Jun 20, 06:29 PM

i have a depression i need your advise

Aslm My friends i have a deffresstion i have every symptoms of deffresion Gaskiya gabadaya banajindadin rayuwata kullum Damuwa d kunci zuciya haka kawai Duk abinda mutani sukiyi su samu farinciki ne kunayi banasamu farinciki Abayanan na nime maganin amma abun kwana biyu yadawu I am 21 years I need your advise Gaskiya nahadu d matsaloli tun daga kurciya Kuma haryanzu ina cikinsu Ina so nasamu wanda zangayamasa matsalolina Kuda zanragi d abubuwa d suka farudani Nagoode

Replies

(6)
Jun 20, 08:23 PM
male or female?
Jun 20, 10:47 PM
Anonymous #1 Jun 20, 08:23 PM

male or female?

0
Male
Jun 21, 06:22 AM
you're 21 still kana kurucciya ne. Allah ya baka mafita bro. Duk lkcn da kk Neman mafita ka roki Allah idan Kuma abokin da zaka tattauna dshi ne am here for zamu baka shawara in Sha Allah
Jun 23, 11:21 AM
wslm Mr. anonymous zan baka shawari ne kadan ba yawa. idan kana da depression Ka daure ka komawa Alkur'ani, Allah ma ya fada. ayin zikiri ake samun nutsuwa, ka lazimci karatun Alkur'ani sosai kuma ka tura damuwarka ga Allah
Jul 29, 12:29 PM
kayawaita karatun Alqur’ani
Jul 31, 04:33 PM
Be prayerful, pray your tahajjud, always read your Quran most expecially at night before going to bed, sleep with ablution (wudu) and never skip up your daily morning and evening azkhar, this will help you alot and alot, trust me its works like magic.
×