hmm wai dagaske ana wa namiji auren dole?
Anonymous Jun 27, 06:48 AM

hmm wai dagaske ana wa namiji auren dole? 1

Hmmm wai dagaske ana wa namiji auren dole?🤔
post

Replies

(22)
Anonymous #1 Jun 27, 11:55 AM
Anayi shine kamar auren hadi ko auren dange,a situation whereby bayasan yarinyar kawai yabi umarnineh dan azauna lafiya toh auren dole neh
reply 0
Anonymous #2 Jun 27, 01:04 PM
idan Kai ni daki kawai za'ayi a Rika ciyar Dani ana mun sutura. kawai ni dai nasan mata tawa ce toh zan iya yarda ana yi
reply 0
Anonymous Jun 27, 01:48 PM

toh Allah rufa asiri in this era and educated person ya yarda, I'm trying to be live that.hmm
reply 0
Anonymous #1 Jun 27, 02:56 PM

Ameen thumma ameen wasu kuma auren jari neh shiyasa ake hadin
reply 0
Rashma Jun 27, 04:00 PM

akwai situation din da yake zama baka da option dole ka yarda kowa da ƙaddararsa Ubangiji ya bamu ikon cin jarabarwasa
reply 0
Mai Gidan Bakwai Jun 27, 04:28 PM
Yeah Amma Idan Yaxamo Mai Biyayya Ga Iyayensane
reply 0
Mai Gidan Bakwai Jun 27, 04:37 PM
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 27, 10:15 PM

😂
reply 0
Anonymous #3 Jun 28, 10:09 AM
anayi mana, Nima yanzu case dinkenan. ance infitar da Mata last yr naki akasakamun December last year shine last date Amma bankawo ba yanzu. brothers Dina suka Kira abokaina wai afadamusu budurwata zasuje sunkai kudi ayimun direct entry.
reply 0
Anonymous #3 Jun 28, 10:56 AM

gaskiya ba budurwata ne Dani ba, mun break up. tho is not that serious relationship.
reply 0
Anonymous Jun 28, 10:59 AM

oooo I get it sai kayi kokari kasamu kafun su kai
reply 0
Anonymous #3 Jun 28, 11:01 AM

insha'Allah we can be friends if you don't mind
reply 0
Anonymous Jun 28, 11:04 AM

Really I don't mind
reply 0
Anonymous #3 Jun 28, 11:06 AM

drop your number I'll chat you on WhatsApp
reply 0
Anonymous Jun 28, 11:15 AM

I don't think is a good idea to drop my contact here. we should find another way , maybe through email.send your email then I will forward it to you.
reply 0
Anonymous #4 Jun 29, 08:42 PM

Ai wani lokacin Education din ne ke sa wa a yi succeeding yi ma mutum auren dole. Idan Allah ya hada mutum da iyaye wanda dole ra'ayin su za a bi. Shi kuma yaro ya san darajar iyayen sa, sannan yana gudun abun da zai je ya dawo. If he's tried all means to convince them or make those he thinks they listen to amma abu ya gaza. Sai kawai ya hakura. Duk da dai auren dole a musulunce ba a yarda da shi ba, but wasu iyayen still suna yi
reply 0
Fatima Umar kutumbawa Jul 3, 12:10 AM
nidae gaskiya bana yadda anayima maza auren dole kawai dai maybe yanaso ya rabu da watane
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage