Search Results
Sunan gero da turanci, if anyone knows please answer
Jan 5, 01:23 PM
How do you know you've found "THE ONE"?. I mean that person you're willing to spend the rest of your life with, true love, does the word really exist?, and if it does how do you know you're "INLOVE"?? am i suppose to feel some type of way? butterflies and fireworks?? or is it just a normal regular feeling
Dec 31, 12:15 AM
I am just curious to know the names 1. Goruba 2. Agwaluma 3. Gwandar daji Thanks
Dec 26, 01:35 PM
Assalmu alaikum. Zanbawa en mata da samari shawara dan naga labarin wanda zatawa kanta aure a gida I almost did the same saboda soyayayya. Ni mace ce ina soyayya da wani haka dai ya rude ni har mukai having sex da shi kuma yana shaye shaye a gidan su an hana shi auren wata saboda batada uba ni kuma aka hana ni auren sa saboda yana shaye shaye ba yanda ba’ayi dani a gida ba kar na aure shi amma naqi ji naqi gani na dage nace se shi na dinga fushi da iyaye na har kusa korana akayi daga gida ma haka nake kwasan qafa naje na kwana a gidan su a bangaren sa ana haka wata rana na bar makaranta naje gidan su daga wani gari zuwa wani garin ko tsoron accident bana yi ai kuwa dama time din mun fara samun matsala da shi akan en mata se na kama shi yana waya tun yana denying har ya kira ta baya yace sweetheart suka ci gaba haka gaba na ya fadi ras nace wa kaina kin zama karuwa rai na ya baci nace kawai ya kaini tasha zan koma gidan mu haka dai tension yai yawa ya rufe ni da duka ya kumkumbura ni seda na kira en uwansa suka cece ni tundaga ranar na godewa Allah da ban aure shi ba dana koma gida ance mun dama seda muka gaya miki. To cut the story short na rabu da shi na samu wani I even told him everything about me kuma yayi understanding dina aure na March in sha Allah. En mata ku nutsu ku kama kanku no man is worth your parents ku rabu dasu lafiya any man da zaku aura against your parents will wallahi ba dadin zaman zakuji ba. Ma’asaalam
Dec 24, 08:21 PM
?slm Malam Khalifa an ini lafiya, Nb pls i am hre for a way out muna tare da beb dina for more than a year jiya kawai take nuna min hoton wani wai yace yana sonta kuma wallahi blood brother na ne amma ban pada mata kuma shi aure dai Yi ni banma san a ina ya ganta ba?? shine nake niman shawari na bar masa ne ko kuma
Dec 23, 11:57 PM
Assalamu alaykum. Da fatan na sameku lafiya. Pls post this I need advice I am a young muslim female in my early 20s, Alhamdulillah ina da tarbiyya ta daidai gwargwado kuma ina salloli na on time kullum. But recently I met a guy online and the first day I saw him I fell head over heels in love with him and abin har yau yana dauremin kai bcos bana soyayya irin haka. Tun da na fara son shi it's like I became very stupid I don't use my brain to think at all anymore. Kullum nayi sallah sai na roki Allah Ya raba ni da shi bcos even though he looks so innocent and responsible bai da tarbiyya ko kadan kuma baya tsoron Allah, amma kullum kara son shi nake kamar wadda yayi wa magani, ji nake kamar zan mutu in babu shi. Abinda yafi damuna is yana tabani, tun ina hana shi har na zo na fara barin shi and tbh ni ba yar iska bace bcos wallahil azeem I have never had such close physical contact with any man b4 in my life, i grew up a quiet life. But with him I don't think I just do as he says and afterwards sai na zo nayi ta regretting ina tsoron kada Allah Ya kona ni a wuta, I just don't know why I allow him to do that, in ina tare dashi kamar dummy nake komawa and I don't understand why bcos I've never had such experience b4 ko da past relationships. Things got so bad to an extent that we almost had sex kuma wallahi I'm a virgin and he knows, but he kept trying to convince me to sleep with him and I almost gave in, Allah ne kawai Ya taimakeni bamuyi ba and I really hate myself for getting that close to him. So after that encounter I finally realized that he is a bad influence on me and I have decided dole zan rabu da shi but my heart is shattering at the thought of being without him bcos I love him so much I don't know why. Pls advice me on how to go abt this, ta ina zan fara, and keep me in ur prayers pls. Nagode.
Dec 23, 04:17 PM
Slm, wai dan Allah mutun ya dace yayi mu,amala da aboki wanda baya ganin girman iyayen mutun.
Dec 18, 12:07 AM
Because of this, wasu har suna tunani lefe addini ne. not knowing culture ne kawai, beda hada komai ba da addini. meyasa mu hausawa muka maida abin big deal?
Dec 15, 08:44 PM
wai allah inda ache mai budurwa daya ko mai saurayi daya su kadai zasuga 2020 koya su wane da wane zasuyi???
Dec 13, 09:54 PM
PLS AREWAUP ASIN KAMAR POST NA MUTUWA KO ACCIDENT KOH ABIN HAUSHI. YAKAMATA AKE LIKES KUWA...
Dec 12, 08:46 PM
Malam wai mene yasa idan mutum yabawa mamansa waya taga picture daya bata bada wayan saita gama kallon duka hotunan wayan??
Dec 11, 09:42 AM
I want to get your opinions to help with my decision, i'm 24 yrs, na gama university tun last year akwai wani wanda yake so ya aure ni, i'm ok with him but the problem is ni yanzu ba aure bane a gaba na i want to proceed with my studies and have a masters and PhD because my dad has agreed to sponsor me abroad. shine a gida ake ce wa wai zan iya yin auren se in tafi if na dawo hutu mu dinga haduwa da mijin ko kuma shi sometimes ya kai min ziyara kuma he agreed. he is ready to do anything to have me. amma ni naga wannan kamar wahala ne. why not idan na gama komai in dawo (4 years max) se ayi auren. its left for me to decide. i want to get your opinions and see things from others perspective that can help in my final decision. Thanks
Dec 10, 09:26 PM
Fill in the blank. Nusaiba is the daughter of faisal. So Faisal is the _________ of Nusaiba's father. Only a genius can answer & reply. Please answer correctly, I'm tired of laughing from the answers I first got when I heard this riddle...
Dec 8, 10:26 PM
Hellow sir am a new student in BUK and also am from yobe state so Dan Allah inason nasamu partner ne haka wanda zamu zauna zaman amana either male or female saboda am new bansan kowaba school din help to post dis I'm available in comment section tank u broh
Dec 7, 11:11 PM
Ba laifi bane Idan mace taga namijin da yai mata tace tana so, kuma musulunci ya halatta hakan Amman narasa dalilin dayasa idan mace ce tafara cewa tana San namiji sai kaga wayan nan abubuwan nabiyowa baya. Baya daukanta da daraja ko kuma sai a dinga gani kaman bata da class kokuma yadinga wulakantata yana wani Jan aji wai Dan itace tafara cewa tana sansa. Meyasa pls?
Dec 7, 04:39 AM
Duk masu saka AirPods a wedding dinner,birthday parties da sauran su yan kauye ne ??
Dec 6, 09:31 PM
matan aure respect urself fr ones n stop ranting nonsense simply becos ur husband is cheating on u ,them u attack ur husband side chick,honestly speaking it doesn't mek sense @ all.wat is d meaning of DAT? Wul dat stop him from cheating? Can u stop their relationship? Can u stop him from getting married? Hv it at d back of ur mind once u step down to d level of insulting ur side chick,woman u hv given her d morah to stick to ur husband. Pls if u r d type dat cannot control ur anger den attack ur husband. He's d one to b blame if he doesn't show interest no way she wul start loving him .I hope we all understand. IG handle @meemialiyu.
Dec 6, 03:02 PM
Malam my own matter na Anko.wai Dan karya da son birgewa zakiyi aure sai kije ki cire Anko 21k saikace yar minister, not thinking of ur few frnx hu can't afford it(d lowkey background) abun bakin ciki mutum yasaya Anko yabiya kudin dinki,kudin Mekup,last last tana aure ta mance daku.gaskiya murage buri da karya, do wat everyone can afford Ba ban banci .tnc
Dec 6, 02:51 PM
Assalamu alaekum. Malam dan Allah wace sura ce ta tattare duka abinda Alqur’ani ya kunsa,sune hukunce hukunce,tarihi da km tauhidi,malam sunan surar nk so
Dec 6, 12:19 PM