Search results

Search Results


is it right, shan rubutu ko ayoyin Al Quran to get a spouse? Advice

dan Allah mutum zai iya shan rubutu wai dan yasamu mijin aure wlh I'm confused

Jul 22, 04:50 PM
What good business can i do on the side? Advice

Slm pls I just finished sch recently and I've been thinking of a business to do that won't consume much of my time by going out always because gaskiya am hoping for a marriage life that I'll have time for my family. pls advise me on any kind of because I can do as a lady da yake tafiya sosai.

Jul 22, 11:47 AM
Did I make the right decision by ending our relationship? Relationship

I and my bf met last year, everything goes well that I introduced him to my family and he did the same, kafin nayi accepting nashi yace he is still a student and still hustling, so shi mai karamin karfi ne, I still accept him that way saboda arziki na Allah ne sai daga baya yake bani hakuri akan ya min Karya that he studied abroad and works with federal government, seriously karyan ya min zafi, I was like if he tells me the truth will I love him for what he has? but forgave him and life goes on, life goes on and started to borrow money from me duk da Yana daukan salary ban San me yake Yi da kudi ba, Kuma wlh ko kyautan 1k Bai taba min ba, Haka nake basa in ya tambaya thinking that zai bani since he has the source, Amma shiru, nazo Ina bukatan kudin in nayi magana sai yyi fushi, sometimes he blocks and unblocks me kullum cikin Yi min alkawarin da bbu Ranan cikawa, yazo ya daina Kira na sai ya ga dama, online sai ya hau baya min reply, Ni Kam sai ganin ikon Allah nake, Wai a hakan he wants to marry me, halayya kala kala, I have hundreds of reason to say no to him but ended up giving him another chance two days back I ended the relationship because all my efforts to make it fruitful is useless he does what he felt is right. shine yazo Yana ta min habaici a status Wai na yaudare shi, Dan Allah meye laifi na wlh the pains he made me go through is unimaginable, wasu abubuwan bazan iya fada ba saboda munin sa.... wlh maza irinsu su ke Bata was sauran mazan suna, right now I have many proposals but my mindset keep telling me that duk daya suke duk da nasan cewa akwai na gari, true love don't exist nowadays, I am trying so hard to adjust and start life afresh but I still think about him, but in Sha Allah I believe that one day I will delete him from my memory..... Ni da soyayya munyi hannun Riga 😂😂💔

Jul 22, 10:58 AM
My opinion on INTEREST (KUDIN RUWA) General

Dukkan Dan Adam Mai sabo ne mafi alkairin masu sabo shine mia tuba. Na ga an tattauna akan cin bashi daga wasu manhajoji, sai nayi mamaki yadda abin ya zama kamar babu komai, sai kawai mu cewa kanmu lalura ce kuma muyiwa kanmu izinin cin kudin ruwa. Kudin ruwannan shine Allah Ya ce Mai cin shi ya shirya yaki daShi a kiyama. Ya kamata muyi kokarin lura da kyau mu kuma Kara sanin addininmu, Dan wannan ba abin wasa bane, ko da mai unguwarku aka ce za kuyi yaki ai ba abin wasaa bane ballantana da Rabbil Izzati kuma a taron kiyama. Kuma mu sani kudin riba rushe dukiya yake komai daren-dadewa. Allah Ya warware mana Ya hore juriya da karfin Imani.

Jul 21, 11:43 AM
How do I fall in love again? Relationship

I am finding it very difficult to fall in love and I don't know why, it's been good 3 years now that we've splitted with my Ex and since then I've never fall for any man and honestly I don't have feelings for my Ex though. what I felt to understand is that is it that my feelings are faded or I don't get the man I like yet. can any one help with advice?

Jul 19, 11:38 PM
maganin istimna'i(menstubation) General

SIRRIN MAGANIN MATSALOLIN ISTIMNA'I Gameda magance matsalar Istimna'i wato namiji yadinga wasada zakarinsa Harya biyawa kansa bukata wato har yakawo Mace kuma tariƙa sanya yatsunta afarjinta kowani abu daban domin tagamsar dakanta masu wannan aiki aɓangaren maza da mata mafiya matasane sunayine dan gujewa zina saboda sunada matsananciyar sha'awa kuma yin hakan haramne sannan yanada illoli masu yawan gaske ga maiyi mace ko namiji Rashin ƙarfin gaban namiji yakasa gamsarda iyalinsa Ramewa mara jin magani Ɗaukewa mace ni'ima da sha'awa Akwai matsaloli dadama Amma ga maganin Insha allahu Asamu Fasa kwari Da Tafarnuwa Da Masoro Da Kanumfari Da Jan kajiji Da Kulla Da Citta mai ƴaƴa Sai adakasu atankaɗe Sai ahaɗa dagarin zogale Dagarin ganyen magarya Amma waɗancan abubuwa Chokali 3 za'asa garin zogala dana magarya sukuma kowane chokali 5 za'asa sai acha kuɗasu Sai akwaɓa da zuma mara haɗi ariƙasha chokali 2 safeda yamma koda dare to insha allahu za'asamu lafiya izini salati 10 ga rasulillahi saw, Allah y bawa kowa lfya Amin.

Jul 19, 08:25 PM
Some parents are just careless on their daughters General

Assalama Alaikum.. ya Salam😭💔Jama'a naga Abu..saboda sakaci Koh mene zanci ace wai diyarka tayi ciki har ya Kai 8 months Baka sani ba💔💔💔😭😭Innalillahi wa'inna Ilaihi Raji'uun Kai Allah ka yafe min😭Can you imagine matar nan diyar ta cikinta tayi ciki har ya Kai 8 months 3 weeks Amman bata sani ba sai kawarta ta kula..Dan Allah iyayi adinga kula dan Allah 😭

Jul 19, 06:02 PM
my experience with online loan apps Advice

Assalamualaikum Wani Abu ne yake damuna wallahi, I want to talk on online loan apps" wallahi bashi masifa ne once ka fara amsan bashi shikenan sai ya bi maka jiki especially those online apps, I'm a victim and har yanzu na kasa overcoming. Idan kana neman taimako na kudi babu me taimaka maka sai kaci bashi kuma mutane suyi ta maka surutu wai me yakaika chin bashi well, some of us lalura ce take samu chin bashi we have no other option except for the online loan apps. A Instagram na fara ganin advert and something in me start telling me I should apply coz I'm in serious need, mind you the interest is very high I borrowed 26k and I'm paying back 34700 almost 8k interest, at first bai dameni ba coz I'm in need sai da lokacin biyan kudi yayi, could you believe sai dana kara chin wani bashin from different app sannan na iya biya. that's how abin ya fara yanzu jarin ma banda shi saboda na gama kwashe kudin na biya bashi. I'm telling this saboda mutane su bi a hankali da wadannan online loan apps

Jul 19, 02:23 PM
How can I get rid of sexual feelings Health

I am a male, mid 30s not married and quiet doing fine. I thank God for having a lot of my life together but I am getting bothered from sexual feeling that are distracting me and making me do things that i usually wouldn't do. I am sick of it and tired. I am really sick of it and i wish to get rid of it permanently. Any suggestions please. Thanks.

Jul 19, 10:57 AM
how will you feel if someone ruins an outing you planned together? General

you and your best friend planned an outing and you dressed on that day did everything then you call him/her and they'll say they've relocated to another country?

Jul 19, 07:39 AM
my thought on Petrol subsidy removal Politics

Kawai a gina mana bandakuna na WANKAN KAR TA KWANA domin zamu koma kekuna ne pa. Kunga kam lamarin sai da wanka. can you ride a 🚴 for an hour trip in these sunny days ?

Jul 18, 12:16 PM
Do married men with no female friends exist . Relationship

I have a fiancé ,he is average in deen ,and very brutally honest . I talked to him about stopping his interactions to his female friends after marriage yace abun ne mai wuya ya daina. Is it sth I should be worried about? The crazy thing is this man doesn't feel guilty about it . I'm scared . My brother introduced us , we clicked and got parents involved .When he told me he has 'chicks' I did my best since the beginning of the relationship to show him it is haraam for him to establish relationships with women who are “strangers” to him unless with in purpose of marriage . Please does talking to many girls makes him a womenizer . Should I break up the engagement. My sister told me even her husband has girlfriends not girlfriend ma 😭 Wai it's the new normal. By Allah I love this Man so much but What I don't understand is they want me to close my eyes and choose a person who knowingly wants to go astray as the father, and role model for my future children🥹. Ni rashin guilt din na damu na.

Jul 17, 11:42 PM
I really want to get married as a Man but facing challenges Advice

Assalamualaikum. Ladies and Gentleman good evening how's work may Allah help us Amin. Please my dear people i want you to help me with an advice on what to do i found my self in a situation where by i need women like i want marry becouse this i didn't understand myself at all. Ina shiga cikin wani yanayi da ni kadai nasan irin halin da nake ciki Inason aure saboda na isa auren to amma matsalar duk lokacin dana nemi wata yarinya da sunan aure sai an samu wata matsala hakan ya kawo dalilin rabuwarmu and mostly the problems is not from me or the ladies no it's i have two on ground now the grandfather of the girl say they'll not give me the girl to marry her father and mother and their relatives like me but the granfa says no and the can't go against his command now i have to leave that one. Getting another one the girl like me like tomorrow no dey and the mother of the girl too like me the problem with this other is that babanta yayiwa wani dan kanwarsa alkawarin yarinyar duk da cewa ita yarinyar bata so amma baban yaci gaba da insisting i even call him on phone and ask for his permission to send for introduction mutumin nan yace a a ai sun riga sun gama magana a kanta dan haka inyi hakuri duk da cewa yarinyar tace in kwantar da hankalina ni take so dan haka ba wanda zai aura wancan tunda bata sonshi amma gsky abun yana bani tsoro gashi kullum bukatar yin auren karuwa take Alhamdulillah 🥰🙏 Allah subhanahu wata'ala ya tsare ni ban taba zina ba kuma In shaa Allah har karshen rayuwata ba zanyi ba amma gsky ina cikin yanayi. Am so sorry 😔 for the long typing 🥸 endeavour to read and advice your fellow brother. Thanks may Allah bless us all.

Jul 16, 05:44 PM
Between a stingy man and a womanizer who can you stay with ? Advice

If you were to given the option of choosing between a stingy man and a womanizer for marriage ,which will you pick( with reasons)?

Jul 16, 12:22 PM
my dear sisters Advice

Never settle for someone who treats you like a backup plan. Someone who puts you second instead of making you a first priority. Never settle for someone who picks and chooses when to answer your texts. Someone who makes you wait for a reply. Never settle for someone who tells you how much you mean to them, but never proves it. Someone who says all of the right things, but never does the right things. You should never be treated like a second choice. You should never be a part of the background. An afterthought. You should be the first and only person they think about when they wake up in the morning. You should be the person they can't wait to see, the person they're eager to text back. Wait for someone who shows up on time. Someone who follows through on their promises. Wait for someone who calls you up to deliver good news, because you're the first person they thought of telling. Someone who makes an effort to include you in their life. Wait for someone who has an actual interest in what you have to say, not someone who wants you to be quiet so they can talk about their day. Not someone who is secretly thinking about other things while you speak. Wait for someone who makes it clear they care about you, that they're willing to commit to you. Please, never settle for someone who puts you second, because you deserve to be a first priority. YOU DESERVE GOOD LOVE. ☝🏻❤️

Jul 16, 11:57 AM
which of these faults can you accept in a partner? Entertainment

which of these defaults can you accept in a Partner Snoring Sex addiction Bad cook Laziness Non chalant attitude Body odour Mouth odour 👀👀

Jul 15, 10:39 AM
should a Groom change his SIM Card after Marriage? Marriage

Kuna gani ya kamata ango yai changing SIM Card in ya tare?! sometimes mata akan masu changing.

Jul 14, 10:20 PM
what are your love expectations? Lifestyle

What’s the most important quality you want in a partner? What’s your love language? Have you ever been in love?

Jul 14, 09:31 PM
He claims he loves me but acts otherwise Advice

assalamualaikum, firstly inada saurayi he is 30 and I am 17 Ina university yanxun shi kuma yana aiki mun hadu a Instagram ne muka fara friendship dashi mukayi exchanging whatsapp numbers muka fara dating dashi yana sona sosai nema Ina son shi sakani da Allah sbd da aure yaxo min yace xuwa next year xai aure ni ama masalan da nake samu dashi shine baya kira na sai mukai 2 weeks bamuyi waya ba kuma wai a dole dating mukeyi chat bamayi sosai ne abun na damu na 😪 idan nayi mishi magana sai yace min wai yarinta yana damuna bbu abunda na sani sai soyayya hmm kuma abunda yasa nake sonshi shine shi bbu ruwan shi da yanayin suran da Allah yyi min gaskiya ba yabon Kai ba wallahi ne kaina nasan cewa ne am a beautiful lady kuma Allah yyi min shape alhamdullilah ko mai a jikina dai dai,inada masu sona sosai ama wlh sbd suran jikina suke sona kuma kunsan a yanayin shekaru da nake yanxun a time din yarinya take lalacewa ko kuma ta gyaru. let me go straight to the point, inason bawan allah nan sosai shima yana chewa yana sona gaskiya kuma yana cewa sosai ama ne banga alama ba an taba soyayya bbu wani care haka bai damu dani ba gaba daya Kuma wai aurena yakeso yyi baya kirana idan na kira shi baya picking sai ya gadama sai ya kirani back, rannan na kira shi baiyi picking ba sai daga baya ya kirani nace mishi naga munyi 3 weeks bamuyi waya bane nace bari na kira ka wai tho shikenan ai yanxun kinji muryana ko tho sai anjima wallahi abunda yace min kenan abun ya bata min rai sosai shi ko xamufi 1 month ne bamuyi waya ko chat ba wallahi baxai taba damuwa ba Kuma wai sai yaxo yace ai yana sona sosai sai dai yyi ta aukin cewa baby I will surprise you I will surprise you wlh abunda yake chemin kenan fa kuma fa ba aiki bane yake riqe shi ooo kar ma ace aiki ne a daga ma mutun kafa aa wallahi, so baa gari daya muke dashi ba ama ya taba xuwa garin da nake so daya wai yaxo wajena yafi 1 week a garinnan ama so daya muka hadu dashi Shima din da kyar sannan yaxo yace min washe Kari xai dawo yaxo ya gaishe da mama na ama kuma bai xoba har na dinda Kiran shi yaqi dauka sai bayan kwana 3 sannan wai ai bashida lfy ne anxo an maida shi garin su hmmm wlh kawai naji ne ama ban yarda ba, Kuma ne idan Ina soyyaya da mutun shi kadai xan so ko waye yaxo yace yana sona bana taba amincewa sai dai ince inada saurayi kuma aure xamuyi abunda nake cewa kenan saboda sonda nake mishi, haka rannan ya kirani yace wai na hau online muyi video call nace tho na hau online muyi video call muna cikin yi wai yace min baby ne na gaji da video call dinana ki kashe wayan ki baxan iya ba kawai nayi dariya na kashe wayana nayi bacci, jima muna chat dashi ya bata min rai sosai shima yasan ya bata min ama wlh ko a jikin shi ko ya bani hakuri ma ne ban san wani irin soyyaya bace wannan. Kuma idan nayi mishi magana sai yace wai shi soyyaya aure xaiyi ba na yarinta ba. Danallah Ina neman shawara ku na rabu dashi ne ko kuma mu chigaba da soyyaya ne dai wallahi na gaji da kallan dating dinnan🥺 I Love him so much 😩❤️ THANK YOU SO MUCH 🤝

Jul 13, 06:32 PM
Lets discuss random stuff General

Hy, how're you guys doing 🙃 Who's free please let's gist, I'm kinda bored 🤧

Jul 13, 05:55 PM

Recent Discussions

anyone in the Uk coming back to nigeria next week
My heart is bleeding
WTF is wrong with some girls?
who's awake
looking for a lover
Arewa men in Lagos
giveaway
Guys am back i miss the group so much
Raha
No.1 Powerful Wazifa For Love Back