Aug 19, 06:10 PM

Lets be helping each other in this country

People are going through a lot in this country, please be a good neighbor. Try as much as possible to help as many people as you could. Be nice to everyone, help with the little you have. We can’t help everyone but everyone can help everyone. May Allah see us through.

Replies

(9)
Aug 19, 06:55 PM
Aug 20, 12:18 AM
Ameen thumma Ameen wlh koh rogo ka/ki ka siya na 100 ka/ki ka raba Allah kadai yasan Wanda zaka cire a damuwa ballatana mah kanada abunda yafi haka mudinga taimako fah Wanda ka bayar shine naka fah wlh zaka/ki amsa tmby akan wannan dukiyan Allah yasa mudace🤲
28
Aug 20, 07:44 AM
Ameen ya Rabbil Alamin
Aug 20, 12:05 PM
Anonymous #1 Aug 20, 12:18 AM
Ameen thumma Ameen wlh koh rogo ka/ki ka siya na 100 ka/ki ka raba Allah kadai yasan Wanda zaka cire a damuwa ballatana mah kanada abunda yafi haka mudinga taimako fah Wanda ka bayar shine naka fah wl[...] Ameen thumma Ameen wlh koh rogo ka/ki ka siya na 100 ka/ki ka raba Allah kadai yasan Wanda zaka cire a damuwa ballatana mah kanada abunda yafi haka mudinga taimako fah Wanda ka bayar shine naka fah wlh zaka/ki amsa tmby akan wannan dukiyan Allah yasa mudace🤲
4
wlh hk ne
Aug 20, 12:20 PM

Allah ya BA mu ikon yin alkhaire
Aug 20, 11:01 PM
Allah ya bada ikon yin hka kuma kowa Allah ya wadatashi Amin
Aug 21, 06:12 AM
Zainaab Aug 20, 11:01 PM

Allah ya bada ikon yin hka kuma kowa Allah ya wadatashi Amin

1
ameen. indeed va kowaba kids zuchi yan yin alkhaire ba
Aug 22, 12:41 AM
Anonymous #3 Aug 20, 12:05 PM

wlh hk ne

0
Allah yasa mudace
Aug 23, 09:05 AM
Ameen.. may Allah give us the will and means to assist each other.
×