inason yaya amma ban shirya jin hayaniya ba
Anonymous Jul 12, 06:57 PM

inason yaya amma ban shirya jin hayaniya ba 0

Inason yara amma na tsana hayaniya arayuwata na tsana surutu, niman tsokana, rashin ji, da kuka nibanma San yanda zanyi wasa da yara ba. saina cewa mama gsky ni ko matata ta haihu yaran kawo mata zanyi donni i don't knw hw to endure all those stuff buden bakinta wai ban Isa ba ta gama wahala damu bazan daura mata nauyin yarana ba . you guys should advice me
post

Replies

(5)
Muhammad Musa Muhammad Jul 12, 09:33 PM
πŸ˜‚πŸ˜‚ bro mama ta fada mka gaskiya. Amma idan ka haihu ka bni yaran na rainan mka su, children are amazing creature πŸ₯°
reply 1
Anonymous #1 Jul 12, 09:43 PM

until you start their wahala then you will think twice about repeating that statement, Children are also a burden lets be frank
reply 0
Sgabdo Jul 12, 10:10 PM
who Tell You. That You Can Have Children ? you may not Give Birth Even If you want to. So Karka Daga Hankalin ka Chill Bro Ba Sai Ka Haihu Bah
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage