yadda aure na ya mutu
Anonymous May 30, 10:39 AM

yadda aure na ya mutu 0

assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh yadda aure na na biyu ya mutu a silar kissar kishiya a gaskiya maza idan kunsan Baku Isa da matanku na gida ba kudaina yinkurin Kara aure sbd ku kanku Baku Isa kuce ba bare Kuma mu da aka aura
post

Replies

(10)
Anon Lady May 30, 11:46 AM
Allah ya sa rabuwan ku shine mafi alkhairi, Allah ya baki Wanda ya fi shi
reply 1
Anonymous #1 May 30, 11:46 AM
Allah yasa mu dace.. Wace irin “sharri” koshiyoyin suka kulla miki
reply 0
Anonymous May 30, 11:57 AM

wallahi na fada Miki bansan me ya faru ba Kinga an kaini gidansa ranar Friday to Kuma Daman gaskiya kamar Yana tsoron matar tasa to kwana na uku muka fara rabon kwana to yaje yayi mata kwana 2 ya dawo yayimun kwana 2 ya koma gidanta to washegarin ranar sai naji shi shiru bezo yamun sallama ba to da farko nayi tunanin ko ya shigo Ina bacci me sai na duba time naga 11am sai nace to bari na kirashi naji lpy naji sa shiru sai yacemun wai Yana busy ya tafi kasuwa nace Masa to ba kayan Miya a gidan Kuma kaga yau Yan gidansu zasu zo sai cewa yayi shi ba ruwana na musu Mai da yaji nace Masa to da daddare ma najisa shiru Bai shigo sai washegari da asuba naji an bude gidan an shigo Ina fitowa na ganshi tare da matarsa wai kayansa yaxo diba nace Masa to sai ya shiga bedroom sai yace mata ta shigo ta dibi kayan suka shiga suka diba suka tafi sai nayi Masa text ta Whatsapp nace Masa me debe kayanka daga gidan Nan yake nufi be bayan Kuma yau zaka dawo gidan sai yace ay shi baze Kara kwana a gidan ba nace Masa dalili sai yayi shiru da daddare Daya dawo be shigo gidan ba sai ya kirani yace na leko sai na leka wai yazomun sallama ne sai da safe nace Masa to bayan ya tafi sai ya kirani yace na kunna data Dana bude data sai naga sakonsa wai kiyi hakuri na yimiki saki Daya tun da yamma nace Masa to Allah yasa Hakan yafi Alkhairi
reply 0
Anonymous #2 May 30, 12:55 PM

Inna lillahi wa inna ilaihir raji'un yar'uwa kiyi tawakkali bamaiyi sai allah,kuma ina rokon allah yasa hakan yafi zama alkhairi ita kuma kishiyarki idan ita tayi sanadin faruwar hakan allah yabiyemaki hakkinki.
reply 0
Muhammad Musa Muhammad May 30, 02:43 PM

Allah ya kyauta idan abinda kk Fadi gsk ne bbu laifin komai toh tabbas shi ba namiji bne Kuma be dace da zama miji ba. Allah ya Baki Mafi alkhairi
reply 1
Anonymous #2 May 30, 07:09 PM

A'a bakomai menene na godiya,ai munzama daya yar'uwa
reply 0
Rhukayyah Jun 3, 11:15 AM
Allah yayi miki xabi da abinda yake mafi alkairi
reply 1

Related Posts


Trending

I feel lonely 🥺 General
why are women always after something relationship with men Lifestyle
Boring🙄🙄🙄 General
Hmmmm, my experience with our young girls of today Confession
i want to do my NYSC in kaduna for personal reasons, any ideas? General
the good men dont come easy. Marriage
never look down on someone Advice
Ready to be a wife Marriage
Are Profile Pictures Necessary for Matchmaking? Let’s Chat! 🤔 Matchmaker
marriage Advice
marriage General
TELL US WHAT YOU ARE HERE FOR Entertainment
Arewa up gave me a friend that i will never forget. Relationship
continuation of fatee.🥰 Relationship
Men like me want to marry but can't afford Marriage