what should i do idan yarinya tace min tana da wani?
Anonymous Jul 14, 03:11 AM

what should i do idan yarinya tace min tana da wani? 2

Please ina da tambaya, idan ka nuna wa yarinya kana sonta tace wani ya riga ka me take nufi kuma me ya kamata kayi.
post

Replies

(11)
Muhammad Musa Muhammad Jul 14, 06:11 AM
ta fada Maka gsk kada ka wahalar da kanka, Amma da ace tafi son ka ba zata nuna Maka akwai wni ba sai daga baya
reply 1
Nasir Ahmed Jul 15, 09:12 PM
Ka hakura mana, ka kare mutuncin ka kar ta wulakanta ka. Ko ana dole ne?
reply 0
Anonymous Jul 15, 10:47 PM

Gaskiya kam ba dole mata suna nan da yawo masu neman miji
reply 0
Anonymous #1 Jul 16, 02:53 PM

Gwara dakace mata,tunda species na matan ma iri iri neh akwai muna mata akwai mata,magana kadan saikaji anfara fadin akwai mata dayawa na mene neh?
reply 0
Anonymous #1 Jul 18, 09:08 AM

Hakaneh amma meyasa magana kadan sai afara fadin akwai mata dayawa a gari?
reply 0
Anonymous Jul 19, 03:25 AM

Toh babu ne? Gaskiya a fili take babu dalilin da zai sa mutum yayi ta wahala akan wanda bata sonsa amma kin dau zafi kaman wanda aka zaga. So kike ince duk matan da suke neman miji ba mata bane muna mata ne?
reply 0
Anonymous #1 Jul 19, 08:30 AM

Hakaneh bance babu mata ba quiet alright nasan akwaisu,a'a duk mataneh allah yazaba mafi alkhairi. Kuma kana maganar kamar ni aka zaga kwarai ai nima mace ceh
reply 0
Nasir Ahmed Jul 19, 11:26 AM

Ni fa wasu maza suna bani mamaki! Yarinya tace tana da wani, baka hakura hakanan? Sun fi so sai an ci mutuncin su kuma an wulakanta su. Duk matan da suke duniya sai ka nace mu daya, Haba mana! Akwai wata da tamman haka, sai ta dawo daga baya wai gwada ni take da taggar na fita daga harakar ta. Men should love themselves first and stop embarrassing us in the name of love
reply 2
Muhammad Musa Muhammad Jul 20, 09:14 PM

yes bro! ni da naga na bata kusan 3-4 months shiru if I don't call or chat ba zata nemi ni ba ko da za'ayi 2 weeks ne. Kuma I asked her several times idan tana da wadda take so, she should let me know sbd na bata space naga shiru. to tun August 2023 rabonda na nemetađŸ˜‚ Kuma tun lkcn sau 3 Ina Jin muka sake haduwa hanya accidentally.
reply 0
Abdillahi Shuaibu Aug 16, 05:02 PM
ka nema Hanya ka ware.
reply 0

Related Posts


Trending

I belong to a Gang, we do bad things but i want to stop Confession
Family pressure on me to get Married but no suitors Matchmaker
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Im not happy, would it change after marriage? Confession
what are your plans for 2025 ? did ur plans work for you this year?? General
Meye mafita ? Advice
Giveaway General
I'm in need of Spouse Relationship
hangout Relationship
Why do people feel it’s okay to ignore someone who cares deeply about them? Relationship
feeling sad Relationship
I seriously need Your Advice Fam, Im confused Advice
My life regret. Confession
In need of help nd prayers Marriage
help a sister Relationship