Search results

Search Results


Assalamu alaikum General

Assalamu alaikum please like and comment on my post I want to win

Jun 24, 11:32 AM
meyasa wasu ma’auratan ke having extra marital affair Relationship

after all the other partner is doing to ensure that hankalin daya bai karkata yaje somewhere else ba? and zakaga ma atimes abinda suke samu inside there houses yafi na wajen 💔

Jun 24, 06:52 AM
Entertainment Entertainment

👆 MATA GA TOPIC Kece kuna soyayya da saurayinki kwatsam🤯 Sai yayomiki text 💔.... Nadaina sonki yanxu 💁 Babbar kawarki nakeso Kuma itazan aura nanda Sati maizuwa bakeba 🙂. Gashi kekuma kawarki🧏‍♀️ Bata taba gayamikiba taci Amanarki kenan atakaice. Kinaji kina gani 👁️akasha Biki , dancinfuska kawarki Harda aikomiki da katin bk Bayan sati daya da bikin.... Sai akai sallama dake kina Fita kikaga 👀baban 👨‍🦰 Kawarnantaki akofar gida Bayan kungaisa saiyace... Yaxo yanasanki zai aureki Amma yabaki sati daya .. Kiyi tunani 🙄can anjima Sai akakara kiranki😐😐 Kina fita saiga baban👦 Saurayinnannaki shima Abunda wancan yafada Shima haka yace. to idan Kece waza ki aura aciki.. Dan kiyi ramuwar gayya Tura wasu group din dan Jin tabakin wasu matan Afito mufafata😂😂😂nidai gsky babanshi zan aura aha🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️

Jun 23, 08:46 PM
karshen Mayun mata kenan 😂😂 General

This is a story of someone in kano, kubanni. Munjibir local government area. His name is Fareed and an absurd womanizer, he’s well known for “use and dump” meaning, he specializes in playing hearts of women, dan almost rabin matan Arewa, daya daya ne Fareed bai bi ba, so da Allah ya tashi kama shege se ya hadu da wata yarinya me suna Habiba, habiba who is an NCE student a FCE Kano, fara ce doguwa ga hanci kamar sandan golf, ga kyau, muryarta kamar ana waqa, they met on Instagram, as usual Fadeed yayi mata dm, suka dan fara magana sama sama har ya fara nuna mata cewa shifa he’s into her and he wants to settle, meanwhile Daman tactics dinsa kenan, he initially tells ladies that aure yakeso har ya samu ya hadu dasu a hotel dan ya samu yayi lalata dasu and daga baya kuma ya sharesu. But it appeared different with Habiba, dan ita habiba kuma sana’ar ta shine saida private parts din mutane. So what happened was, Fareed got so much acquainted with Habiba har aka fara maganar Haduwa, ita habiba ta riga ta gane halinshi da kuma abunda ke zuciyar shi, so to her, that’s a great opportunity to easily get what she’s after, so she informed her clients cewa she’ll soon bring a package suka turo Mata deposit, as usual. Daman per package 6.5 million suke siya. Who can guess how it ended??😂 The full story will drop tomorrow 😂😂😂

Jun 23, 11:32 AM
Its fair General

Its all fair in love and war!

Jun 23, 08:29 AM
Advice Advice

what killed the cat??? CURIOSITY!!? curiosity drives people to seek out miserable experiences.

Jun 23, 08:23 AM
Hijab Religion

Tunatarwa game da Hijabi... Shi saka hijabi ba kawai rufe jiki ake so ba... Mata duk abinda za suyi su “ja hankali”n namiji ko bada saninsu ba be kamata ba, in har ba ga wnd y halatta a shari'ance ba; shys Allah ta'aala Ya hana hatta su sa abu me ƙara a ƙafa kada ya jaa hnkl, haka koda mace tasa burmemen hijabi se tayi rangwaɗa ko ta sa turare ko kwalliya afuska ko wani abu da ze iya jan hnkln namiji...; (domin ita mace dukkanta yana bama ajnabinta sha'awa ne shys addininta Ya tanadar mata da wannan kariya...) ...in tayi hkn Me sunan hijabin kenan? Sannan Mace in ta yaɗa hotonta ko ba da niyyar ta yaɗa fitina bane, duk wnd y gani ya fitinu tn da zunubi, sbd shi kanshi yin hoton hkn siddan d mgn kansa, balle yaɗa shi... Kada mace ta duba ai nrml ne ko babu wani damuwa... A'a, duba me addini yace... Muji tsoron Allah dai-dai iyawanmu Allah mafi sanin iyawar tamu... Kd zuciya ta zama mana jagora don Allah_ Wlh Addini sauƙi ne dashi... Amma ba'a abu don birge wani ko Allah Ze Yi fushi d mutum.. ba kuma a neman watayawa cikin saɓo... Ynz kuma da mace zata ga hotontannan a social media seta ga lefin wa? Ko wani ya siyar da wayarsa yn ciki (koda cikin ƴan uwa ne) ynz almajiri ya siya a fara sawa a wallpapers... Ko masu haɗa videos ɗin YouTube da hotunan mata su samu... Dss dai .. Ƴar uwa rayuwar ki me albarka ce SOSAI.. Kada mu ɓata rawarmu da tsalle.. akwai gobe bayan yau fa... Idan anma wasu uzury basu sani ba ko irin orientation d suka taso dashi.. to ke da ke ya kamata ki nuna ma Allah kun gode da baiwar da ya muku dai-dai iyawa...

Jun 22, 08:46 PM
Entertainment Entertainment

Mijinki ya dawo gida yana babatun yaje neman aure an kasa shi. Nuna mana yadda zaki rarrashe shi da sticker Copied

Jun 22, 08:28 PM
advice Advice

an eye for an eye makes the whole world blind beware!!!

Jun 22, 12:06 PM
Relationship Relationship

what does it require for a successful relationship

Jun 22, 12:00 PM
Modern Day Arewa Girl General

To my Arewa Sisters. Please stop sending out nude photos to your male friends because it might affect you very badly in d future. Recently, I don't know if either it is scripted or not. On an episode of the Kardashian's series Kim talked about how unhappy she was of her child having a glimpse of her S*tape on a gaming site. Today it has become a trend for girls to be send out nude photos. My question to them is do this guy you send out photos to them do the same for you? What you are not getting is most of the guys you send photos to them share it within their circle and at the end of the day, it ends up on the wrong hands. Be cautious with your body.

Jun 22, 10:12 AM
Kazanta Marriage

Aure da yawa suna mutuwa sanadiyyar kazanta,wasu su jawa junansu cuta especially ta bangaren mata abin ya zama sede addua. Waje fess ciki gumus,mace har mace fess da ita se ka je gidan ta zaka sha mamaki,the worst part ma wata har turakar miji ba a iya a gyara ba sede miji ya dinga kwana a haka da hakuri. Kazanta tana taka muhimmiyar rawa wajen bata aure da jawo raini da cin mutunci a cikin aure.

Jun 22, 08:01 AM
Muhawara General

A wannan zamanin da ake yawan samun cin amana tsakanin maaurata mace da namiji. Ni mutum ne mai tsananin kishi zan iyayin abinda ba shknn ba ya zaka/ki ji Alokacin da ka/ki tabbatar da abinda kuke zargi kuma wane irin hukunci zaku dauka?? karkuyi tsammanin yafaru dani ne fa A'A ni hasalima ko tsayayyar Budurwa Bani da muna jiran ra'ayoyinku

Jun 21, 10:59 PM
preventing diarhea and vomitting in children Health

We all know yanda yaro na fara kashi ace hakori ne hakori ne. Toh a zahirin gsky bincike ya nuna cewa hakori ba ya saka zawo ko amai. As yara na girma, there immune system is still weak. so as they start to sit or crawl(most especially crawling) suna daukan abubuwa dayawa suna sawa a baki. overtime accumulation of that ne yake causing infection har ya janyo musu amai da gudawa( its not funny at all to experience). Recently i got to know that ashe yanda ake vaccine na su polio, Tb, hepatitis, measles da dai sauransu which are free a govt hospitals ashe shima zawo da amai anayi mishi rigakafi(vaccine). It is called ROTAVIRUS. it is not included are immunisation package din gwamanti becos yana da dan tsada ranging from 4500 -5000. it will drastically reduce tashin hankalin amai da zawo. So kets save ourselves the trouble. for those who can afford. Rigakafi yafi Magani. I will be in the comment section to answer questions pls like my post.

Jun 21, 09:33 PM
Hating someone for no reason in islam Religion

Letting someone recruit you into hating someone who has never wronged you.

Jun 21, 08:34 PM
greatings General

assalamu alaikum please like my post & comment so i can win

Jun 21, 08:22 PM
Need your prayers General

As salamualaikum,how is the fasting going I pray Allah accept all our ibada...I need your prayers can’t get someone to love me for the sake of Allah,I get people that like me but when the relationship is going and marriage is mentioned that when the relationship will end...I have been facing this problem for long now...thank you.

May 11, 01:25 AM
Soliciting for prayers Religion

Assalamu alaykum warahmatullahi wa barakatuh, iftaar mubaraq and may Allah accept all our act of ibadah, please am soliciting for your prayers may Allah grant me a more sufficient job and a spouse that will be coolness of my eyes and children that will be albarka upon me and a good end, jazakhallahu khayran

May 8, 10:53 PM
Please is there anything that can be done about this? Marriage

Salaam, i am asking this to those that have the knowledge. is it possible to prevent a woman from having periods forever. i got married 4 months ago and i can't stand my wife when she has this thing. The first time we were sleeping on the same bed when she had it i was so angry the blood spilled on my body it felt irritated i stayed away from her for the whole day day and she later apologized and we continued out lives but whenever she has it i just feel like i don't want to be around her or even eat her food sometimes i buy food from outside and just tell her i have already eaten outside without telling her the reason because i dont want to offend her. I was thinking recently if there is a way to completely stop a female from having that thing. Thanks

May 8, 04:21 PM
DEAR PORN ADDICTs Advice

Assalamualaikum warahmatullah. I was once an porn addict since when i was in jss1. Which one of my classmates taught me how to watch and download porn Barely a day pass without me masturbating twice or three times daily which Unarguably i suffered alot mentally, spiritually and even my health After 10 to 11 years of being an victim I kept on asking myself how do i stop this stupid behavior of mine. Alhamdulillah I'm not an victim anymore for the past one way i haven't masturbate nor watch porn. Alhamdulillah i love my new lifestyle..and i'm always begging Allah for forgiveness What i did to be an porn addict VICTIM free? 1. I prayed 2. Ask Allah for forgiveness 3. Fast Mondays and Thursdays 4. Had it at the back of my mind that i am now a change person 5. Stifle anything what could make me think of masturbating i.e i don't watch films, that might make me go in the mood, i don't view pics nor video that might make me go in the mood.block anyone that i see that's trying to bring anything sensitive into my wall or timeline Lastly, to the porn addicts i advise u stop..saboda wallahi kuna chutan kanku ne. Stop having the doubt of ina so na dena. Amma na kasa Zaka iya/ zaki iya Allah sa mu dace

Apr 29, 11:04 PM

Recent
Assalamu alaikum
10 days ago General
meyasa wasu ma’auratan ke having extra marital affair
10 days ago Relationship
Entertainment
10 days ago Entertainment
karshen Mayun mata kenan 😂😂
11 days ago General
Its fair
11 days ago General
Advice
11 days ago Advice
Hijab
11 days ago Religion
Entertainment
11 days ago Entertainment
advice
12 days ago Advice
Relationship
12 days ago Relationship

Trending

what's bad in delaying marriage? Marriage
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
Aure nakeso Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice