Mace me saida kayan mata
Anonymous Jul 31, 12:02 PM

Mace me saida kayan mata 1

Salamu alaikum. Wannan yarinyar da nake son aure kayan mata da na saka jimawa ana jima'a wato manpower take sayarwa. Farko dana fara soyayya da ita, ana kawo mum jita jita akan abin duk ban yarda ba. Se cinkin last week kawai na ganta a tiktok tana tallan magunan a videos da tayi ko kunya babu. Na tambayeta ta tabbatar min da sana'a take. Toh abin ni se na gnshi wani iri. Anya kuwa ba abin kunya ace wai matata ga harkar da takem
post

Replies

(12)
Trustee Jul 31, 02:06 PM
Meye abin kunya oga? in dai ba abun banza take ba ai normal ne . Neman kudi take yafi ta je ta raba kanta gun gayu ai ko..kai ai bajau dakai ka samu magani a bagas...,😂😂😂 U talk to ha bro see if she can be more discreet with the tallan ...
reply 1
Muhammad Musa Muhammad Jul 31, 03:42 PM
Ni bazan ce komai bh.
reply 0
Abdulmalik abdulkarim idris Jul 31, 06:08 PM

ne man kudi ai ba haukabane ai Akwai re iren sana oin da addini da Al ada suka tandarma mata koda xatayi bai sai tayi tallah ma duniya bah Allah da manzon sa Sun fada mana cikin Al Quran da hadith masu tarin yawah mata mai kunyace da hk fito wah tiktok ana lallan kayan maza ai bai kamata ba koga namiji lalleh mah ga mace 🙏
reply 5
Abdillahi Shuaibu Aug 1, 05:06 PM
Chabdi Babban magana...
reply 0
Eysher66 Aug 2, 04:09 AM
Ina laifinma tabari idan Tayi aure nd tahaihu daseta dinga sedawa ðŸ˜đ, but yanxu wasu dayawa se suyimata fassara mara mara dadi Gsky kace tadaina if bahaka ba xaka fasa auren . Idan tanaso xata dena harsekunyi aure taci gaba Allah yasaa mudace ameeen ðŸ˜đ
reply 0
Uncletee Aug 2, 07:35 PM
Zainaab Aug 3, 09:43 AM
Kai haba Ina budurwa ina tallan kayan mata da man power tsakanin da Allah abun baiyi kyau ba 😂
reply 0
Anonymous #1 Aug 3, 05:57 PM
Gaskiya de budurwa me kunya ba zatayi irin wannan sana'ar ba
reply 0
Bashabdul0 Aug 7, 10:38 PM
well, am not fully in support of such kind of business for a lady. most of all with the use of social media such as tiktok. bro! there is need for you to talk things up with her. social media is too open and a lot of people slide into their dm with different proposals. which am sure as time flies zai iya haifarda misunderstanding da kana nan maganganu a tsakani koma ince relationship naku.
reply 0
Nizam Aug 20, 07:41 PM
KAUYANCI MA DAI WANI ABU NE
reply 0

Related Posts


Trending

Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
Complains General