please can you Suggest a Forex Trading School in Kano For Me
obviously I don't want to discourage you but Forex trade isn't way to succeed in life, Forex trade is like gambling.
it will be better to learn some tech skills.
Yes bro! is better for you ka zaba tech skills ka fara idan kayi dedicating time da kudi in less than a year in Sha Allah zaka samu foundation me karfi ka taimaka kanka.
Ga su frontend development, backend development, cyber security, cloud computing, Data analysis etc. Akan forex har Abuja naje seminar ba sai Daya ba bnda kano kaduna
you have said it all bro. Forex trade isn't way out..
I lose money in Forex trade.. kuma most of people advocating for Forex trade baza suga yama gaskiya, they're deceiver. they make money through you. not through the Forex.
even me i already learning tech and I see the advantage of it.
akwai wadda suka ga yyi blowing a area na ta forex wai ni har ynxu Kuma na fishi experience Akai Dan tun 2018 na fara. so kawai nayi dariya nce haka Allah ke nufin sa, don shi ya Siya gd mota yyi aure Duk b shi ne ba. hasalima nasan tana tura mutane cikin ponzi scheme Kuma ayi duping dinsu hundredth of thousands shi Kuma ya samu referral commission.
zan baka shawara u should go into agriculture and livestock

good advice
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment