Search Results
Kada ka yrda 2023 ta fita without learning tech skills like Data analysis entry level software engineering software development cloud computing frontend development or backend full stack etc sister/brother forget about degree oo𤣠wlh....our opposite gender ku koyi wanga skills sbd dogaro da Kai. if u are a graduate (any field) with nysc I will help you to join an institute that teach software development and software engineering, it's 6 months program on-site and it will be either self sponsorship or learn then pay later.
Jul 11, 03:22 PM
Please how many hours is kano to Gombe by road ?
Jul 10, 11:31 PM
Assalamu alaikum, please tambaya nake, how long should a woman who undergo CS suppose to take before conceiving again?
Jul 10, 01:16 PM
I'm planning to spy on my Boyfriend WhatsApp what do u think friends?
Jul 9, 06:02 PM
assalam yan uwa.barka da warhaka dan Allah ina neman taimako da ilimi ga wanda suke da sani ko suka taba experiencing irin halin da nake ciki. ni mace ce budurwa ban taba aure ba, akwai matsalar da take damuna yawanci idan na kwanta bacci ina mafarkin ana wasa Dani sexy romantic stuffs haka...i was so worried Kuma na rasa wanda zan fadawa hakan. bana masturbation bana kallon porn.so nayi tunanin ko shafar aljanu ne.se na fara tunanin neman magani amma dayake yanda duniyar yanzu ta zama kar naje wajen wani ya nemi yayi fasikanci dani. hakan yasa na nemi wani Islamic chemist na yi wa malamin bayani shi de bai ce ina da aljanu ba kawae dae ya bani magani shafawa da hayaki nakeyi. toh abun ya danyi sauki kwana biyu kuma ya dawo yana damuna... ina kokarin yin azkar safe da yamma ina yawan sauraro da karatun alqur'ani. ina neman shawara ga duk wanda yake da sani akan hakan... ko da fannin Islamic ko likitan ci a taimaka min da bayani da kuma matakan da zan dauka.nagodeš wanda zasu ce nayi aure shine mafita Nima ina kokarin naga nayi auren amma ina ga rabo na yana nesa ne.a taimaka min kafin Allah ya kawo dalilin auren.
Jul 8, 03:27 PM
Assalam with due respect pls ina chikin a confused and complicated situation...I dnt knw wat to doš©š©š I meet dis guy within may of dis yr.bawai da soyayya muka fara ba we are jst been frnds. And kuma yana da galfrnd da akwai ma maganar aure tsakanin su endn dis year Insha allah.wats confusing hre is dah.we much and much close more dan I could explain.muna waya always,Idan zai tafi office Idan zai dawo,Idan yana office duk zamuyi chat ko video cal..and gal frnd dinshi tasani tun daga day one āļø tun daga ranar daya amsa Numbr na yafada mata tun kafun Ma muyi waya dashi.de following day Kuma mun hadu da frnd dinshi dayake biki muke yi muka haddu shi beh zoba de following day bah so frnd din nashi ya mishi text chewa gafa Wanchenshi and wayan na hannunta ita Tama karanta mishi message din.tasani ni tun kafun In ma San sunan shi.yanxu Kuma I could say na san shi sosai Buh de prblm is yanxu we have feeling fr each other ko waya mukeyi takira baya ending he talk to me more akanta
Jul 8, 02:09 PM
We are so obsessed with dating and marrying financially stable partners in this generation that we forget to check if they are mentally and emotionally stable. If they are spiritually sound and raised right, if they know the value of family and peace... no wonder breakups and divorce are seen to be normal š§
Jul 8, 01:44 PM
Dear future girlfriend, First and foremost, I appreciate the fact that you thought the idea of writing you a āLOVE LETTER" was cute. It does feel weird writing to you considering that you do not exist. Or rather you exist; I am just unaware of your existence. I donāt know, if by now, I already know you. Maybe youāre some girl whom Iāve known before; got lost in the hundreds of friends I have and will eventually be the greatest thing in my life. Or maybe I havenāt really met you yet. Please understand that Iām not perfect. Iām very far from being one. So, I hope that you will love me the way I am. I would really love to calm you down when youāre pissed. It makes me glad to see your mood lighten up, especially knowing that I am the reason behind the smiles. Please accept the cheesy love letters I will give you not just on our monthsary or on your birthday but also on some lazy afternoon. And, I am more than happy to be your alarm clock. I will wake you up in the morning and send you to sleep at night. I will keep checking you out to know how your day went or whatās on your mind. Always remember that I am not just your lover but your best friend as well. I donāt have a good singing voice but for you I will sing. Sorry if I am out of tune but believe me, itās the best that I can do. I love to travel and I hope you also do. If youāre still reading, i imagine you find this content intriguing enough to at least consider becoming my future-girlfriend. Or did i just implant that thought into your head? My future girlfriend there are a lot of reasons why i love you. I love that you are HONEST. You always speak truthfully at all times about all things. Without trust, a relationship is a bust. LOYAL. You take pride in in honoring me as your man before all others. HUMBLE. You find the most joy in the simple things in life, and have no diva tendencies. EASY-GOING. Wanna walk with me to the beach? Play sports? Sing songs that we both know? Of course you do! You like to go with the flow. SUPPORTIVE of the things I do and the things that are important to me. Aligned with my SENSE OF HUMOR. You love hearing my corny jokes. You just laugh with me all the time. So yeah, future girlfriend, Iām really glad we found each other. Please understand that youāre getting a quality future boyfriend in return. And donāt worry if you donāt have every single quality Iāve listed in this love letter. I certainly didnāt become the perfect man overnight, and Iām willing to work with you. And one more thingā¦ā¦.. Sooner or later you will be my girlfriend, so you donāt have to worry. Youāre always be better than the girl of my dreams basically because you are REAL. Thanks for taking time to read this love letter future girlfriend. Iām looking forward to share the next phase of my life with you. Your Future Boyfriend, Khalifa
Jul 7, 11:05 PM
There's this story I want to share with you,hiii everyone hope you are doing well na dade ina boye wannan abin bansan ya zan fitar dashi ba sai yanzu,abin ya dade yana affecting dina so it's a long story in short,na taso a gidan da zance 80% na kulawa da ake ba yaro wadda ya kamata uwa tayi da uba yan aiki ne keyi mana my mom is a doctor,my dad is civil servant,baya wuce 5month a gari za'ai masa transfer so a gsky yar aikinmu zancen itace silar lalacewa ta nice mace ta farko,matar nan na taso a hannun ta tun ina yar yaye..... she's a lesbian subhanallah tun bansan minene abin ba ita ke koya min,lokacin da nayi wayau sosai i can remember ta taÉa samin wani abu a gabana wanda a ranar nayi bleeding nayi ciwo lokacin da mamana zata dawo already munyi bacci kuma dama tare da yar aikin muke kwana tun daga lokacin na daina yarda da ita...nayi jinya sosai amma rashin kula yasa ba wanda ya sani banida wanda zan fadawa tunda babu wani mai time dinmu bare ya tsaya yaji matsalar mu tun a lokacin na daina yarda ko rabarta inyi,daga karshe ma nasa aka canjamin islamiyya mai haÉe da tahfiz ya dawo bana zama a gidan sai 6 daga boko zan wuce islamiyya daga nan tahfiz. nayi kokari sosai wurin ganin bata samu damar Éata sauran kannena ba yanzu haka ina University kuma inada manema sosai amma na kasa yarda da kowa domin idan na tuna da abinda ya faru dani ina tsoron yin rayuwar aure wlh,yaya zan kasance a gidan aure,da wani ido zan kalli mijin da zan aura wannan dalilin yasa na fitar da batu aure,kullum cikin kuka nake,don tun kafin in gama secondary nayi kokarin wurin ganin an chanja mana yar aikin,yanzu haka tana saudia aikatau, inaji a jikina ta gama lalatamin gobe na shiyasa na kasa yarda na tsaya da wani ko nayi aure gani nake ta gama dani bansan ta ina zan fara ba. ina cikin kunci da tashin hankali,kullum abin dashi nake kwana nake tashi a raina,har yanzu banida kusanci da iyayena da zan zauna muyi irin wannan hirar, a irin hirar da ake da friends a sch da kuma binciken da nake na gane cewa ga hanyoyin da mace take rasa budurcin ta perhaps ba bangaren science nake ba innalillah wa'inna ilaihi rajiun šš wlh har yanzu na tuna abin dawo min yake sabo fil,friend dina duk sunyi aure amma ni naĘi,kowa yazo da irin uzurin da nake bashi,daÉi na daya my parents basu min mgnr auren kowa aikin gaban shi yake na rubuta wannan story don inja hankalin iyayen dake sakin ragamar rayuwar auren su da Ę“aĘ“ansu ga yan aiki, dan Allah mata da maza a rika kula da sa ido ya Yaya most of yan aikin nan suke lalata yayan mutane, riba daya naci,itace wadda na tabbatar bata lalata sauran kannena ba alhmdllh. mata dan Allah a kula,Allah ne yake tsarewa amma yace tashi in taimake ka ššš
Jul 7, 10:23 PM
So, I'm a guy late twenties looking to Marry another wife, I've been on the marchmaking section but the moment I see a girls location to be "Abuja" regardless of whatever interesting is on her profile or how beautiful she looks... it just takes her to a 0 in my mind. Yan Abuja ne, da jaraba and standards that isn't standarding. Am I alone on this? my biases are based on friends Ive who grew up in Abuja and how they behave.
Jul 7, 07:03 PM
I was pregnant some months back, though mijina yayi aure da dadewa before me kuma allah bai basu haihuwa ba sai miscarriage matar takeyi nima gashi nayi, the issue is after my miscarriage ta samu ciki kuma dama duk cikin ta ana bata bed rest sai take gida tunda mukayi aure bata samu ciki ba sai yanzu. We both work kuma gidan mu daya kuma still na sake bata bed rest so yace ta tafi gida wai bazata je ba, shi kuma dadilin shi shine dukka ba zama mukeyi ba kuma cikin na sata kwadayi babu mai mata ko siyo mata amma a gidan su akwai, tace wai zata nemi yar aiki ta dinga mata aiki kuma it's almost a month yanzu bata samu na ni nakeyin komai wlhi na dan fara gajiya dayin hidiman cikinta ga aiki gana gida i need shawara how to tell her and our husband na gaji ko ta nemi mai mata aiki ko ta tafi gida, wlhi har under wears ni nake wanke mata wanke dama bayarwa mukeyi. Please don't post it, it should just be in this app saboda she's on IG kuma kar tana following though ban ganta a mutuals ba. Thanks
Jul 7, 07:02 PM
I want to cry my heart out and loud I just want to cry irin na bude murya nai kuka wiwi and again I want to tell someone everything da yake Raina anything that I have been through a lot ina shanye wa ni kadai and no one seems to understand me you know why? I always wear a smile on my face I always laugh duk Wanda ya ganni zai ji dama shine mai irin farin cikin da make but inaaaš ta ciki na ciki I always cry at night in na ce zan fadawa mamana she won't understand me nasani in nace zan fadawa friend dita again I no have that deep trust with her I only trust Almighty Allah he alone komai nakeso shi make fadawa komai yake damu na shi nake fadawa inada danne damuwa da mai da komai ba komai ba har na cigaba da murmushin da bana taba bari ya bar fuskta ayanayi na farin ciki ko bakin ciki I always say Alhamdulillah ako wane yanayi but still inajin Anyaš„ŗ I just want someone to hug me and pet me then tell me you are brave you can. do this and you can overcome it inui kuka ni kawai a fadan wani in danyi shagwaba ta ko ta awa 6ceš shikenn dga nan sai acigaba da fafatawa Amman ni da Allah na yarda Allah Yana lallashi na, Amman duk da haka fa kukan dadi nake Dan ba abunda na nema na rasa arayuwa kawai dai wataran sai kaji inaa yaneee kamar bazaka iya bašš
Jul 7, 05:58 PM
i want to log out from this site how can i delete
Jul 6, 11:40 PM
My apple id doesn't accept Nigerian cards and this is making it very difficult for mešto make purchases on the app store like I use to. I tried all the cards master, visa ne duka none is working. Then I heard that naira cards would no longer be used for international online and POS transactions š.Had to switch over to android š please any alternative??
Jul 6, 02:24 PM
Salamu alaikum fatana kuna lfy. Ina aiki yau tsawon shekara 3 kenan anan Dubai, toh yanxu gasky ina son aure don banson nazo na fada harkar zinace zinace anan dubai. Matsalar shine yanzu basa bari 'yan Nigeria suzo ballantaba na kawo matar nan mu zauna da ita. Nima in na fita bazan iya dawowa ba. Aikin da nakeyi ina samun albashi wanda yakai kimanin 1mil kudin Nigeria anan Dubai, in na dawo Nigeria kuma bani da aiki. Toh yanxu ina neman shawara, na ajiye aikin kawai na dawo Nigeria, nayi aure na nemi wani aikin, ko kuma na cigaba da zama a dubai ina aikin amma banda aure. Na duba ko zan samu mace daidai ni wadda zamuyi rayuwa da ita anan Dubai na rasa. Inason aure fiye da misali, don yanxu ina ganin mace shaawa nake walh. Kullum da dare da safe ina mafarkin ina al_amarin aure da mace. Abin yana damuna. Pls ku bani shawara. Akwai yiwuwar samun aikin a Nigeria me kyau da zanyi rayuwar me kyau da iyali. Ina da Masters a Electrical Engineering. Please kuban shawara
Jul 6, 10:46 AM
Who you love or who is ready?
Jul 6, 06:40 AM
I registered Matchmaking earlier this year amma akwai mutane dayawa that are available for just sometimes relationship they are not intending to move forward I met more than 5 guys the first guy I met was a good person actually but time djn dayaxo wajena for the first time I introduced him just to say Hello to my mum this guy just told me that am taking things fast imagine just to say Hi to my mom pahš because he's serious at least a aladar bahaushe dole iyayen mace susan wake neman 'yarsu bawai dole she must marry him within that time ba but let them feel secure that tana tare DA mutumin kirki or so understand this pls wai dan mace tayi introducing dinka to her parents does not mean she's taking things fast š This guy I met later muna gari daya dashi but he dont chat until I chat to him so nima I ignored messaging him kuma yanxu its almost 3-4 weeks but koh yace Bari yaxo mugaisa he showed me he is not seriousš Please you guys should be serious about a girl bawai ana sauri bane just for you to know each other more and discuss about yanda relationship dinku xa tafi but to just keep quiet and show u don't care is not good gaskiya I advice each an everyone on this platform to be serious akan relationship mu Mata basauri bane but at least let us know your plans for marriage maybe a year or 2yrs or more idan she can wait its normal pls let's be serious
Jul 6, 06:17 AM
Tohh...this is the second time I'm making a post about this. Dan Allah muyi hakuri mu jira right person. Dont just rush into a relationship because you want to feel among, even if you do, don't ignore the red flags because of material things or because you want to feel among. Prioritize your feelings, Prioritize your specs dont just jump into relationships saboda kinga wata friend dinki nayi. Good and fineee we all know that the pressure is getting wesserš buh still Ki sanya Allah a al'amuran ki kuma Inshaa Allahu, He'll provide you with the best. ā¤ļøā¤ļøā¤ļø
Jul 5, 03:24 PM
Arewa-up pls rectify this problem of not being able to send requests directly from Forum.
Jul 5, 02:23 PM
Good Morning fellows.. I need an advice please, I am hepatitis reactive, and recently I met a lady which we understood each other and we have alot in common. We truly love each other and want to marry in the future. We were having a conversation recently and I told her that am hbv reactive but it's under control. She asked me that she wanted to inform her family and hear their opinions regarding that, and I agreed about that. What do you think or your advice ?
Jul 5, 12:10 PM