Hello
sometimes it's really disappointing after e-meeting people in the matchmaking section invthe sense that sai mutum yana jin nauyin cewa macen batai mashi ba, wanda in da akwai profile photo kana gani zaka ce wannan batai maka ba ko mai miki ba even if request is sent you can easily turn it down.
so dan Allah Arewa-up ku saka using DP wajibi ne, akwai nauyi bayan ka ga mutum kaji kawai bai maka ba.
bissalam
actually
Kamar ka shiga raina, ya kamata a duba wannan
Ehh gaskia is better ana ganin picture en kowa kafin ma a hadu to avoid abunda baa so
haka
Gaskiya
wannan gaskiya ne
wlh. 💯 agreed
so nah fine - fine ladies wunah they find and wunah too they find fine - fine guys abii
aikuwa 😂
No akwai wa’yanda kana ganinsu kasan tafi karfinka, sbd tana buqatar kulawa sosai, Kaga kam akwai zalinci in ka auro musu 'ya ka bata wahala
hi
hey
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment