Anonymous
Jun 22, 01:45 PM
i am thinking of calling off my marriage because of this issue
2
Bikina bayan sallah nan, sauran 2 weeks i am feeling insecure 😕. Bayan ansaka ranar aurenmu, wani rana haka muna video call da saurayina. Tohm nasanya riga armless don ana zafi anan sokoto shine sai ya hango dark armpit dina. kuma nidai ba kazama bace balle nace datti ne.haka Allah ya halicceni da dark armpit da pribate fart. shine yace wai shi innemi yadda zanyi ingyra wannan waje. nayi iya kokarin su baking soda su tumeric.amma abun yakiyiðŸ˜ðŸ˜ ga bikina yanata matsowa. kullum mukayi waya sai ya tambayeni yaya condition din hammata ?😔 wallahi abin yadameni. i am think of calling off this marriage saboda yacemin its a turn off for him. kuma ni i can't help it. ga matsalar pcos danaketa fama dashi