Jul 16, 12:22 PM

Between a stingy man and a womanizer who can you stay with ?

If you were to given the option of choosing between a stingy man and a womanizer for marriage ,which will you pick( with reasons)?

Replies

(11)
Jul 16, 12:31 PM
Jul 16, 02:25 PM
stingy, i can decide to feed on my own money
Jul 16, 02:57 PM
me yayi zafišŸ˜‚ ba ko daya
Jul 16, 03:29 PM
stingy with time za'a rinqa nuna Masa responsibilities nashi ne dole tunda shi ne shugaba. a rinqa nuna Masa amfanin bayarwa da illar rowa womanizer zai kawo Miki masifa kazanta rashin tarbiyya dauko deadly diseases Allah ka barmunda imanin mu ka kare mu da fadawa harkan zina ko homo
Jul 16, 04:29 PM
Non Gsky
Jul 16, 06:18 PM
Gskya kara stingy saboda with time komi zae iya wucewa kuma idan inada kudina I will take care of myself and my bills But womanizer babban balai ne zae kawo mna jaraba a rayuwa zae iya Debo mana wata cuta Dani dashi kuma zae bata mani sunan yaya a gaba gashi ba mutunchi a idon mutane Allah dae yasa my dace AminšŸ¤—
Jul 18, 12:14 PM
Muhammad Musa Muhammad Jul 16, 03:29 PM
stingy with time za'a rinqa nuna Masa responsibilities nashi ne dole tunda shi ne shugaba. a rinqa nuna Masa amfanin bayarwa da illar rowa womanizer zai kawo Miki masifa kazanta rashin tarbiyya dauko[...] stingy with time za'a rinqa nuna Masa responsibilities nashi ne dole tunda shi ne shugaba. a rinqa nuna Masa amfanin bayarwa da illar rowa womanizer zai kawo Miki masifa kazanta rashin tarbiyya dauko deadly diseases Allah ka barmunda imanin mu ka kare mu da fadawa harkan zina ko homo
2
Ameen ya Allah!
Jul 18, 12:58 PM
Xara Jul 18, 12:14 PM

Ameen ya Allah!

0
šŸ™šŸ™
Jul 18, 12:58 PM
Zainaab Jul 16, 06:18 PM
Gskya kara stingy saboda with time komi zae iya wucewa kuma idan inada kudina I will take care of myself and my bills But womanizer babban balai ne zae kawo mna jaraba a rayuwa zae iya Debo mana wa[...] Gskya kara stingy saboda with time komi zae iya wucewa kuma idan inada kudina I will take care of myself and my bills But womanizer babban balai ne zae kawo mna jaraba a rayuwa zae iya Debo mana wata cuta Dani dashi kuma zae bata mani sunan yaya a gaba gashi ba mutunchi a idon mutane Allah dae yasa my dace AminšŸ¤—
0
kwarai kuwa Allah y Hana mu zina, homo, sata da Duk nauqika na rashin tarbiyya
Jul 19, 01:24 PM
how on earth can we compared stingy man nd womanizer??they re not even related to each other!!! we all know stinginess is not well welcome nd it's not a good attitude,but womanizer a great sinner haba it's can't be compared at all
Sep 20, 06:03 PM
Allah ya raba ni da kowane.none gaskiya
×