Dear men
what do u think about ladies that nag alot?
what does nag mean 😢
mita
irin guntayen matan nan ne suka fi yin hakan….halittace kawai
ladies and nagging are twins just that wata tafi wata... if you can keep your promise and never promise what you can't fulfill. be honest with her. alot of nagging will reduce. generally girls nag when they like you very well.
hmmmmm
sannu bishiyan dabino
hhhhh ko kuma ta kwakwa ba 😂
ga daya nan
i wouldn't mind little nagging, but too much nagging is bad, lets say a bad habit
gaskiya I love my peace of mind
a toh kila mah bashida tsayi but yana complain 😂🤣
😂🤣fr
everyone does 😂
it comes first wlhy
😂😂😂😂.
i can totally relate, my fiance is short
😂😂 you see them ba
its nature
gaskiya na tsani mita mita tana saurin fusatani last 2weeks ina rabon fada dayan yanata mita ana bashi hakuri bansan lkcn Dana cire masa hakori ba
🤣😂men kila ma nafika tsayi but kana mgn yi shirt🙄magana ake ta dogaye kar kasa baki😎
😂😂😂😂😂😂😂😂
Kace dai kasiya fadan Kawai
mitace bata da amfani ba abinda take jawowa sai kara husuma
Da kowa zai zama irina da yaji dadi, gaskiya mita batayi bah
kema kinada yawan mitah kenan?
Yawwan magana mah bakowanni locaci nakeson sa bah, ballantana wai inyimita akan wanni abu, in yawoce yawoce
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment