Jul 16, 05:44 PM

I really want to get married as a Man but facing challenges

Assalamualaikum. Ladies and Gentleman good evening how's work may Allah help us Amin. Please my dear people i want you to help me with an advice on what to do i found my self in a situation where by i need women like i want marry becouse this i didn't understand myself at all. Ina shiga cikin wani yanayi da ni kadai nasan irin halin da nake ciki Inason aure saboda na isa auren to amma matsalar duk lokacin dana nemi wata yarinya da sunan aure sai an samu wata matsala hakan ya kawo dalilin rabuwarmu and mostly the problems is not from me or the ladies no it's i have two on ground now the grandfather of the girl say they'll not give me the girl to marry her father and mother and their relatives like me but the granfa says no and the can't go against his command now i have to leave that one. Getting another one the girl like me like tomorrow no dey and the mother of the girl too like me the problem with this other is that babanta yayiwa wani dan kanwarsa alkawarin yarinyar duk da cewa ita yarinyar bata so amma baban yaci gaba da insisting i even call him on phone and ask for his permission to send for introduction mutumin nan yace a a ai sun riga sun gama magana a kanta dan haka inyi hakuri duk da cewa yarinyar tace in kwantar da hankalina ni take so dan haka ba wanda zai aura wancan tunda bata sonshi amma gsky abun yana bani tsoro gashi kullum bukatar yin auren karuwa take Alhamdulillah šŸ„°šŸ™ Allah subhanahu wata'ala ya tsare ni ban taba zina ba kuma In shaa Allah har karshen rayuwata ba zanyi ba amma gsky ina cikin yanayi. Am so sorry šŸ˜” for the long typing 🄸 endeavour to read and advice your fellow brother. Thanks may Allah bless us all.

Replies

(30)
Jul 16, 06:58 PM
poster I can relate with you. Allah ya kawo mana dauki… I have similar thing to you but mine is a little different I believe everything is planned out by Allah and ko mai yana da lokacin shi, especially aure, that’s why I don’t disturb myself.
Jul 16, 07:20 PM
don’t worry brother just continue praying Allah ya zaba maka abunda yafi alkhairi …kuma duk wadda kaga baka aura dama ba Matar ka bace because tun kafin kazo Duniya Allah ya rubuta Matarka ko matanka. so I think lokacine baiyi ba . Allah baka mata tagari
Jul 16, 08:15 PM
they are not meant for you That's why... you will never miss out of what is meant or writing for you so keep the faith and worry not, for ur time will come very soon in sha Allah.. Allah ya baka nagari
Jul 16, 09:16 PM
Anonymous #1 Jul 16, 06:58 PM
poster I can relate with you. Allah ya kawo mana dauki… I have similar thing to you but mine is a little different I believe everything is planned out by Allah and ko mai yana da lokacin shi, espec[...] poster I can relate with you. Allah ya kawo mana dauki… I have similar thing to you but mine is a little different I believe everything is planned out by Allah and ko mai yana da lokacin shi, especially aure, that’s why I don’t disturb myself.
4
lallai Duk kusan laying mu Daya but ni matan ne ke mun yawo da gnkali but alhamdulillahi Allah y tsare mana imanin mu Duk da cewa Muna da Daman yin irin wacce rayuwar. Alhamdulillahi Allah y aurar dmu ga mata na gari sabbi dalšŸ˜‚
Jul 16, 09:47 PM
Meenarl Jul 16, 08:15 PM
they are not meant for you That's why... you will never miss out of what is meant or writing for you so keep the faith and worry not, for ur time will come very soon in sha Allah.. Allah ya baka nagar[...] they are not meant for you That's why... you will never miss out of what is meant or writing for you so keep the faith and worry not, for ur time will come very soon in sha Allah.. Allah ya baka nagari
3
indeed šŸ™
Jul 17, 02:46 AM
Allah ya shige maka cikin lamarin nan. Dan uwa if possible kazo cikin aji a duba maka wata ko allah zaisa adace. tunda ga sunan barakallah Masha Allah 😊 Allah yasa adace
Jul 17, 12:43 PM
Anonymous #1 Jul 16, 06:58 PM
poster I can relate with you. Allah ya kawo mana dauki… I have similar thing to you but mine is a little different I believe everything is planned out by Allah and ko mai yana da lokacin shi, espec[...] poster I can relate with you. Allah ya kawo mana dauki… I have similar thing to you but mine is a little different I believe everything is planned out by Allah and ko mai yana da lokacin shi, especially aure, that’s why I don’t disturb myself.
4
Amin ya rabbil alamin thank you so much.
Jul 17, 12:44 PM
Batool M Tukur Jul 16, 07:20 PM
don’t worry brother just continue praying Allah ya zaba maka abunda yafi alkhairi …kuma duk wadda kaga baka aura dama ba Matar ka bace because tun kafin kazo Duniya Allah ya rubuta Matarka ko mata[...] don’t worry brother just continue praying Allah ya zaba maka abunda yafi alkhairi …kuma duk wadda kaga baka aura dama ba Matar ka bace because tun kafin kazo Duniya Allah ya rubuta Matarka ko matanka. so I think lokacine baiyi ba . Allah baka mata tagari
2
In shaa Allah thank you so much.
Jul 17, 12:44 PM
Meenarl Jul 16, 08:15 PM
they are not meant for you That's why... you will never miss out of what is meant or writing for you so keep the faith and worry not, for ur time will come very soon in sha Allah.. Allah ya baka nagar[...] they are not meant for you That's why... you will never miss out of what is meant or writing for you so keep the faith and worry not, for ur time will come very soon in sha Allah.. Allah ya baka nagari
3
Indeed 😊 thank you so much.
Jul 17, 12:45 PM
Muhammad Musa Muhammad Jul 16, 09:16 PM
lallai Duk kusan laying mu Daya but ni matan ne ke mun yawo da gnkali but alhamdulillahi Allah y tsare mana imanin mu Duk da cewa Muna da Daman yin irin wacce rayuwar. Alhamdulillahi Allah y aurar dm[...] lallai Duk kusan laying mu Daya but ni matan ne ke mun yawo da gnkali but alhamdulillahi Allah y tsare mana imanin mu Duk da cewa Muna da Daman yin irin wacce rayuwar. Alhamdulillahi Allah y aurar dmu ga mata na gari sabbi dalšŸ˜‚
3
Allah ya taimakemu.
Jul 17, 12:45 PM
Eysher66 Jul 16, 09:47 PM

indeed šŸ™

1
šŸ™šŸ‘
Jul 17, 12:46 PM
Muhammad011 Jul 17, 02:46 AM

Allah ya shige maka cikin lamarin nan. Dan uwa if possible kazo cikin aji a duba maka wata ko allah zaisa adace. tunda ga sunan barakallah Masha Allah 😊 Allah yasa adace

1
Amin ya Allah nagode Allah yayi mana zabi na alkhairi mafi cancanta.
Jul 17, 01:11 PM
Sufyan Umar Dara Jul 17, 12:46 PM

Amin ya Allah nagode Allah yayi mana zabi na alkhairi mafi cancanta.

2
ameen
Jul 17, 09:23 PM
Muhammad Musa Muhammad Jul 16, 09:16 PM
lallai Duk kusan laying mu Daya but ni matan ne ke mun yawo da gnkali but alhamdulillahi Allah y tsare mana imanin mu Duk da cewa Muna da Daman yin irin wacce rayuwar. Alhamdulillahi Allah y aurar dm[...] lallai Duk kusan laying mu Daya but ni matan ne ke mun yawo da gnkali but alhamdulillahi Allah y tsare mana imanin mu Duk da cewa Muna da Daman yin irin wacce rayuwar. Alhamdulillahi Allah y aurar dmu ga mata na gari sabbi dalšŸ˜‚
3
Ameen fa, Allah ya cigaba da tsaremu. lolz šŸ˜‚ Wai sabbi dal šŸ˜‚ ah toh muma Allah ya bamu mazaje sabbi dal šŸ˜‚ tunda babu mai son left over
Jul 17, 09:24 PM
Sufyan Umar Dara Jul 17, 12:43 PM

Amin ya rabbil alamin thank you so much.

0
you're welcome ā˜ŗļø
Jul 18, 01:44 PM
Allah ya kawu maka mafita kuma yaci baga da tsare imanin kah
Jul 20, 06:44 AM
Anonymous #1 Jul 17, 09:23 PM

Ameen fa, Allah ya cigaba da tsaremu. lolz šŸ˜‚ Wai sabbi dal šŸ˜‚ ah toh muma Allah ya bamu mazaje sabbi dal šŸ˜‚ tunda babu mai son left over

1
gsky kam😁
Jul 20, 09:19 AM
Anonymous #1 Jul 17, 09:23 PM

Ameen fa, Allah ya cigaba da tsaremu. lolz šŸ˜‚ Wai sabbi dal šŸ˜‚ ah toh muma Allah ya bamu mazaje sabbi dal šŸ˜‚ tunda babu mai son left over

1
Ai dole mutum ya dage da addu''ar neman sabbin nan wurin Allah.
Jul 20, 09:19 AM
Ummulkhairi abubakar Jul 18, 01:44 PM

Allah ya kawu maka mafita kuma yaci baga da tsare imanin kah

1
Allahummah Amien ina miki fatan alkhairi šŸ™ da fatan samun irin addu'ar da kikayi gareni thank you.
Sep 24, 04:14 PM
Kazo mudaidai ta kanmu inhar da gaske kashirya auren sai daini marainiyace banda uwa banda uba
Sep 27, 05:18 PM
Ummulkhairi abubakar Sep 24, 04:14 PM

Kazo mudaidai ta kanmu inhar da gaske kashirya auren sai daini marainiyace banda uwa banda uba

1
Allah sarki Yar uwa Allah ya gafartawa iyayenki Allah yasa sun huta. Allah ya baki miji na kwarai mai nagartar da zai zama tamkar uwa da uba a gareki kuma ina mai baki shawara da kiji tsoron Allah kici gaba da bautar Allah da rokon shi kan duk wata bukata In shaa Allah zaki ga cigaba a rayuwa. Ngd šŸ™ da wannan dama da kk bani sai dai dokar gidan nan ba'a ajiye number babu ta wata hanya da zamu hadu amma tabbas nagode. Allah ya tabbatar mana da alkhairansa. Ina miki fatan alkhairi šŸ™
Sep 28, 12:41 AM
Anonymous #2 Sep 27, 05:18 PM
Allah sarki Yar uwa Allah ya gafartawa iyayenki Allah yasa sun huta. Allah ya baki miji na kwarai mai nagartar da zai zama tamkar uwa da uba a gareki kuma ina mai baki shawara da kiji tsoron Allah kic[...] Allah sarki Yar uwa Allah ya gafartawa iyayenki Allah yasa sun huta. Allah ya baki miji na kwarai mai nagartar da zai zama tamkar uwa da uba a gareki kuma ina mai baki shawara da kiji tsoron Allah kici gaba da bautar Allah da rokon shi kan duk wata bukata In shaa Allah zaki ga cigaba a rayuwa. Ngd šŸ™ da wannan dama da kk bani sai dai dokar gidan nan ba'a ajiye number babu ta wata hanya da zamu hadu amma tabbas nagode. Allah ya tabbatar mana da alkhairansa. Ina miki fatan alkhairi šŸ™
3
Amiin Amiin nagode
Sep 28, 07:33 AM
Ummulkhairi abubakar Sep 28, 12:41 AM

Amiin Amiin nagode

2
Karki damu amma wani gari kk ?
Sep 28, 07:35 AM
Sufyan Umar Dara Sep 28, 07:33 AM

Karki damu amma wani gari kk ?

0
Kaduna
Sep 28, 07:35 AM
Ummulkhairi abubakar Sep 28, 07:35 AM

Kaduna

0
Okay kaduna ni kuma katsina
×