Are saint guys still available please???
Maryam67 Jun 21, 04:17 PM

Are saint guys still available please??? 0

I am depressed ๐Ÿ˜” am i the only one with this experience??niba uztaziya bace amma ina kokarin tsare mutuncina. Allah ya jarabceni da haduwa da maza masu son tabe taben jiki ,nikuma bani iyawa๐Ÿ’” 6 guys have left me now.The last one left me yesterday ๐Ÿ˜ญ.Ansaka mana rana dashi yazo daga lagos wajena kano. sai ya sauka a ( lodge). He came to greet my parents yaganni ya koma lodge. yana komawa sai yace mani inzo lodge nasameshi ba abunda zai shiga tsaninmu. i refused yayi yayi daga baya yacemin inhar banzo ba yahakura dani har abada nikuma nace mishi nayadda banzanzo ba.
post

Replies

(18)
Anonymous #2 Jun 21, 06:45 PM
Sure saint guys are still available,nd yar'uwa alhamdulillah ki godewa allah yasa rabuwar yafi zama alkhairi
reply 3
Muhammad Musa Muhammad Jun 21, 08:23 PM
madam ki cigaba da addu'a kawai. idan mutum yna son jagula ki da wuri a daura aure cikin 1 week a wuce wurin. but ayi bincike kafin nn
reply 1
Muhammad Musa Muhammad Jun 21, 10:17 PM

kamar ydda na fadi๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ nima hakuri nke ba wai an fimu so bne. ni shi ysa na tsana zuwa fira da zaran gari yyi duhu. sbd I know myself
reply 1
M sani Jun 21, 10:36 PM
Allah sarki ๐Ÿ’•
reply 2
Rashma Jun 21, 10:37 PM
Allah ya cigaba da shiga tsakanin na gari da mugu addu'a shine kawai mafita
reply 2
Adamu Umar Musa Jun 22, 05:21 PM
Allah ya kyauta ya sa hakan shi ne mafi alkhairi, it's better to have a broken relationship than a broken marriage though.
reply 2
Jibril saeed Jun 22, 06:53 PM
had it been you go you for de enta hot water now.
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 22, 10:23 PM

Da farko na lura bki tauna magana before ki fadi. ai wlh ba fariya ba ban taba romancing mace ba. wlh samun Irina cikin matasa har manyan wlh sai an Duba. toh ki kwantar da hankalin ki I was born in 1996 but ban taba zuwa fira wurin mace ba sai a 2023 Kuma sau 3 nje ban sake ba. ni ba gara bane wayayye ne
reply 0
Anonymous #1 Jun 23, 11:15 AM
Halima2117 Jun 23, 02:28 PM
hmm story of my lifeโ€ฆ.
reply 0
Halima2117 Jun 23, 02:30 PM

hhhhhhhh garori ne ke hakan kenan...well masha Allah its good coming feom a guy also telling dem cewa ba waye wa bane hakan...mata Allah ya bamu ikwan taare mutunci mu
reply 0
Abdillahi Shuaibu Jun 23, 03:24 PM
Saint Guy's suna nan birjik, Allah ya zaba miki mafi alheri Amin
reply 1
Maryam67 Jun 23, 03:49 PM
Yahaya Ibrahim Jun 23, 03:51 PM
just be patient Allah yasan da zamanki kuma zai kawo miki wanda yafi zama alkhairi
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 23, 06:01 PM

no ba hk bne. fahimta n nke Fadi Kuma bnyi criticizing nta bh. kana yawon ganin comment nwa? toh ai amfanin forum knn fadin ra'ayi da bayar da shawara
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage