Idan ina magana da budurwata ina jin sha'awa,
Anonymous Aug 14, 10:56 PM

Idan ina magana da budurwata ina jin sha'awa, 0

Aslm brk d wrhka pls I need advise from u. Akwai yarinyar DA recently mukafara dating DA ita. Har nake kokarin trawa anemamin izinin airenta. duk DA cewar bikin zai iya kaiwa next year. To Amma akwai wata matsala DA take damuna shine idan har muna waya KO kuma Ina karanta sako idan ta turomin kawai zanji na mikine at end sainaga har nayi releasing. Kuma bawai wani dirty communication muke DA ita ba. Kawai idan tana dan yaba min ne kmar daii tace myy........ KO kuma wani love words hka. gskya yarinyar tamin shine nakeman shawaran yaya zanyi DA lamarin dan abun kullum karuwa yake karayi. Amma idan har ba muyi wayaba kuma normal nake rayuwa ta. so daga naji miryarta kawai abun zanji DA ban.
post

Replies

(14)
Anonymous #1 Aug 14, 11:35 PM
daga umm sai umm uwar gulma tayi ciki
reply 0
IntrovertedAnonymous Aug 15, 02:57 AM
My Guy! daga karanta message ko waya sai releasing, toh in an yi auren an zo yin main one ɗin fa, ya zaka yi kenan?!! 😅😅😅. Toh bari in gaya maka, gwara ka gyara kada ka bawa kanka kunya cikin auren ka, kada ka yi aure ta zo ta taɓa ka kawai ka yi releasing🤣🤣, sai ta raina ka. Ka yi ƙoƙari ka yi training kanka tunda wuri. Pardon my sarcasm na so I be. Secondly, abunda ka ke ji game da sha'awa in kuna hira is very normal but try and not allow your mind go there, kana barin mind ɗin ka na zuwa wurin ne, sha'awa na kama ka kuma kana barin shi ya yi controlling ɗin ka so try not to allow it take charge of you. Amma zan gaya maka maganan gaskiya, tunda dai har kana jin haka kam, in ba wai an yi auren ba gaskiya baza ka iya samun nutsuwa ba so ka yi kokari kawai ka yi fighting temptations kada ka faɗa wani abun da ba daidai ba.
reply 3
Anonymous #2 Aug 15, 04:01 AM
Hmm kaje ka nemi magani dan baka da lafiya..
reply 0
Musa Abdullahi Aug 15, 05:58 PM
I'm not an expert on this but it seems you've a hidden health condition, probably "sanyi" or infection. Try and go to a trusted Islamic medicine expert and explain, you'll get something to fix you, cos your condition is not normal, seriously.
reply 0
Bashabdul0 Aug 16, 08:28 AM
well, there is need for you to understand irin feelings dinda kake mata. though naji kace kana shirin turwa gidansu akan tsaida magana. frankly speaking shiso kala kalane, akwai ta qauna, akwaita sha'awa akwaita yaudara, obsession, infatuation da sauransu. kuma dama in human we have different level of tolerance in times of sexual desire. but you can always ask for help on how to reduce that for yourself and always kadunga azumi da addu'a akan hakan. kakuma rinqa kokarin kauda tunaninka akan sexual desire naka akanta ayayinda kake communicating.
reply 1
Anonymous #3 Aug 16, 05:17 PM
Anonymous Aug 16, 09:20 PM

bangane rashin lpya ba. idan wasu matan ne hkan bata faruwa danifa
reply 0
Anonymous Aug 16, 09:24 PM
Musa Abdullahi Aug 16, 09:39 PM

Eh toh wannan kuma hakane, amma kuma zaka samu sauqin matsalan ka din, da zaka gwada da zai fi
reply 0
Anonymous Aug 17, 12:18 AM

dalilin dayasa nace sai auren ya kusa saina fara sha
reply 0
Abdulkarim Badamasi Aug 19, 12:00 PM
to say you’re sexually attracted to someone you want to get married to is a good thing. There’s chemistry and I think that’ll be healthy for your long term relationship. Kawai ka dage a yi auren nan da wuri 😅, because that feeling won’t go away.
reply 0
Musbahu abubakar alasan Aug 23, 10:28 PM
08160828076
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage