ƘANWATA ZO IN FAƊA MIKI GASKIYA...
Gane Namiji ckn Mata Abune da yake da Sauƙi, Amma gano namiji ckn Maza Abune dake bukatar Lokaci, kiyaye wannan!
Ba kowa bane da yazo kawai yace yana sonki zaki buɗe masa zuciyarki, ba kuma kowa bane daga miki Ya'r hidima ke nuna ya damu dake zaici gaba har abada.
Ki nutsu sosai kisan ma wa zaki bawa Masauƙi koda a Mu'amala ce ba soyayya dan ke zuciyarki mai rauni ce ƙanwata, Mun wayi gari wani zamani da Soyayya ta zama abun wasa wajen da ywan matasa😭, in wani yazo yace "Ina sonki" nan take! Kema Jefa masa tambaya kice "i zuwa yaushe?" saurin bada wajen nan ki dena bashi da amfani.
Ki kiyaye zuciya da farin cikinki.
Na barki lafiya.
copied.
Daga alkalamin
🖋️Dattijo 🧙🏾♂️
Gsky ne wannan Allah yasa my dace Allah ya karemu daga sharrin masu shi
Amin zainabu abu mai tagwayen suna
gdy muke Allah yasa mudace
Kai mu Kuma fh🤔
ni fa gwanda awara da yji ynxu da wata soyayya dma bnsan Dadin ta ba
wanan gaskiya ne gane masoyin gaskiya sai Allah
Kai wannan gaskiya ka faɗa amma zaka sa matan nan suna bamu wahala fa
thanks we really appreciate it
ba wata wahala
Khairain insha Allah
gdia mara a dadi
Jazakallahu khairan
eh mn🙄
🤣😂u don see shege kenan
😂😂😂 over
toh keep praying Allah yasa kar kaga pepper 🤣
Ameen bro
🤣😂 bro again sannu sister
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment