawanci idan na kwanta bacci ina mafarkin ana wasa Dani sexy romantic stuffs haka...i was so worried Kuma na rasa wanda zan fadawa hakan. bana masturbation bana kallon porn.so nayi tunanin ko shafar aljanu ne.se na fara tunanin neman magani amma dayake yanda duniyar yanzu ta zama kar naje wajen wani ya nemi yayi fasikanci dani. hakan yasa na nemi wani Islamic chemist na yi wa malamin bayani shi de bai ce ina da aljanu ba kawae dae ya bani magani shafawa da hayaki nakeyi. toh abun ya danyi sauki kwana biyu kuma ya dawo yana damuna... ina kokarin yin azkar safe da yamma ina yawan sauraro da karatun alqur'ani. ina neman shawara ga duk wanda yake da sani akan hakan... ko da fannin Islamic ko likitan ci a taimaka min da bayani da kuma matakan da zan dauka.nagode🙏 wanda zasu ce nayi aure shine mafita Nima ina kokarin naga nayi auren amma ina ga rabo na yana nesa ne.a taimaka min kafin Allah ya kawo dalilin auren.
Jul 8, 03:27 PM
Assalam with due respect pls ina chikin a confused and complicated situation...I dnt knw wat to do😩😩😖 I meet dis guy within may of dis yr.bawai da soyayya muka fara ba we are jst been frnds. And kuma yana da galfrnd da akwai ma maganar aure tsakanin su endn dis year Insha allah.wats confusing hre is dah.we much and much close more dan I could explain.muna waya always,Idan zai tafi office Idan zai dawo,Idan yana office duk zamuyi chat ko video cal..and gal frnd dinshi tasani tun daga day one ☝️ tun daga ranar daya amsa Numbr na yafada mata tun kafun Ma muyi waya dashi.de following day Kuma mun hadu da frnd dinshi dayake biki muke yi muka haddu shi beh zoba de following day bah so frnd din nashi ya mishi text chewa gafa Wanchenshi and wayan na hannunta ita Tama karanta mishi message din.tasani ni tun kafun In ma San sunan shi.yanxu Kuma I could say na san shi sosai Buh de prblm is yanxu we have feeling fr each other ko waya mukeyi takira baya ending he talk to me more akanta
Jul 8, 02:09 PM
We are so obsessed with dating and marrying financially stable partners in this generation that we forget to check if they are mentally and emotionally stable. If they are spiritually sound and raised right, if they know the value of family and peace... no wonder breakups and divorce are seen to be normal 🧝
Jul 8, 01:44 PM
Dear future girlfriend, First and foremost, I appreciate the fact that you thought the idea of writing you a “LOVE LETTER" was cute. It does feel weird writing to you considering that you do not exist. Or rather you exist; I am just unaware of your existence. I don’t know, if by now, I already know you. Maybe you’re some girl whom I’ve known before; got lost in the hundreds of friends I have and will eventually be the greatest thing in my life. Or maybe I haven’t really met you yet. Please understand that I’m not perfect. I’m very far from being one. So, I hope that you will love me the way I am. I would really love to calm you down when you’re pissed. It makes me glad to see your mood lighten up, especially knowing that I am the reason behind the smiles. Please accept the cheesy love letters I will give you not just on our monthsary or on your birthday but also on some lazy afternoon. And, I am more than happy to be your alarm clock. I will wake you up in the morning and send you to sleep at night. I will keep checking you out to know how your day went or what’s on your mind. Always remember that I am not just your lover but your best friend as well. I don’t have a good singing voice but for you I will sing. Sorry if I am out of tune but believe me, it’s the best that I can do. I love to travel and I hope you also do. If you’re still reading, i imagine you find this content intriguing enough to at least consider becoming my future-girlfriend. Or did i just implant that thought into your head? My future girlfriend there are a lot of reasons why i love you. I love that you are HONEST. You always speak truthfully at all times about all things. Without trust, a relationship is a bust. LOYAL. You take pride in in honoring me as your man before all others. HUMBLE. You find the most joy in the simple things in life, and have no diva tendencies. EASY-GOING. Wanna walk with me to the beach? Play sports? Sing songs that we both know? Of course you do! You like to go with the flow. SUPPORTIVE of the things I do and the things that are important to me. Aligned with my SENSE OF HUMOR. You love hearing my corny jokes. You just laugh with me all the time. So yeah, future girlfriend, I’m really glad we found each other. Please understand that you’re getting a quality future boyfriend in return. And don’t worry if you don’t have every single quality I’ve listed in this love letter. I certainly didn’t become the perfect man overnight, and I’m willing to work with you. And one more thing…….. Sooner or later you will be my girlfriend, so you don’t have to worry. You’re always be better than the girl of my dreams basically because you are REAL. Thanks for taking time to read this love letter future girlfriend. I’m looking forward to share the next phase of my life with you. Your Future Boyfriend, Khalifa
Jul 7, 11:05 PM
There's this story I want to share with you,hiii everyone hope you are doing well na dade ina boye wannan abin bansan ya zan fitar dashi ba sai yanzu,abin ya dade yana affecting dina so it's a long story in short,na taso a gidan da zance 80% na kulawa da ake ba yaro wadda ya kamata uwa tayi da uba yan aiki ne keyi mana my mom is a doctor,my dad is civil servant,baya wuce 5month a gari za'ai masa transfer so a gsky yar aikinmu zancen itace silar lalacewa ta nice mace ta farko,matar nan na taso a hannun ta tun ina yar yaye..... she's a lesbian subhanallah tun bansan minene abin ba ita ke koya min,lokacin da nayi wayau sosai i can remember ta taɓa samin wani abu a gabana wanda a ranar nayi bleeding nayi ciwo lokacin da mamana zata dawo already munyi bacci kuma dama tare da yar aikin muke kwana tun daga lokacin na daina yarda da ita...nayi jinya sosai amma rashin kula yasa ba wanda ya sani banida wanda zan fadawa tunda babu wani mai time dinmu bare ya tsaya yaji matsalar mu tun a lokacin na daina yarda ko rabarta inyi,daga karshe ma nasa aka canjamin islamiyya mai haɗe da tahfiz ya dawo bana zama a gidan sai 6 daga boko zan wuce islamiyya daga nan tahfiz. nayi kokari sosai wurin ganin bata samu damar ɓata sauran kannena ba yanzu haka ina University kuma inada manema sosai amma na kasa yarda da kowa domin idan na tuna da abinda ya faru dani ina tsoron yin rayuwar aure wlh,yaya zan kasance a gidan aure,da wani ido zan kalli mijin da zan aura wannan dalilin yasa na fitar da batu aure,kullum cikin kuka nake,don tun kafin in gama secondary nayi kokarin wurin ganin an chanja mana yar aikin,yanzu haka tana saudia aikatau, inaji a jikina ta gama lalatamin gobe na shiyasa na kasa yarda na tsaya da wani ko nayi aure gani nake ta gama dani bansan ta ina zan fara ba. ina cikin kunci da tashin hankali,kullum abin dashi nake kwana nake tashi a raina,har yanzu banida kusanci da iyayena da zan zauna muyi irin wannan hirar, a irin hirar da ake da friends a sch da kuma binciken da nake na gane cewa ga hanyoyin da mace take rasa budurcin ta perhaps ba bangaren science nake ba innalillah wa'inna ilaihi rajiun 😭💔 wlh har yanzu na tuna abin dawo min yake sabo fil,friend dina duk sunyi aure amma ni naƙi,kowa yazo da irin uzurin da nake bashi,daɗi na daya my parents basu min mgnr auren kowa aikin gaban shi yake na rubuta wannan story don inja hankalin iyayen dake sakin ragamar rayuwar auren su da ƴaƴansu ga yan aiki, dan Allah mata da maza a rika kula da sa ido ya Yaya most of yan aikin nan suke lalata yayan mutane, riba daya naci,itace wadda na tabbatar bata lalata sauran kannena ba alhmdllh. mata dan Allah a kula,Allah ne yake tsarewa amma yace tashi in taimake ka 🙏🙏🙏
Jul 7, 10:23 PM
Matchmaker